Tatsuniyan Su Benazir / African bedtime stories / Hausa Films / | Hausa stories / Hausa cartoon

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 янв 2025

Комментарии • 327

  • @BashirAhmed-t8n
    @BashirAhmed-t8n 5 месяцев назад +4

    Dan Allah kimin tatsu niya dasu nan saber

  • @HajaraRabiubala
    @HajaraRabiubala 29 дней назад +1

    ❤❤❤ Allah yakara basira

  • @AbdulrahmanSulaimanLamido
    @AbdulrahmanSulaimanLamido 26 дней назад +1

    Benazir tacewa sarki akwai wani doki mai idanun gold

  • @MomiSunusi
    @MomiSunusi 4 месяца назад +2

    Wow Masha Allah 😂😂

  • @AbubakarAdo-x8w
    @AbubakarAdo-x8w 5 месяцев назад +3

    Doki Mai idon gwal a,a😊😊

  • @AbuBawa-j1p
    @AbuBawa-j1p Месяц назад +1

    😂😂😂❤❤❤

  • @AbdulrahmanSulaimanLamido
    @AbdulrahmanSulaimanLamido 26 дней назад +1

    Baya da kyau mutum ya dinga yin karya

  • @NabihaMustapha
    @NabihaMustapha 4 месяца назад +2

    No 1 maninnisa

  • @AbdulrahmanSulaimanLamido
    @AbdulrahmanSulaimanLamido 26 дней назад +1

    Benazir tagina wani katoton gida

  • @Aminabukar-u5x
    @Aminabukar-u5x 4 месяца назад +2

    Allah ya karabasira

  • @MamanZee120
    @MamanZee120 4 месяца назад +1

    Masha Allah Allah yaqarabasira

  • @UsmanBashir-fo7yb
    @UsmanBashir-fo7yb 5 месяцев назад +3

    Gaskiya tatsuniyarki tana burgeni yanzu haka duka tatsuniyar nakalleta allah yakara basira anti anani sunana usman ayi tatsuniya da sunana nagode ❤❤❤

  • @moumounihalidou808
    @moumounihalidou808 5 месяцев назад +2

    Ayi mini na raouda stp 😊

  • @FiddausiAbubakar-h2m
    @FiddausiAbubakar-h2m Месяц назад +1

    Manisa.babban gida. Doki me idan gold. Babu kyau karya

  • @FiddausiAbubakar-h2m
    @FiddausiAbubakar-h2m Месяц назад +1

    Manisa.babban gida. Doki me idan gold. Babu kyau karya nagode

  • @HalimaSabo-n4q
    @HalimaSabo-n4q 5 месяцев назад +2

    Anty anani❤labarin yai dani sosai namu min yi like min yi comments ga Sunan mu Khadija Hauwa Asiya Aisha

  • @aminaahmedsuleiman4952
    @aminaahmedsuleiman4952 5 месяцев назад +3

    1. Manazir ce tace nama yafi dadi a duniya
    2. Gida ta siya da silallar da sarki ya bata
    3. Banazir tace in sarki ya shiga zai ga doki
    4. Babu kyau mutum yana kyarya

  • @MaryamAbdullahi-zq2cc
    @MaryamAbdullahi-zq2cc 5 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah yasa mudace

  • @AbdulrahmanSulaimanLamido
    @AbdulrahmanSulaimanLamido 26 дней назад +1

    Manisa tace nama yafi komai dadi aduniya

  • @MaryamSale-k1e
    @MaryamSale-k1e 5 месяцев назад +1

    Hhhh Masha Allah

  • @RukayyaMusaUmar-n9x
    @RukayyaMusaUmar-n9x 5 месяцев назад +1

    Masha Allah Aunty Anani yarana sunjin dadin tatsuniyarki wato muhibbat d mujaheed d Bilal muna godiya

  • @FatimaBellomuhammed
    @FatimaBellomuhammed 2 месяца назад +2

    Manisa
    Ta Gina gida
    Zai ga doki mai idon gwal
    Yana da kyau sarki iqbal yayi qarya amatsayinsa na sarki kuma wannan bai dace ba

  • @FatimaIsah-fj9fq
    @FatimaIsah-fj9fq 4 месяца назад +1

    Aisha gatari Dan Allah ki min tatsuniya da sunan ummi da sumayya

  • @FiddausiAbubakar-h2m
    @FiddausiAbubakar-h2m Месяц назад +1

    1Manisa 2 gida ta Gina
    3 doki me idon gold 4 aa

  • @yakubuyarima
    @yakubuyarima 5 месяцев назад +2

    Benazir ta Gina gida da wannan kudin da sarki ya bata

  • @WasilaBala-yr6hk
    @WasilaBala-yr6hk 5 месяцев назад +1

    Anty anani muna godiya kan nai na suna miki fatan alkairi hassana da husaina❤

  • @maryamabdulmajid9600
    @maryamabdulmajid9600 4 месяца назад +1

    Mahsa Allah

  • @GhHg-t9e
    @GhHg-t9e 20 дней назад

    Mungode anty anan❤❤😊😊

  • @NaimaBello-k8s
    @NaimaBello-k8s 5 месяцев назад +1

    Please do the story of Hanifa & jawaheer

  • @yunusamusa2824
    @yunusamusa2824 5 месяцев назад

    Aunty anan nuna Jin dadin tatsuniniyarki kiyiwa yarana3 Ummulkhairi saber d khalil tatsuniya mungode Allah y kara basira❤❤❤

  • @AishatuAlameen-nv7gk
    @AishatuAlameen-nv7gk 5 месяцев назад +1

    Garin gasa kaza😂
    Nima zani

  • @AmatullahAhmad-b2i
    @AmatullahAhmad-b2i 5 месяцев назад +2

    Ftn alkhairi Aunty anani Allah y Kara basira

  • @KhadijaAdamsaleh
    @KhadijaAdamsaleh 5 месяцев назад +2

    1(manisa)2(tagina katafaren gida maikeu dagirma) 3( doki mai idon Gold 🪙) wallahi kullum inagayawa yaruna al, Amin karya bakeu shiyasa Shima bayakarya yaron kirkine Allah yamasa albarka ❤

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад +1

      Ki rubuta min lambar ki. Zan neme ki

    • @MuhammadImran-s1n
      @MuhammadImran-s1n 5 месяцев назад

      ​@@voiceofanani Nima please

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Mutane sunce min in suka rubuta lamba yana goge wa. To ki yi min magana a instagram (Voice of Anani) ko whatsapp (sifili tara sifili biyu hudu shida uku bakwai shida biyu sifili), ki saka RUclips dan nafi amsawa da wuri, sabida messages suna da yawa.

  • @AbbasUmar-z8b
    @AbbasUmar-z8b 5 месяцев назад +2

    Gaskia da manisa, da Mehran Nisaa, da iqbal, da zafar, da benazir suna matukar godia.sanna sunce sae sunzo.wurin fun fire daga nan katsina zuwa.kano da yardar Allah 9:37 9:37 9:37 😊

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад +2

      Allah ya kawo su lafiya. Ameen
      Allah ya musu albarka

  • @aliyukhadijaumar961
    @aliyukhadijaumar961 Месяц назад

    Thank you very much Annani

  • @zakariamasculin7433
    @zakariamasculin7433 5 месяцев назад

    Masha allah 😍🥰

  • @RaliyaAbdullahi-bl6wh
    @RaliyaAbdullahi-bl6wh 5 месяцев назад +1

    ❤❤❤

  • @AminaAlhassan-b9d
    @AminaAlhassan-b9d 5 месяцев назад +1

    1 manisa
    2 katafaran gida ta gina
    3 doki mai idon gwal
    4 karya babu kyau Allah bayasan mai karya

  • @aminatu4341
    @aminatu4341 5 месяцев назад +1

    Muna gdy sosai 😊

  • @SouleymaneAlhassan-td1ut
    @SouleymaneAlhassan-td1ut 5 месяцев назад +1

    Ayi gatana da Ni sou Nana Souleymane

  • @MukhtarZainab
    @MukhtarZainab 4 месяца назад

    Muna godiya sousai

  • @AmatullahSalam
    @AmatullahSalam 5 месяцев назад +1

    1.ma nisa ce. Aunty 2.ta gina gida da kudin 3.doki mai idon gold 4.Aa aunty.

  • @NajibuJunaidu
    @NajibuJunaidu 5 месяцев назад +1

    😂😂😂😂🎉

  • @AbdulrahmanSulaimanLamido
    @AbdulrahmanSulaimanLamido 26 дней назад

    Baya da kyau mutum yadinga yin qarya

  • @FatiSeidu-w9q
    @FatiSeidu-w9q 5 месяцев назад

    Dan Allah maher da walida

  • @RashidaAbubakar-c8b
    @RashidaAbubakar-c8b 5 месяцев назад

    Aslm auntie anani don Allah kiyiwa kannaina wlh muna jin dadin wannan tatsuniyq taki xasuyi farin ciki da wannan tatsuniyar idan kika musu (Noor,Islam,Farha)🙏🙏🙏

  • @AmiraAbba-t1c
    @AmiraAbba-t1c 5 месяцев назад +8

    Hhh😂😂😂😂😂

  • @rahinatabdul
    @rahinatabdul 5 месяцев назад

    Dan Allah ayimin na saddika da Umar 😢😢😢😢

  • @HafsatMuhammed-y8z
    @HafsatMuhammed-y8z 5 месяцев назад +1

    Interesting and full of lessons

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o Месяц назад

    Ananice❤

  • @ishaqahmad8419
    @ishaqahmad8419 4 месяца назад

    Anyi Nani Nima kiyimin tastuni sunan Khadija

  • @MaryamSale-k1e
    @MaryamSale-k1e 5 месяцев назад

    Doki tace ze gani me Ido gol

  • @muhammadukabiru2767
    @muhammadukabiru2767 5 месяцев назад +1

    Aunty mungodai🎉🎉❤❤
    Amsar 1: Manisa 2:Home 3:Horse with golden eyes 4: Nothing good

  • @Razakmahaman
    @Razakmahaman 5 месяцев назад

    Dan Allah ayimi

  • @JamiluNakumboKazaure
    @JamiluNakumboKazaure 5 месяцев назад +1

    Q1 manisa. Q2 tagina babban gida. Q3 doki mai idon gold. Q4 a'a babu kyau.

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Mutane sunce min in suka rubuta lamba yana goge wa. Ki yi min magana a instagram (Voice of Anani) ko whatsapp (sifili tara sifili biyu hudu shida uku bakwai shida biyu sifili), ki saka RUclips dan nafi amsawa da wuri, sabida messages suna da yawa.

  • @RukaiyaIshaq-v3o
    @RukaiyaIshaq-v3o 4 месяца назад +1

    Aunty anani inason kiyimana tatsuniya da suna farouk da mufida Allah ya jaa zamani

  • @AminaYushau-g9q
    @AminaYushau-g9q 3 месяца назад +1

    Aunty Anina dan Allah muma ayimana tasuniya da sunan FAISAL, FARHANA, MAHEER ngd🙏

  • @ZainabAliyu-z2r
    @ZainabAliyu-z2r 5 месяцев назад

    Wow 😢😢

  • @Chefsafmar
    @Chefsafmar 5 месяцев назад

    Safa zamzam suna godiya ❤❤

  • @LovelyBeachChairs-qx9ep
    @LovelyBeachChairs-qx9ep 4 месяца назад

    anai ibrahim ALi ne

  • @MaaruIdris
    @MaaruIdris 5 месяцев назад

    Muna godiya

  • @HassanJoda-lc3tl
    @HassanJoda-lc3tl 5 месяцев назад +2

    Ansa
    1:binazir itace ta Gina katafaren gida da daki na musamman
    2:manisa itace tace nama yafi komai dadi a duniya
    3:sarkine akace idan ya shiga dakin zega doki mai idon gwall kuma begani ba karyane
    Answer from Jiddah and Sadiya
    Plz koda basu samu kyautaba dan Allah ayi tatsuniya da sunan su tare dan sun isheni kiyi hkr kema kina kokari Allah ya saka miki😊😊😊

  • @ibrahimharouna9490
    @ibrahimharouna9490 5 месяцев назад +1

    1 Manisa 🙍2 gida 🏡3 doki 🐴 mai idon gwal 4 babu kyau🙅

  • @murjanatuumar1246
    @murjanatuumar1246 4 месяца назад

    Aunt Anani good afternoon

  • @AbidaAnas-l8p
    @AbidaAnas-l8p 5 месяцев назад +1

    1:malisa 2: katabaren gida 3: doki Mai idon gold 4 : qarya batada kyau

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Ki rubuta number dinki, zan neme ko

    • @AbidaAnas-l8p
      @AbidaAnas-l8p 5 месяцев назад

      @@voiceofanani ok Ina a skt

    • @AbidaAnas-l8p
      @AbidaAnas-l8p 5 месяцев назад

      Ni fa matar aure ce idan n rubuta number na iya wa zaiga

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Mutane sunce min in suka rubuta lamba yana goge wa. To ki yi min magana a instagram (Voice of Anani) ko whatsapp (sifili tara sifili biyu hudu shida uku bakwai shida biyu sifili), ki saka RUclips dan nafi amsawa da wuri, sabida messages suna da yawa.

  • @RoufaiHanaberi
    @RoufaiHanaberi 5 месяцев назад

    guimbiya rafiyat

  • @yakakamustafa8770
    @yakakamustafa8770 5 месяцев назад +2

    Slm manias ne ta che Nama ya fi comai a dadi a duniya
    Banazir ta Gina Baban gida
    Baban Doki mai idon gold
    Babu knew mutn yayi qarya
    Sunana Amhalib

  • @mubarakadaminda4981
    @mubarakadaminda4981 Месяц назад

    Answer 4 AA

  • @bahijjamalamkabara7090
    @bahijjamalamkabara7090 2 месяца назад

    Q . 2gida tagina
    Q. 3doki Mai Idon gold 🥇

  • @AdamuMFagge
    @AdamuMFagge 4 месяца назад

    1.Manisa
    2. Gina Gida
    3. Doko Mai gwal a Ido
    4. Ah ah

  • @surayyahahmadmuhammad8943
    @surayyahahmadmuhammad8943 4 месяца назад

    Slm Aunty anani muna godiya da tatsuniyarki , Allah ya raya zuria amin ga sunan amina da safiya idan za ai wata tatsuniyar nagode

  • @MamanShareefa
    @MamanShareefa 5 месяцев назад

    1 manisa. 2tagina babban gidah. 3doki Mai gwal karya battada wani rana

  • @khadijaauwal6692
    @khadijaauwal6692 5 месяцев назад +1

    1_manisace tace nama yaf dadin
    2_benazir qaton gida tagina
    3_abin mamakin da benazir tace sarki zai gani shine doki Mai idon gwal
    4_aa baikamata mutum yayi qaryaba qarya Babu kyau
    Daga Hanan hasana&husaina❤ Muna qaunarki anty anani tamu❤❤❤🎉

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Ki rubuta number dinki, zan neme ki

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Mutane sunce min in suka rubuta lamba yana goge wa. To ki yi min magana a instagram (Voice of Anani) ko whatsapp (sifili tara sifili biyu hudu shida uku bakwai shida biyu sifili), ki saka RUclips dan nafi amsawa da wuri, sabida messages suna da yawa.

  • @murjanatuumar1246
    @murjanatuumar1246 4 месяца назад

    1 Manisa ce tace nama ne ya fi dadi
    2 Benazir ta Gina baban gida ne
    3 Doki ne me idanuwan gold
    4 Babu kyau mutum ya zama makaryaci
    Auntie Anani sorry we are three
    Thank you so much
    Even if we didn’t have the price we appreciate you for all the stories you are giving us❤

  • @saratualiyu1272
    @saratualiyu1272 5 месяцев назад +2

    @S yarima: 1. Manisa tace nama yafi komai dadi 2. Benazir ce ta gina katafaren gida 3. Benazir tace akwai doki mai kyau da idon gold

  • @ZoueraZarma
    @ZoueraZarma 2 месяца назад

    Thanks you

  • @AishaAhmad-y5r
    @AishaAhmad-y5r Месяц назад

    1,manisa 2,Gina gida 3,doki mai idon gold 4,bakyau

  • @rashidaabdullahi701
    @rashidaabdullahi701 5 месяцев назад

    Manisa
    Gina gida
    Doki mai idon gwal
    A'A
    Dan Allah aunty anani a yi mana tasuniya da Sunan mujaheed da khadija pls😢

  • @HussainaIbrahim-mv5lv
    @HussainaIbrahim-mv5lv 5 месяцев назад +1

    Amsa ta farko itace Manisa

  • @Khadijahyushauishaq
    @Khadijahyushauishaq 5 месяцев назад

    1,Manisa
    2,Gina katafaran gida
    3,Doki me idon gwal
    4,Babu kyau karya

  • @JamilaAhmed-m8h
    @JamilaAhmed-m8h 5 месяцев назад +1

    1:Manisa ce tace Nama yafi komai dadi
    2:Ta gina gida da kudin
    3:In ya shiga zega DOKIN GWAL
    4:Babu kyau mutum Yana karya

  • @BatulaSanusi-b5k
    @BatulaSanusi-b5k 5 месяцев назад

    😂😂😂😂 thank you anty anani ❤

  • @TimothyWaziri-b1d
    @TimothyWaziri-b1d 5 месяцев назад

    Doki Mai idanun gold tace sarki zai gani a wannan gidan

  • @MousbahouSamaila-km1yh
    @MousbahouSamaila-km1yh 5 месяцев назад

    ❤❤❤🎉

  • @AbubakarAdo-x8w
    @AbubakarAdo-x8w 5 месяцев назад

    aunty anani agogon fa munga bamu Gani ba ❤

  • @TimothyWaziri-b1d
    @TimothyWaziri-b1d 5 месяцев назад

    Benazir gida ta Gina da kudin da ta karba a wurin sarki

  • @RoukeiyaMoussa
    @RoukeiyaMoussa 4 месяца назад

    😂😂😂Sarki yayi kariya kowa nayin kariya akoï dadi Aman adena kariya beda kiou bantaba Gani Wanda bayayi kariya ba du mutum me gaskiya yatabayi kariya. Kariya beda kiou🤣🤣🤣😂

  • @ibrahimlimbe3099
    @ibrahimlimbe3099 18 дней назад

    I don't no
    ❤🎉😅

  • @TimothyWaziri-b1d
    @TimothyWaziri-b1d 5 месяцев назад

    Bayida kyau mutum ya zamo Mai karya

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 5 месяцев назад

    Garin gasa kaza 😂 dan ALLAH a barmu mu huta sai kace babu wani suna

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад +1

      Hahahaha😂

    • @AminaAhmad-e2t
      @AminaAhmad-e2t 5 месяцев назад

      Harda gasa agwagwa

    • @AbidaAnas-l8p
      @AbidaAnas-l8p 5 месяцев назад

      Muhd Yana Nan na jiran Kiran anty anani shida Maryam qanwarsa​@@voiceofanani

  • @RafiaUmar-t1v
    @RafiaUmar-t1v 5 месяцев назад

    Manisa tace nama yafi dadi

    • @voiceofanani
      @voiceofanani  5 месяцев назад

      Mutane sunce min in suka rubuta lamba yana goge wa. To ki yi min magana a instagram (Voice of Anani) ko whatsapp (sifili tara sifili biyu hudu shida uku bakwai shida biyu sifili), ki saka RUclips dan nafi amsawa da wuri, sabida messages suna da yawa.

  • @UmmalkhaireUmarIsa
    @UmmalkhaireUmarIsa 5 месяцев назад +1

    Benazurdoki

  • @faridasaad5635
    @faridasaad5635 5 месяцев назад

    Benazir tayi amfani da wannan kudin da sarki yabata Tasa aka gina mata katafaran gida

  • @AtikaBature
    @AtikaBature 2 месяца назад

    1.manisa 2.Ta Gina gida 3. Doki me idan gwal 4.a'a babu kyau yin karya.

  • @MdJfhxuv
    @MdJfhxuv 5 месяцев назад

    Jawahri

  • @FatimaIsah-d2f
    @FatimaIsah-d2f 5 месяцев назад +1

    Ga amsoshin tambayoyin,
    Q1.wacece tace nama yafi komai daɗi a duniya?
    Ans1. Manisa
    Q2.me benazir tayi da wannan kudin da sarki ya bata??
    Ans2.tagina katafaren gida
    Q3.me benazir tace za'a gani a wannan ɗakin?
    Ans3. Za'aga doki mai idon gwal,
    Q4.shin yanada kyau ka zamto maqaryaci??
    Ans4.A'a,qarya babu kyau 23:03 23:03 23:03
    Munajin dadin tatsuniyoyinki kullum shi nake kunnawa yara da daddare kafin su kwanta bacci, kullm muna bibiyarki, allah ya qara basira
    Imam da khadija sunce 😊 allah aunty anani asaka sunanmu muma😂

  • @AbubakarUsman-w9d
    @AbubakarUsman-w9d 5 дней назад

    Migas kiya

  • @MuhammadBashir-y5v
    @MuhammadBashir-y5v 3 месяца назад

    Is so sweet gaskiya

  • @HassanaAbdullahi-m5l
    @HassanaAbdullahi-m5l 21 день назад

    Gaskiya aunty anani kina nishadantar damu muna godiya

  • @FadeelahSaleh-i1m
    @FadeelahSaleh-i1m 5 месяцев назад +1

    1-manisa ce ta fada
    2-wani katafaren gida ta gina da kudin
    3-doki me idanun gold
    4-Aa Karya bbu kyau ya kamata Kowa ya nisanceta.