Bayan shan ts!nuwa kan batun haraji, Barau Jibrin ya magantu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024

Комментарии • 34

  • @abubakarumaraliyu780
    @abubakarumaraliyu780 Час назад

    Haba jama a Barau akace ai bazaiyi ha inci jama a ba kawai muzuba ido 🥺 ai duk wannanda zaibi yan kishin Nigerian irin su Buhari ai gwarzone wallahi💪💪💪

  • @salisuyabdullahi5757
    @salisuyabdullahi5757 18 часов назад

    Tare da girmamawa me girma sanata Barau Allah ya tsine maka , inama uwarka tayi barin cikin ka matsiyaci me son zuciya

  • @AhmadIshakDanHausa
    @AhmadIshakDanHausa День назад +1

    Gaskiya Barau duk wayannan jerin maganganun naka na yaudara ne ' Kai ba mutumin Allah bane muna zargin kai munafiki ne wallahi tallahi mayaudari maci Amanar Yan Arewa

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 День назад

    Ya Allah ya yi mana maganin azzalumai.Ka da Allah ya sake kawo mana ku a matsayin wakilai.

  • @Hamdala-t9w
    @Hamdala-t9w День назад

    Allah yahukuntaku da hukunci mai tsanani.

  • @aminakoti8044
    @aminakoti8044 10 часов назад

    ikon Allah babba yana mgn ba dai daiba dama

  • @yahuzaadamu3559
    @yahuzaadamu3559 День назад

    Allah wadaran naka ya lalace

  • @AminuSani-my6ju
    @AminuSani-my6ju День назад +1

    Barau Allah ya tsinemaka albarka da dukkan azzaluman nageria Allah ya haramatawa irairank mulki

  • @adamumuhd2968
    @adamumuhd2968 День назад

    Ai wallahi babu abunda zai Baka haushi sai anzo zabe zaka kamar kawunan yan'Nigeria kamar kan dattin kifi dana jinjirin jaki wallahi gani zakai sunata zaben su wa'anan din... Allah Kaimana maganin azzaluman nan dan sanka da Annabi

  • @mustafhaabdullahi2421
    @mustafhaabdullahi2421 День назад

    Barau allah ya wadaranka mutumin banza azzalumi

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f День назад

    Allah ya tseni maka albarka barau kai Dan iska ni Kuma muna fuki. Wlh. Yasan komai😢😢😢😊😊

  • @FargarJaji-p6f
    @FargarJaji-p6f День назад

    Himma dai barrister!

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk День назад

    Kai dai barau ka Banu ko albarka akesa maka a haka ai zaka cutu bare Allah ya tsine, tir da kai da halin ka Allah ya kuntata maka barau nan duniya da lahira ameen

    • @meyoutv9385
      @meyoutv9385 День назад

      Daman ai mu munsan munafikine duk abinda suka kawo sai ya goyi baya domin mugun matsoracine kuma mai son kudi da mulki

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu День назад

    Bayanda aka kwashe komai aka maidashi legos seya zama sun samu damar datafi ko ina yanzu kuma idan na fahimta suna bakin cikin suna tara kudi mutan arewa naci abanza hasbunallahu wa niimal wakil.

  • @nurabashir6107
    @nurabashir6107 2 часа назад

    Duk fa karya yake,,yaudara ce, zallah" da rainin wayo

  • @BelloMuhammad-k1f
    @BelloMuhammad-k1f День назад

    Tirr Tirr ga barrau 😮😮😮😮😮

  • @nuraauta7268
    @nuraauta7268 День назад

    Ana dauke wuta malam

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini День назад +1

    Wai Yana nufin Yan majalisaa sun karanta sau biyu Amma ba su fahimta ba.?

  • @SulaimanMaigari-n7b
    @SulaimanMaigari-n7b День назад

    Barau Allah ya tsine maka

  • @shuaibuumar8795
    @shuaibuumar8795 2 часа назад

    Tsinuwa ta tabbata akan barau😢

  • @RabiuAbubakar-g2z
    @RabiuAbubakar-g2z День назад

    Allah yakawumuna mafita

  • @FauxiyyaBello
    @FauxiyyaBello День назад

    Ameen

  • @muhammadashir4104
    @muhammadashir4104 День назад +2

    Zancen banza kawai
    Zaka gane kuskuren ka a 2027

  • @usmandisoahmed4946
    @usmandisoahmed4946 День назад

    A fahinci abinda ke cikin tsarin ba a dinga yin zage zage ba ba kyau

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x День назад

    Kullum Bakuda aiki sai Nemo mana masifa shegu jakai

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x День назад

    Allah kada yabiyamaka bukatarka ko wacce irice

  • @shamsudeenmohammed6888
    @shamsudeenmohammed6888 День назад +4

    Kano vision 2027 for barau cancelled

  • @Ysf-tx7oe
    @Ysf-tx7oe 23 часа назад

    Jikamatay zakka

  • @imamabdulkadir4563
    @imamabdulkadir4563 День назад

    Makaryacin banza makaryacin wofi insha Allah sai Kun wulakanta kada karainawa mutane hankali in Kai jahili ne mu ba jahilai bane

  • @LawanAbubakar-f4r
    @LawanAbubakar-f4r День назад +1

    Karya yakeyi ya San komai matsiyacin Deputy-senate

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu День назад

    We are disappointed

  • @MusaIlliyah
    @MusaIlliyah 11 часов назад +1

    Mc