Abin da ya Haddasa rigimar Jaruma Hauwa waraka da Hausawan Saudiyya | Tsakar Gida

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 ноя 2024

Комментарии • 306

  • @gaurial-hawsawi.7911
    @gaurial-hawsawi.7911 4 года назад +1

    نعمه كبيره انك تكون من مواليد مكه
    بصراحه انا افتخر اني من مواليد مكه
    يا ربي لك الحمد🤲🏼💕🇳🇬🇳🇪🇸🇦

  • @ashfatumar5217
    @ashfatumar5217 4 года назад

    Yartasha irinki wlh duk ranan da tsautsa yi yajaki garin nan zakiyi bayani allah

  • @samsiyamaazu6209
    @samsiyamaazu6209 4 года назад

    Kuma sanan Saudia ko kana da cuta baxata barka ba ka koma kasar ka da ita ba saboda Kar wani yasamu alhmdllh babu abinda xamu ce a kasar Saudia Sai godia

  • @maryamabubakar2173
    @maryamabubakar2173 4 года назад

    Gaskiya wnn ba muryar hauwa bace

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 4 года назад +1

    Toh ya Allah ya samudace Allah ya kyauta ameen🤲🇳🇬👍👍♥️🇸🇦♥️👍👍

  • @hawaah2858
    @hawaah2858 3 года назад

    Gaskiya Hauwa waraka kinyi kuskure domin baayin jam'i ki iya bakinki

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 4 года назад

    Rabiatu katsina wallahi
    Bakin dahan kali banza
    Wawi yakawai saudiya tayi
    Ke hauwa waraka keja hilace
    Banza wayiya kawai haka zaki
    Kare shegi ya

  • @سارهسلفي-خ6ك
    @سارهسلفي-خ6ك 4 года назад +19

    8:04كفو يا بنت البلد عجبني كلامك اسلوبك اثبت احنا مواليد سعوديه احسن واخلاقنا عاليا

    • @rahhajs
      @rahhajs 4 года назад

      Sai hakuri

  • @yasayasa9333
    @yasayasa9333 4 года назад

    Kaico ba itabace ba umar naji maganarta tace wlh ba itabace ba mekama da muryartace

  • @abdulrahamanbubakwacham6272
    @abdulrahamanbubakwacham6272 4 года назад

    Yan uwana kune mi gafaran ta, fa ba ita tayi wannan voice ba wallahi

  • @gaurial-hawsawi.7911
    @gaurial-hawsawi.7911 4 года назад

    عش ما شئت فانك ميت😔 واحبب من شئت فإنك مفارق الحياء 😭 لاتنسى ستلقى ربك☝🏽🤲🏼

  • @اسياالناصر-ف8ض
    @اسياالناصر-ف8ض 4 года назад +10

    والله كفوا بنات ‏احنا مع بعض و حنا مع حق 👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼 ‏تعليقاتكم كفوا 👍🏻

  • @ecsa5646
    @ecsa5646 4 года назад

    Dan Allah ku daina bata yawun bakinku ku kyaleta da abinda ya isheta na rashin sana'a kunsan yanxu ba kasuwa shine ta labe wajen zagin bayin Allah Wanda basa damuwa da harkar wasu kowa harkar gabansa yake, Allah ya shiryeki dabba jahila marar tarbiyya Allhamdulillah an haifemu a saudia kuma muna alfahari da kasar iyayen mu ta haihuwa watau Nigeria Allah ya karawa shuwagabannin mu tsoron Allah ya kara musu karfin gwiwa yabawa baba buhari lpya ya kuma kara mana son manzan mu annabi Muhammad S A W. akarshe nake maki addu'a Allah ya shiryeki yasa ki gane abinda kikayi ba dai dai bane AMIN.

  • @saihaabubakarsususaihaabub4132
    @saihaabubakarsususaihaabub4132 4 года назад

    Ke Hauwa kidinga tanna magana aini a masu film bingaba dabba irinkiba yaka mata kikoma makaran ta Allah shirya kuma Alhamdulillah muba mutsiya tabane kaice babbar mutsiya ciya za'akare ayawan tazubar

  • @kellutv6715
    @kellutv6715 4 года назад

    Ga igbo yarabawa da sauran kudanchi Nigeria sunata shiga duniya suna neman arzikinsu ku kullum kuna gida kunata kukan babu,kufita nema insha Allah zaidafa muku.

  • @aliahmadd69
    @aliahmadd69 4 года назад

    wannan ba muryan hauwz qaraka ba wallahi

  • @xainablawanxainab6181
    @xainablawanxainab6181 4 года назад

    Bazamu so adaina ba abanayi muna jin sweet

  • @asla640
    @asla640 4 года назад

    Gaskiya hauwa saiyau nasan lalai kina da matsaĺa,kintaba allan yarsaudiyya tazo Nigeria wanke wanke kingama zama kinyi tunanin me yasa haka to gwamnatinda like karewa ta Nigeria zaki gwadawa da ta saudiyya to kibari sai gwamnati Nigeria tafara kula da yan kasarata,saikice adaiana zuwa saudiyya tunda kowa yasan Nigeria tafi saudiyya arziki dan haka kifara gayawa gwamnatin Nigeria takula da yan kasarta ta yadda zasu daina shaawar ziwa wata kasa cin arziki har adaina korarsu kamar awaki,

  • @aishausaini4524
    @aishausaini4524 4 года назад

    Wallah kamar bamuryar hauwa warakaba

  • @AminaAmina-hd1zy
    @AminaAmina-hd1zy 4 года назад

    Tab Allah yasaka mana mumaxauna Saudi

  • @aaaa-yr2nd
    @aaaa-yr2nd 4 года назад +9

    احنا الحمد الله محجبين ما نظهر أنفسنا في يوتيوب ولا ف إستقرام الحمد الله

  • @aishamuhdaishamuhd9082
    @aishamuhdaishamuhd9082 4 года назад

    Allah ya saka mana hauwa dan muma mazauna saudiya ne kuma Nigeria kasarmuce ba yadda za ai ahanamu shiga kuma tsaron da akebamu asaudiya wllh ba abakushi a Nigeria

  • @Julioladans682
    @Julioladans682 4 года назад

    Allah Sarki duniya Ina zakikai mu ?😢 wallahi wallahi a Africa kadai ake samun mutun yazo bisa rezo sosiwo yana zagin dan uwan sa musulmi. A yadda tarichi yamuna malam bawaiche musulmine tuntuni ! Amma kuma shine mai yawan zagin dan uwansa. Irin wannan a bubuwa suna kikin abinda yasa Africa bazamu taba hkaruwa gaba ba

  • @babagambo3696
    @babagambo3696 4 года назад

    Hawwa waraka yar tasha ..duk inda ta fito batadamada.yar mutunchi mashe tarinka ashar ba kunya ba soron Allah.. Allah yashiryeta..

  • @ashfatumar5217
    @ashfatumar5217 4 года назад

    a uzubillah allah ya shira mukan tarbiyar da mukasa mu wata kila kebiki samuba mahaukaciya kalba kawai tatstatststs

  • @jamilaibrahim6868
    @jamilaibrahim6868 4 года назад +1

    Allah ya isa wllh hawwa waraka semunstaya aranr hisabi wllh bazmu yafeba

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 4 года назад

    Kai kai kai, ya subhanallah.

  • @abdullahiusman9826
    @abdullahiusman9826 4 года назад

    الأخضر داعما وابدأ في قلوبنا ونعم بالله وما نقول إلى الحمد لله.ولي ما يعرف الصقر يشويه كف يسبعي ❤

  • @babesbaba1166
    @babesbaba1166 4 года назад

    Wane irin karya ne wanan! Subhanallah

  • @ummulkhairisani493
    @ummulkhairisani493 4 года назад

    Gaskiya Umar bai kamata a rika Dora irin videos dinnan nan don ya kara haddasa husuma, wanda bai sani bama gashi ya sani. Shi tashin hankali kokarin kwantar dashi ake ba kara rura shi ba. Allah ya kyauta yanzu musulunci babu yan uwantakar da Annabi SAW yace mune😭

  • @maherazhar2309
    @maherazhar2309 4 года назад +36

    حمدالله بناتنا الي في السعوديه مافي اشرف منهم ربي يسعدهم في نيجيريا كمان في شرفاء من البنات بس والله الي ف سعوديه اشرف حتى لو غسلتو وكنستو ي بنات عادي ذا حلال الشغل مو عيب حتى لو تنظفون البلعات حلال هوا هيا اول تروح تشوف نفسها تكشف على مليون رجال وتمثل وتحتك في رجال وانا اليه راجعون وماندري كمان وش تسوي كل ذا مو عيب الله يستر عليها بس

    • @Nesreen..
      @Nesreen.. 4 года назад +2

      كفوووووو😌😌❤️

    • @تومهالهوساوي-ت4ي
      @تومهالهوساوي-ت4ي 4 года назад +2

      من نعم اختي من النعم فيك تستاهل حسبي الله و نعم الوكيل فيها الحمد لله مافي اشرف مننا

    • @wearkunit6541
      @wearkunit6541 4 года назад +1

      👌👍

    • @UsmanSharqin
      @UsmanSharqin 4 года назад +1

      صح كلامك اختي

    • @AaAa-ii8xe
      @AaAa-ii8xe 4 года назад +1

      يسلمو ع كلامك الحلو

  • @bbuaabbuaa2603
    @bbuaabbuaa2603 4 года назад

    To hauwa dadinta akwai Allah kisani kuma wallahi bazamu yafeba abinda kikafada akan duk yanzama sbd bakowa keyin abinda kikefadaba kuma kiji tsoron Allah akwai kwanciyar kabari sha sha sha

  • @umihauda824
    @umihauda824 4 года назад

    Babu Wanda yafi jarabar ubangiji wlh Allah kosan abinda zako rinka fada Ameen yarabbi

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 7 месяцев назад

    Gaskiya baakyautawa yan saudi yan uwanmune gashinan kinhadu da daidaike to ance ba hauwa waraka bace wai

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 4 года назад

    Allah yakawoki saudiyya zakaci ubanki...

  • @user-cg2py2hi9o
    @user-cg2py2hi9o 4 года назад +1

    حسـبي آللهہ‏‏ عليهمـ هي ولي مـعآهآ وآحنآ مـوآليد آلسـعوديهہ‏‏ عز وفخر وآشـرف مـن قبيلتهآ وحدهہ‏‏ جآهلهہ‏‏ وصـخهہ‏‏ وآلشـغل مـوعيب آلعيب نسـرق آو نشـحت هذ‏‏هہ هوآ آلعيب وهي تشـوف نفسـهآ آول شـي آلشـغلهہ‏‏ يلي تشـتغلهہ‏‏ ربي رآضـي عليهآ ولآ لآ بسـ مـآنقول غير حسـبي آللهہ‏‏ ونعمـ آلوگيل عليهآ هي ولي مـعهآ👐مـآلت 😒عليهمـ

  • @nabeelatmuhammad8348
    @nabeelatmuhammad8348 4 года назад

    allah yashiryi ke hauwa waraka kikiya yemu wllh👊👊 kece ai dafbar 🐐🐐🐐🐐

  • @zainabgoniali7226
    @zainabgoniali7226 4 года назад

    Kai toh Allah ya kyauta

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad9402 4 года назад +2

    Allah yashiryeki banza sakaryar gara mu wanke wanke dashara muke sedai mu bama yawan gantali kiji infadamiki Allah yakawo ki saudiya semun dau fassa sako daga yan saudiya se Allah yanunamiki yafiki kuma mu baza muxagi saudiyaba ko dan darajan annabi Muhammad sallallahu alaihiwasallam barikiji jahila inbaki saniba kisani shizuwa maka kiran Allah ne mungode Allah damuka kasance daga ciki muna godemar akoda haushe sbd duwani burin musulmi yazo maka talaka ko mekudi muko mungodemai koda bamutsira da komaiba tunda munyi haji munyi umara

  • @alhsfawa4324
    @alhsfawa4324 4 года назад

    Gaskiya hakayake

  • @hajiyarukayyasaudiya8185
    @hajiyarukayyasaudiya8185 4 года назад

    Allah ya shirya

  • @aaaa-yr2nd
    @aaaa-yr2nd 4 года назад +11

    شغل بيت العرب احسن من التمثيل

  • @abdouraoufhabouabdouraoufh3310
    @abdouraoufhabouabdouraoufh3310 4 года назад

    Wallahi hakane kinyi gaskiya🙌🙏🙅

  • @hawwahoho9438
    @hawwahoho9438 4 года назад

    Allah yashige mana gaba

  • @alawiyamahammadhgsg9477
    @alawiyamahammadhgsg9477 4 года назад

    aikinbanza! hauwa u kikekuwa aizuwa sudiya kudakudinka saidarabanka keHarzaki iya bude kazaminbakinki kicawa wasukaruwai bayanwandakike idan ubankine keda nageryar ganinan bayan haji Incha allah zani nageryar sai ubannaki Hanani Hess

  • @hauwaharunasaudiarabia4221
    @hauwaharunasaudiarabia4221 4 года назад

    Allah ya isa Tsakanimu dakai wlh

  • @rabhaamin7991
    @rabhaamin7991 4 года назад

    yaya umar Dan allah karubutomana kambar

  • @baiwarallah4061
    @baiwarallah4061 4 года назад

    Mun barki da Allah

  • @halimahalimasileman9667
    @halimahalimasileman9667 4 года назад +3

    Subhanallah 😱to keda allah ubangiji allah ya saka mana 😠allah yasa kizo sauki ya naki gane banida wayo yaseen

  • @zubairuali5306
    @zubairuali5306 4 года назад

    a gaskiya ni nayi kuyi Bayan hauwa waraka yan haififun saudi basuda inci dabobi ma sun fi su

  • @rabhaamin7991
    @rabhaamin7991 4 года назад

    Dan allah yaya umar karubutu mana lambarka yan saudiyane suke son lambarka

  • @nanabb639
    @nanabb639 4 года назад

    Harshanku Alqalinku ranar gobe qiyyama Allah yashiryeku

  • @xasa3082
    @xasa3082 4 года назад +3

    ايوه والله قولي لها بس 💚🇸🇦💚🇸🇦💚🇸🇦

  • @umihauda824
    @umihauda824 4 года назад

    Allah yasa mudace Ameen yarabbi

  • @kellutv6715
    @kellutv6715 4 года назад

    Matsala na da wasu yan Nigeria rashin wayewa musamman yan arewa

  • @sapasapa7252
    @sapasapa7252 4 года назад +1

    Gaskiyane maganarki tawa fada mata taji wanke wanke neman halakne barawa agaban katteba dan haka kasanar dasu sugaggawar gyara lafazinsu.

  • @yaameera5835
    @yaameera5835 4 года назад

    Ashe wai Shari akayimata nidai kiyafemin zaginkidanayi

  • @hawatiymasheriy3407
    @hawatiymasheriy3407 4 года назад

    Ya ubangiji ya Allah kasine uwar uwar da Ta heifi hauwa waraka shigiya Yan iska karuwa

  • @ghhsuurudi6623
    @ghhsuurudi6623 4 года назад

    Hauwa waraka dake datima makamashi dan mai cin durin uwarku duk ranan damukazo nagiria kusa ajuyo damu igama kuma inbakuyima allah ya kwashemuku albarka wai ke hauwa ko afilm dinma fa ke daga kifito and yar shayeshaye sai kifito karuwa

  • @shamsiyyaandullahshamsiyya1632
    @shamsiyyaandullahshamsiyya1632 4 года назад

    Salam jamaa wlh wlh wlh ba hauwa waraka bace tayi wannan maganar muryace tazo daya amma wlh baita bace ba nishaida ce wlh kuma itama wacce tayi batatasan za a Zata hauwa bace sabida haka dan allah fashimceni wlh baita bace

  • @gyarakayanka8657
    @gyarakayanka8657 4 года назад

    abin da Hauwa Waraka tafada bai kamata ba

  • @yaazzakabara7928
    @yaazzakabara7928 4 года назад

    Wannan ba muryar waraka bace

  • @kadunakdkd183
    @kadunakdkd183 4 года назад +5

    Hauwa dan Allah akoma makaranta dan Allah
    Kinji hauwa

  • @princessminuwa3591
    @princessminuwa3591 4 года назад +1

    Gaskiya ne 🙄🙄🙄🙄

  • @jibrinsaniisah5117
    @jibrinsaniisah5117 4 года назад +3

    Allah kashiryemu baki daya Allah kasa mugane gaskiya Allah kasa mufi karfin zuciyoyunmu

  • @hauwaumuhammadhauwaumuhamm8852
    @hauwaumuhammadhauwaumuhamm8852 4 года назад

    Gaskiya hauwa waraka kin zubar da mutunci me ya aike ki shiga A.binda baida mekiba wannan fa ba shirin fim bane yakamata kikama kan ki Allah yashirye ki kanki yawaye ne kin manta koke wacece A.baya shiyasa kinsamu duniya yayi kyau gafili ga me doki

  • @tawfeeqahahmadyarmama7453
    @tawfeeqahahmadyarmama7453 4 года назад

    الله هو شهادتنا 👌

  • @soomapsshdudys6870
    @soomapsshdudys6870 4 года назад +1

    Allh ya miki Albarka

  • @omarmuaz5525
    @omarmuaz5525 4 года назад

    اصيله انتي صح لسانك ❤️❤️

  • @fauziyyahussaini7482
    @fauziyyahussaini7482 4 года назад +1

    Ai saudiya tayi a rayuwa Allah yasa mu mutu a makkah muna nan a saudiya tun iyaye da kakanni kuma ba abinda zamuce Sai alhmdulillah munji duk abinda kika fada mutsiyaciyar banza shegiya karuwa masu neman suna da fada

  • @rahhajs
    @rahhajs 4 года назад +1

    Allah ya bada zaman lafiya tsakaninsu

  • @jawahirmuhajup1368
    @jawahirmuhajup1368 4 года назад +3

    Hauwa waraka allah yatsane miki

  • @aishatuusmanaishatuaishatu9585
    @aishatuusmanaishatuaishatu9585 4 года назад +1

    Allah ya isa hauwa bazamu yafemikiba wlh😭

  • @بحرالتسامحبحرالتسامح

    Ni amuryarma kamar ba hauwanceba
    Allah yakyauta

  • @إيناسالياس-ن1ر
    @إيناسالياس-ن1ر 4 года назад

    والله البنت بردت خاطري فيها قليلةةادب التنظيف اشرف من الفلم

  • @nusaibatnusy6235
    @nusaibatnusy6235 4 года назад

    Himmm gaskiya banji dadin abunda hauwa tayiba himmm Allah ya isarmu wlh jahila kawai mtssss

  • @zulfah35.
    @zulfah35. 4 года назад

    Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un to wai meye fa'idar rigima kai ALLAH kai maba maganin wannan bala'i

  • @hruu9246
    @hruu9246 4 года назад +1

    Allah ya shiryeki alahamdulillah mude munfi wassu cinda bama mu.amala da mazanda bamuharramammuba kuma idan fadane kifarayiwa kanki kafin kiyima

  • @abdoulhabouabdallah4253
    @abdoulhabouabdallah4253 4 года назад

    To.allah yakeuta

  • @jamcybabysuleiman9914
    @jamcybabysuleiman9914 4 года назад

    Hasbunallahu Wani'imal wakeel

  • @agg1849
    @agg1849 4 года назад +3

    حسبي الله علكي ي حواء
    ع سبك لنا

  • @jamilaibrahim6868
    @jamilaibrahim6868 4 года назад +1

    Ikon Allah ashedai halinki a film daidai yake dana zahiri kinyi asara

  • @hannatouibrahim3689
    @hannatouibrahim3689 4 года назад

    Sai nageria

  • @lanzinamuhammadmuhammad7778
    @lanzinamuhammadmuhammad7778 4 года назад +1

    استغفر الله اللهم اهدنا فيمن هديت يارب

  • @بهيجهسامي
    @بهيجهسامي 4 года назад

    Kai Allah yasaka miki hauwa wallahi wana ba muryar hauwa baca jama a ku saurara da kyau Allah ka rabamu da makiya yar uwaraku daga saudiya ammm kuduba ku gani wallahi ba muryata bace

  • @saudatmuhammadmuhammad7575
    @saudatmuhammadmuhammad7575 4 года назад +1

    Hmmm Allah yasa mu dace.

  • @Fatimazahra-gh8rk
    @Fatimazahra-gh8rk 4 года назад

    Nikam hauwa wllh bazan zagekiba amma kisani wllh wllh duk wanda ya aibanta wani to tabbas yasan kanshi ya aibanta ke'in ana mgn har kesa Baki kibari masu ilimi da tinani suyi bake yar wahala ba

  • @salmaabdulsalam3835
    @salmaabdulsalam3835 4 года назад

    كفوه خالى سلوه والله خليهاا تجي السعودي نوريهاا كيف احنا مو. وصخين ذيهاا

  • @rummanaibraheem6723
    @rummanaibraheem6723 4 года назад

    Gaskiya hauwa cikakkiyar jahilace

  • @njo14oskar53
    @njo14oskar53 4 года назад +4

    الله يهديها بس وربي جرحتيه خذلتني اكرهه من اليوم

  • @عليبن-م4ذ
    @عليبن-م4ذ 3 года назад +1

    😱😱😱😱🤫🤫🤫

  • @chgj6984
    @chgj6984 4 года назад +1

    Ita da uwayantane dabobin mahaukaciya😏😏😏

  • @MaryamMaryam-gx7zg
    @MaryamMaryam-gx7zg 4 года назад +1

    To tsinan niya hauwa

  • @wearkunit6541
    @wearkunit6541 4 года назад +1

    Hauwa waraka Allah ya kaiki saudia kici ubanki

  • @rafiarafeeapeciden8326
    @rafiarafeeapeciden8326 4 года назад

    Kae wan Nan hauwan ma nara Sa ma Mae xan ce Amma Allah ya shiryeki kaway Kae Ina jin ma ba agi Dan. Ku kike, ba Kuma baki nuna mana mijin ki ba ni Dae Naga kina flm din ka ruwan ci she giya

  • @rabiaabdulsalamniger6258
    @rabiaabdulsalamniger6258 4 года назад +8

    من فاز بجائزه اختي هي لازم تدفع ثمانيه قالي لي املت وان شاء الله ما رح تشوف خير في حياتها

  • @maherazhar2309
    @maherazhar2309 4 года назад +10

    وَمَا تَدْرِي نَفْسٌ مَّاذَا تَكْسِبُ غَدًا ۖ وَمَا تَدْرِي نَفْسٌ بِأَيِّ أَرْضٍ تَمُوتُ مين هيا حواء هذي حتى تحكم على ناس لا تزعلو ي جماعه دام في الله ربي ياخذلنا حقنا منها على كذب وسب ربي رح يوقفنا يوم القيامة كلنا ورح تقول متى شافت وليه سبت

  • @charifasani490
    @charifasani490 4 года назад

    Allah ya rufa asiri to ya za'ayi sai hakuri

  • @kellutv6715
    @kellutv6715 4 года назад

    Ni binta marghi mazauniyar Paris ina bayanku mau zauna saudiya,kuje kuyi wanke wanke ai basata kukayi ba,ko kashe mutum.

  • @khadijahsunusi8216
    @khadijahsunusi8216 4 года назад

    duk wanda yasan hauwa waraka yasan muryarta yasan wannan ba muryarta bace..gaskia wannan ba muryarta bace..kuji hausanta da kyau