Dadin Kowa Ep 100

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • A wannan shiri na Dadin kowa, zamu ga sauyin halin Aminu Ak cikin kankanin lokaci, wai shin me ya jawo haka?
    A bangare daya kuma, an fara shirye shiryen auren Nazir da Maryam. Sai kuma rayuwar gidan Malam Musa. Yaya zaman Baraka da Hansatu zai kasance?

Комментарии • 20