Munzabi yan majalisane don su wakilcemu to kusani mungajida ciyomana bashin nan munazama bayin turawa da ku abinkunyane Nigeria itace kasarda tafi kocce kasa cinbashi a Africa. Muna arzikinda yafi kowacce kasa a Africa sanzuciyar shugabanni yajefamu cikin musiba ubangiji Allah kayimana maganin dukkan azzaliman shugabannin Nigeria alfarmar manzo s.a.w Amin
Allah ya karomana zamanlafia

Mungode