Tofah! A Gaban Maryam Al'amin Da Sabuwar Matarsa Dr Asiya A Shirin Labarina Season 9 EPISODE 10

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024

Комментарии • 64

  • @AminaAbdulkareem-jo7tr
    @AminaAbdulkareem-jo7tr 6 месяцев назад +2

    Wllh Basu keuta ba don Maryam tana son Al Amin sosai yanzu kam 😢😢

  • @hindatuauwalabdullahi
    @hindatuauwalabdullahi 6 месяцев назад +4

    Gaskiya bai dace ace suyi soyayah d Dr asiyaba

  • @HannatuHaruna-sf4fh
    @HannatuHaruna-sf4fh 5 месяцев назад

    Zan kuwa Dena kallan labarina har abada inde Al meen ya fara son Dr asiya wallahi

  • @MaimunaKabir-bu9ro
    @MaimunaKabir-bu9ro 6 месяцев назад +2

    Gaskiya Bai daceba kuma ba akwautawa maryam ba

  • @RabiHamisu-od4of
    @RabiHamisu-od4of 6 месяцев назад

    Gaskiya bai dace ba, in Almeen yayima Maryam haka.

  • @Shaaibuadam-mz3vi
    @Shaaibuadam-mz3vi 6 месяцев назад +2

    Gaskiya banason Dr asiya banason ta auri alamin

  • @Hadizamusa-xw7vj
    @Hadizamusa-xw7vj 7 месяцев назад +1

    Amma Al'ameen yay dae dae wllh ba'ita maryam sarkin rashin haquriba gadama tasamu tayi wasa d ita gara dayasamo xankadediya wllh

  • @RehinatuSule
    @RehinatuSule 6 месяцев назад

    Wallahi bahiba wallahi talahi Al Amin bei keutaba in yahima Maryam hàka

  • @KaruMuhammad
    @KaruMuhammad 5 месяцев назад +1

    Gaskiya Bai kamanta

  • @saiduyunusa5807
    @saiduyunusa5807 6 месяцев назад +1

    Gaskiya almeen Bai daceba

  • @MaryamMaiDara
    @MaryamMaiDara 2 месяца назад

    Allah ya kara naji dadi sosai

  • @mammadutijjani9746
    @mammadutijjani9746 6 месяцев назад

    Gaskiya alamin inyasowatadaban baidaidaiba

  • @HafsatAbubakar-cj2lr
    @HafsatAbubakar-cj2lr 5 месяцев назад

    Gaskiya Bai kyau ta ba

  • @MJDAWANAU
    @MJDAWANAU 4 месяца назад

    Yakamata yaso maryam❤❤😢😢

  • @lamiwaye8840
    @lamiwaye8840 6 месяцев назад

    Alamin karya zama butulu, don Asiyama ta aureshi ne saboda kudinsa. Don idan ta ganshi a tasha wallahi bazata soshiba

  • @hauwayauri9902
    @hauwayauri9902 4 месяца назад

    A gaskia baikamata ace Al'ameen yafara soyayya da Dr. Asiyaba, ballantana ace har akaiga aure, tauya zaikalli kaninsa Auwal? duk da baisan Auwal din nasontaba amma ai ita Dr. Asiyan tasan yanasonta

  • @MJDAWANAU
    @MJDAWANAU 4 месяца назад

    Gaskiya 😢 baku kyau taba😢😢😢😢

  • @samailaabdullahi-q1s
    @samailaabdullahi-q1s 3 месяца назад

    Bai Kanata ba gaskiya wayo maryam

  • @ShamsiyyaNapiu
    @ShamsiyyaNapiu 6 месяцев назад

    Kai ,Amman naji dadi wlh,daya auri Dr asiya

    • @HarunaMansur-nu7kg
      @HarunaMansur-nu7kg 6 месяцев назад

      Gashikuwa tana yanayi da tsohuwar matarsa wadda tarasu

  • @FauziyaLawan
    @FauziyaLawan 4 месяца назад

    Yanzu nayerda soyayya karyane

  • @AhmadIbrahim-xc2gw
    @AhmadIbrahim-xc2gw 7 месяцев назад +1

    Gaskiya baikwautaba

  • @zulaiibrahimumar
    @zulaiibrahimumar 4 месяца назад

    Baiyiba gsk oh maryam amata adalci

  • @HussainaAbdulsalam
    @HussainaAbdulsalam 3 месяца назад

    Gaskiya 😭

  • @GwomoscarBitrus
    @GwomoscarBitrus 6 месяцев назад

    Dama al'ameen baso ya kiyin mataba tun da Maryam

  • @MohamedAil-y5x
    @MohamedAil-y5x 4 месяца назад

    Baayiwa. Maryam. Ba aikata. Adatu

  • @FasumaAminou
    @FasumaAminou Месяц назад

    Gaskia ba'ayi adalthiba wlh

  • @maryamabubakar2628
    @maryamabubakar2628 5 месяцев назад

    Gaskiya baikamataba anci amanar maryam

  • @AzumiSuleiman
    @AzumiSuleiman 7 месяцев назад +1

    Koma yaya ya kamata yafi son maryam in har ta karbe shi a matsayin mijinta

  • @Yohana50Nomau
    @Yohana50Nomau 6 месяцев назад +1

    No, Hakan Bai Yi dai dai ba, ya Kamata yayi mata uziri tunda ta fara Dana sanin kuskuren ta, zata kamu da son Shi na hakika. Domin duk so na kwarai yakan Kasanche tausayi

  • @mohammedlarabaibrahim5632
    @mohammedlarabaibrahim5632 6 месяцев назад

    In yayi wa Maryam haka bai kyauta ba ya mance da irin qaunar da ta masa, ai sone yake kawo tausayi ga mamanta ma. Yadeyi tunani. Kudinsa ne suka fara ruda shi

  • @FatimaAbdulmalik-rh6xw
    @FatimaAbdulmalik-rh6xw 6 месяцев назад

    Bai dace ace yayi soyaya da Dr hasiya ba

  • @ShamsiyyaNapiu
    @ShamsiyyaNapiu 6 месяцев назад

    Kai Amman naji dadi ya auri asiya

  • @رنادالامير-ث9ق
    @رنادالامير-ث9ق 4 месяца назад

    😊😊❤❤21

  • @AminaAminuSadauki-iu2vu
    @AminaAminuSadauki-iu2vu 7 месяцев назад +1

    Wllh be daceba

  • @ZainabIbrahim-p4f
    @ZainabIbrahim-p4f 3 месяца назад

    Maryam batacancanci hakaba😂😂😂

  • @Hadizamusa-xw7vj
    @Hadizamusa-xw7vj 7 месяцев назад +1

    Dama kuma basu daceba d maryam

  • @ShamsiyyaAliyuhaidar-et5ld
    @ShamsiyyaAliyuhaidar-et5ld 5 месяцев назад

    Bai kamata ba haskiya

  • @FiddausiMusa-df2ve
    @FiddausiMusa-df2ve 2 месяца назад

    Maryam zata ga abunta domin kuwa sai ya walakata

  • @saratuahmad8585
    @saratuahmad8585 4 месяца назад

    Wlh tayi mistake tun farko nasan haka ze faru sbd ta riga ta kwafsa

  • @MaimunaAdamu-w9n
    @MaimunaAdamu-w9n 4 месяца назад

    Mariyam

  • @NasserB-l6x
    @NasserB-l6x 7 месяцев назад +1

    What's up with the car need a light a candle I love Eva Marie' to Dr Assia the colour album back into Can that area and Ama Ama Ama in the other two are perfect to ask I do your doctor I see about that the Assia power to ask you, 90," the car he

  • @KamalAdamu-b2c
    @KamalAdamu-b2c 4 месяца назад

    Gskya abinda ciwo

  • @bakaryousmanouhawa
    @bakaryousmanouhawa 7 месяцев назад +3

    Shi da maryam basu taba so djouna ba don haka ya saké ta kawaï

  • @HauwauAbdullahi-i1e
    @HauwauAbdullahi-i1e 3 месяца назад

    1:51

  • @AbukasimSalisu-wo4mt
    @AbukasimSalisu-wo4mt 7 месяцев назад +1

    Biydsb

  • @bakaryousmanouhawa
    @bakaryousmanouhawa 7 месяцев назад +1

    🦜🙌

  • @AliyuSabiu-sn5mk
    @AliyuSabiu-sn5mk 6 месяцев назад

    Baidaceba

  • @RofiatIbrahim-t5p
    @RofiatIbrahim-t5p 4 месяца назад

    Biydsb

  • @DavidYabal
    @DavidYabal 4 месяца назад

    Ba daceba

  • @SalmaIbrahim-re3uf
    @SalmaIbrahim-re3uf 7 месяцев назад +1

    Make up

  • @YusufaIsah-wj2ye
    @YusufaIsah-wj2ye 6 месяцев назад

    Bf 3:48 3:50 3:51

  • @MaimunaAdamu-w9n
    @MaimunaAdamu-w9n 4 месяца назад

    No

  • @LADYHEART9
    @LADYHEART9 5 месяцев назад

    Not true

  • @DijeUmar-zk9ot
    @DijeUmar-zk9ot 5 месяцев назад

    Foolish

  • @HafsatAbubakar-cj2lr
    @HafsatAbubakar-cj2lr 5 месяцев назад

    Gaskiya Bai kyau ta ba