A gsky banji dadin wannan chanjin b especially mu wayanda muke zaune a kasashen ketare lkcn da xaku saka wannan film munyi bacci dan allah ku kara dubawa
Dadin Kowa abu guda daya da zaku duba shine .Ba Nigeria ne kadai ake Kallon wannan shirin bah .Some Countries dare ne lokacin da zaku saka.Yawanci kowa ya kwanta .Yakamata ku rage lokacin Dan Allah idan baza'a dawo dashi yadda yake bah a baya
Gaskiya abinda mlm kabir yake yayi yawa y kamta y bata wani abu. Kuma bai kamata ace an fasah auren nazir d alawiyaba y kamta a tausaya haka tasha wuya .
Gaskiya ban ji dadin sabon tsarin da kuka zo dashi a RUclips bah. Don Allah ku dawo da tsohon tsarin da kuke amfani dashi a baya. Ma'ana ku rinka dora sabon shirin Dadin Kowa Sabon Salo duk Ranar Alhamis da yamma. Nagode. Mustapha Hadejia.
Well done, film director, for introducing the Romero and Juliette in this movie Alawiya and Nazeer to represent, at the beginning I told my friends your intention ,please allow mallan Kabiru to use his science of judgment, despite the fact that he loves money than his own self, thanks.
Don Allah Director kada ka biyewa marubuta domin auren su Nazir da Alawiyya ya fasu, lallai shirin dadin kowa indai ka fito a matsiyacinka to a haka zaka kare shirin, ku dubi LADINGO har ta mutu a talaucinta ta kare. Marubuta a gyara, pls....
Assalamu Alikum Wi dan Allah irin wannan halin da malam kabiru makaho yakeyi awane guri mashirya dadin kowa suka gai a gaski Abin yayi yawa bai kamata ace tun farkon film dinnan ba ace har zuwa yanzu shi komai kudi gaski ban taba jin labarin mai irin wannan hali ba sai dai ko kuna son bnatawa malam ba haushe suna ne kawai
Haba dan Allah maimaikon nishadi sai bacin rai,Mu dai mun gaji da halin Malam Kabiru din nan ya kamata masu shirya shirin nan Susan abin da ya dace su kuma San abin da zai iyu da Wanda bazai iyu ba,Malam Kabiru kawai so yake ya kashe Alawiyya da bikin cikin sa kamar yadda ya kashe ladingo .
Kamata yay gsky kuy musu uzuri tunda de idan ma thursday aka saka se wata thursday zaa kara sakawa. Sati daya kenan. Idan ma Saturday ne ko sunday duk 1week ne. Inde zaa saka mana mugani bashikenanva. Kuma Malam Kabiru( Mugun Ubane wlh)
A gaskiya ga duk kanin alami darajar dadin kowa akan #RUclips Ta kuma baya a cikin gashe dari zu gashe talatin 30% Ina kira da Babar murya zuwa ga director Sakis T balarabai da kudawo mamu dashe ranar alamis. Wlh. Nasamu kiraye karayen wayar abokaina masu sha'ar dadin kowa wadan in na daukusa daga RUclips Ina turamasu. Dan allah kubakusamu kudin shega ne daga shafen RUclips ne?
Areas 24 bamuji dadiba a kan canjin da kukai mana na toro mana dadinkowa ta RUclips kusani kamfanin da yasamamana Layin Waya shike cajinmu sai dai inbaku bukatarmu yanzu muhakura amma dai kuduba bukatummu mungode. Saga RABI'U Danfulani Idris kankiya, katsina state. Nigeria
Gsky yakamata ace yanxo su badaru da wixi karatun da suka tsaya suyi yafara amfanin so saboda lokacin da su ak xasudawo suga ammafanin karatun da su naxir sukayi tunda so basu tsaya sunyiba.
Haba balarabe wannan satin akwai gyara mu yan kallo munaso nazeer ya aure alawiyya kowa ya hutu ankashe ladingo aminu ya bata kuma muma aringa faran tamana rai mana ayi wannan auran awuce wajan
Assalamu alaikum area 24 kuna kokari kuma kuna nishadantarwa ammafa kusani babu wasa a musulunci Alawiyyan nan matar aurece bai kamata kusata a wannan role dinba domin aure ba wasa bane kuma shi Allah babu ruwansa da wasa duk abinda ya risketa a wannan yanayin ahaka mala, iku zasu rubuta sbd haka mu kiyaye daraja da kima na sure idan dole ne tayi shirin to sai avatar wani abin.da fatan Allah Ya bada ikon gyarawa Ya mana jagora.
gaskiya shiirinnin yana matutar burgeni wlh dn allah idan mutun yana su yashiga ya zaiyine kugayamini dn allah inajiran amsar koh nagode.
Allah ya qara basira da hikima hakika muna qaruwa da shirye-shiryen Ku sosai.
A gsky banji dadin wannan chanjin b especially mu wayanda muke zaune a kasashen ketare lkcn da xaku saka wannan film munyi bacci dan allah ku kara dubawa
Kunayi munajin dadi 😍😍🤗....... sedai lokacin da'aka karane bemin dadiba nima
Gaskiyyar magana wannan chanjin lokacin da akayi babu dadi ,Dama ace ranar Juma'a ne .Mutum zai samu ya kalla ranar asabar .
Dadin Kowa abu guda daya da zaku duba shine .Ba Nigeria ne kadai ake Kallon wannan shirin bah .Some Countries dare ne lokacin da zaku saka.Yawanci kowa ya kwanta .Yakamata ku rage lokacin Dan Allah idan baza'a dawo dashi yadda yake bah a baya
Habib Nura Bellod
d
Wai shi wannan makaho me yake da kuɗinda ake bashi ne 😂😂😂
slm gaskiya mal kabiru ya daina yiwa su alawaiya haka Kuma dole itace take sashi yakamata nazir ya aure alawaiya muna godiya
Gaskiya abinda mlm kabir yake yayi yawa y kamta y bata wani abu. Kuma bai kamata ace an fasah auren nazir d alawiyaba y kamta a tausaya haka tasha wuya .
Hhhhhhhhhhhhhh Dan gwari akwai abun dariya wlh....
Gaskiya ban ji dadin sabon tsarin da kuka zo dashi a RUclips bah. Don Allah ku dawo da tsohon tsarin da kuke amfani dashi a baya. Ma'ana ku rinka dora sabon shirin Dadin Kowa Sabon Salo duk Ranar Alhamis da yamma. Nagode. Mustapha Hadejia.
😂😂kyauta'iko,Allah
Gaskiya wannan chanjin kwata-kwata bai yi wallahi. Ku sake tunanin abin da ya dace
Maganar gaskiya macokala bata kyautawa innice wlhi sainayi maganin ta
Wllhi idan mallam kabiru ubankane mutuwa yafi ma
Gaskiya banji dadin wannan chanjin da akai ba mun saba da ranar alhamis amma shuru nikam sai yanzu lahadi da safe yazomun
Ce bien
قناة اقران الكريم
Yakamata a dawo mana da dadin kowa ranar alhamis, domin muda ba a Nigeria muke ba bamajin dadin wannan canjin da akayi yanzu se lahadi muke kalla
الحلقه تحنن 😅
Haba dan Allah wallahi son kuddin malam kabiru yayi yawa bay kamata ya hanala alawiya ba kudin kuma a dama awrenta da nazie yafi
Dan Allah a cire delu chogal daga wanan shirin domin intana ciki to zamuyi bankwana da dadin kowa kuwa
Gskia bamu ji dadin wanan changing lokaci ba koh kadan watching from Malaysia 🇲🇾
wallahi nima banji dadin chanjin ba daga ranar al kamis saboda i ta che ranrar hutu na
A gaskiya nafi jin dadin wancen lokacin na ranar alhamis
Gaskiya hakane ba ayi daidai ba amaido mana yaum kames ahasan walla
Gaskuya dadin kowa yau baimin dadi ba yakamata ayi auren alwuyya da nazir ai sunsha wahala ya isa haka mlm.kabiru da delu chogal abinsu yayi yawa
Well done, film director, for introducing the Romero and Juliette in this movie Alawiya and Nazeer to represent, at the beginning I told my friends your intention ,please allow mallan Kabiru to use his science of judgment, despite the fact that he loves money than his own self, thanks.
فف 67ثلثث877
Assalamu Alaikum inagaisuwa ga alumar annabi Muhammad S A w
Don Allah Director kada ka biyewa marubuta domin auren su Nazir da Alawiyya ya fasu, lallai shirin dadin kowa indai ka fito a matsiyacinka to a haka zaka kare shirin, ku dubi LADINGO har ta mutu a talaucinta ta kare. Marubuta a gyara, pls....
SLM AREWA 24 da fatan alhiri zuwa gareku Allah ya kara basira tanbaya ta itace way dan Bayaru bashi da yan uwa ne ku gida
Kodai Delu chogala ta kwashe kudin auren Aluwiyyah ko kuma malam Kabiru makaho yace malam Habu bai bashi kudin ba
Gaskiya banji dadi ba abinda yafaru dana wannan satinba
Gaskiya gimbiya wlhy duk Wanda ya'aureta yahuta
Gasikiya wannan canji bai yi ba dan Allah a mai dashi yadda ake ranar alhamis
Haello
allah yakara Basira amma zanyi tsokace kan auren nazir yaka mata ace akwai shedu wajan bada kudin aure
Gaskiya banji dadin irin Wannan canjin ba kunce ranar asabar da dare sai gashi kunsa manashi lahadi
اهم شيء حفصتو بان المستخبي 😂🤣 ( الشريره)
Yasser Killer 😃😃
Gaskiya aa dinga sakamana twice a week from UK
ةلظ
Hahahahaha Allah Dan Guari Dan Guari Dan Guari ya shema Mallam Abu to kayi Ka awura Basawura Ne???? Hahaha agaskiya Naji dadi wannam Tambaya
Assalamu Alikum Wi dan Allah irin wannan halin da malam kabiru makaho yakeyi awane guri mashirya dadin kowa suka gai a gaski Abin yayi yawa bai kamata ace tun farkon film dinnan ba ace har zuwa yanzu shi komai kudi gaski ban taba jin labarin mai irin wannan hali ba
sai dai ko kuna son bnatawa malam ba haushe suna ne kawai
Kumaida mna da time dinmu nafarko pls...kuma director yakamata kabar alawiyya ta auri nazir kodan jarrabawar datasha abaya.
Slm munajin dadi shirinku allah ya qarabasira
Nana
gaskiya yanzu dadin kowa sai ahankali sai anci gaba sai adawo baya to meye za ace amfasa auran alawayya yakamata afarantamata rai
Arewa 4 kuna kokari allah ya kara basira amma dan allah mude halin malam kbr ya ishemu ayi auren nazy da alawiyyah kawai😠
Sahask
A gaskiya maln kabiru makahu bayida han kale😂😂😂😂😂😂
Habiba آسفة على التدخل بس ما يصير gaskiya kam
مالن كبيرو عبد الدينارر عباطة😂
Gasikiya bamuji dadin canjin nan ba
السلام عليكم ورحمة الله وبركاتة كل خميس نتفرج dadin kowa والين الحين مانزلت ليه ايش سار ولا في تغيرت
Ya kamata delu tadena shiga tsakanin malam kabiru da "Ya"yanshi gaskiya
Allah ya taimaka muna godiya 🇪🇷🇪🇷🇪🇷
اطلقق حلقه وربي
agaskiya Malan kabiru da delo cugal dan allah sudinga adalci
Hai
Slam yakamata alawiya taran gasa ijabi sabida yan zu matar wanine
Hmmm muna godiya
Haba dan Allah maimaikon nishadi sai bacin rai,Mu dai mun gaji da halin Malam Kabiru din nan ya kamata masu shirya shirin nan Susan abin da ya dace su kuma San abin da zai iyu da Wanda bazai iyu ba,Malam Kabiru kawai so yake ya kashe Alawiyya da bikin cikin sa kamar yadda ya kashe ladingo .
Kai matar uba wllh wata jaka sosai basa tunanin duk abinda sukaima ya yan wasu za'aima nasu allah ya kyauta arewa24 mungode sosai
Adama Abdulkarim kiyawa
agaskiya bamuji dadi ba ataimaka adawomana da wancen lokacin
kamalu abubakar Aa Don Allah kadamu takura ahakanma mungode ba banbanci between Alhamis da Asabar ai muyi haquri
Maman mu mu da malam Abu 😀😀😀😀
Please kucenza time dinsawa yayi yawa
Shiri yayi kyau Allah ya taimaka
gaskiya bamuji dadin canjin da akayiba
gsky director ya kamata ya bari alawiya ta auri nazir , don tahs jarrabawa dayawa. mutun bazai taba dawama acikin irin wan nan halinba
@musty4 nikam alawiyya batayi aure ba meyasa tadawo film bayan tanada aure
Aysha saulawa Mijinta ne yabarta tacigaba da film inta
Gaskia kam
Audi n.a. sadiyyalle...
Masu cewa a dawo da lokacin shirin Alhamis kuna bani mamaki. Dan Adam baa iya masa.
A gaskiya bamuji dadin wannan chanjin ba tun jiya muke ta jira munji shiru
afrah
امرياخبتومب نيتنستيهي ب ب
Almuna Forever
Almuna Forever hi Almuna
Almuna Forever amma kuwa ai bawani abunda yake durewa har abada. Ada aii bahaka bane zamu saba da wanan sabon chanjin
Kamata yay gsky kuy musu uzuri tunda de idan ma thursday aka saka se wata thursday zaa kara sakawa. Sati daya kenan. Idan ma Saturday ne ko sunday duk 1week ne. Inde zaa saka mana mugani bashikenanva. Kuma Malam Kabiru( Mugun Ubane wlh)
Subhanallah yakuke mana haka wai dan allah gaskiya wannan bayi neba kef zaku hana auren nazir da alawiya yakamata ache anyi 😏
Gaskiya de hak yaye
A gaskiya ga duk kanin alami darajar dadin kowa akan #RUclips Ta kuma baya a cikin gashe dari zu gashe talatin 30%
Ina kira da Babar murya zuwa ga director Sakis T balarabai da kudawo mamu dashe ranar alamis. Wlh. Nasamu kiraye karayen wayar abokaina masu sha'ar dadin kowa wadan in na daukusa daga RUclips Ina turamasu. Dan allah kubakusamu kudin shega ne daga shafen RUclips ne?
انا لو كنت مكان عيال مالم كبيرو والله لا اسرق فلوسسو دامو م بيشوف😂😂
ولله من جد 😂😂😂😂😂
بس حرام
وهو الي يسويه مو حرام بحق عياله
😈😈😈😈😈
طيب ولدو امينو طفش منه وسرق الفلوس وجبلو جلطه
good ediya
Meyasa bana ganin Stephanie . gaskiya Baku haduba
gaskiya dandin kawwa anbata sari
nide banji ba dadin fasa arme alwya da nazir yakama ta ayi
Allah ya Kara basira
wai dagaskine sani danja ya aure Maryam yahaya
Areas 24 bamuji dadiba a kan canjin da kukai mana na toro mana dadinkowa ta RUclips kusani kamfanin da yasamamana Layin Waya shike cajinmu sai dai inbaku bukatarmu yanzu muhakura amma dai kuduba bukatummu mungode. Saga RABI'U Danfulani Idris kankiya, katsina state. Nigeria
Gsky yakamata ace yanxo su badaru da wixi karatun da suka tsaya suyi yafara amfanin so saboda lokacin da su ak xasudawo suga ammafanin karatun da su naxir sukayi tunda so basu tsaya sunyiba.
hakan Bai Hiba Ko Kadan
Haba balarabe wannan satin akwai gyara mu yan kallo munaso nazeer ya aure alawiyya kowa ya hutu ankashe ladingo aminu ya bata kuma muma aringa faran tamana rai mana ayi wannan auran awuce wajan
تاخرة لينا الاسبوع داهذا الحلقة
very nice
yakamata ai auren nazir da alawiya
Way har yanzu baza a samana sabo ba
Gaskiya yakamata kugyara time ya koma wancen lokacin
malam kabirou da batchogala bana sonsou
Am not happy with the change of time from Germany
Khalid Khalifa hey
gasakiya a bar nazir da alawuya su aure san ginbiya da Iburahim su su kadace basu da ce da bintu ba
امكن حتقولو الحلقه الجايه بتعرضوها يوم الانثنين 🙃😂
اختي دوسه وناسة على خير ان شاء الله يكون في
Assalamu alaikum area 24 kuna kokari kuma kuna nishadantarwa ammafa kusani babu wasa a musulunci Alawiyyan nan matar aurece bai kamata kusata a wannan role dinba domin aure ba wasa bane kuma shi Allah babu ruwansa da wasa duk abinda ya risketa a wannan yanayin ahaka mala, iku zasu rubuta sbd haka mu kiyaye daraja da kima na sure idan dole ne tayi shirin to sai avatar wani abin.da fatan Allah Ya bada ikon gyarawa Ya mana jagora.
agaskiya malam kabiru baiyi daidaiba
Dan Allah aringa sakomana ranar alhamis
Finally
Dantani da Halima yadace
والله ناجي هوشي
هههههههه
a gaskiya gidan malan kabiru makahu ya fara zama babu dadi
A gaskiya nim banji dadi ba wallahi
Gaskiya nagaji jawai ayi auren su nazir
gskia wannan chanji bai yeba wlh tun jiya muki jira har bacci naki ye amma naji shiru
Murna ta koma ciki,kash!
Wai Alawiya se an kasheta ne sannan za'a ji dadi ne ko yaya?
اخيرااا