Azabar talauci ne zai rusa arewa, mutuwar barayin mai a jigawa0,Gwamnoni na sace arzikin jiha.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 14

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk День назад +3

    Mlm Kaine ka yarda da Allah, amma shi dan siyasa ina ruwan sa da Allah, inda akwai Allah a zukatan su, Aida ko siyasar ba zasuyi ba, Allah ya kiyaye mana imanin mu Ameen

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 дня назад +4

    Malam Allah yasakama da gidan aljanna Allah yajakwanan Malam yarabaka da sharrin makiya bakidaya

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 2 дня назад +2

    Marigayi Sardauna Shine Firimiya na Jihar Arewa baki daya Gwamna shine Sir Kashim Ibrahim sai kuma Manjo Janar Hassan Usman Katsina wanda yayi Gwamnan Mulkin Soji lokacin Mulkin Soja na Agui Ironsi

  • @Frdoes
    @Frdoes 2 дня назад +4

    Allah yasaka da mafi fichin alkairi duniya da lahira wan nan fadakarwar irinta yakamata ayawaitayi wllh mlm Allah yakara lfy mlm abu aisha muna godiya inamaku ftn alkairi daga madinatul munauwara anan saudiya

    • @abdullahiabubakar9196
      @abdullahiabubakar9196 День назад

      Gaskiya irin wanna huɗuba yakamata ko yaushe ana yi. Amma wlh dakaje masallatai sai da kaji ana neman taimako akan wani abu daban ba akan al'umma ba.

    • @NajibMusayahaya
      @NajibMusayahaya 6 часов назад

      Dan Allah kisani a addua m. @Frdoes Nagode sosai Allah yasa mudace Ameen .

  • @ramlathassan193
    @ramlathassan193 День назад +2

    Allah yabamu ikon gyarawa ameen jazakumullahu khairan

  • @abdulrashidgarba8304
    @abdulrashidgarba8304 2 дня назад +1

    Allah yasaka mlm

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 День назад

    Gaskiya na dade banji huɗuba irin wanna ba. Allah yasaka ma malam d a alkhari Allah yasa wanna jawabin nashi akan mizani akin shi na alkhari. Allah yashirya mu akan bin tafarkin gaskiya da aikata gaskiya cikin ko wanne hali ameen.

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع День назад

    Allahu akbar allahumma Ameen Malam allah yadakada alkhairi sukuma Allah yajiqansu yagafartamusu talaucine dayunwa susukajamusu

  • @MuhammadNasirBkAndamin-n2f
    @MuhammadNasirBkAndamin-n2f День назад

    Masha Allah

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 День назад

    Wlh harda shugabanni suka mayar damu ɓarayi da kuma son zuciyarki. Allah yatsare mu daga sharrin zukatan mu

  • @aminumaikeke
    @aminumaikeke 21 час назад

    ANDAI KISANYANI A GROUP DIN KU!!!

  • @YauOil
    @YauOil День назад

    Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jinita adanch