Addu'ar Neman Arziki Biyan Bukata da Samun Budi A Kasuwanci
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- Addu'ar Neman Arziki biyan bukata da Samun Budi A Kasuwanci bayani akan yadda ake addu'ar kariya,yadda ake addu'ar Kasuwa yadda za'a yi addu'ar neman biyan bukata da gaggawa amfanin yin addu'ar kasuwa, addu'ar biyan bashi,yadda ake addu'ar karya sihiri da sauran addu'oi irin su addu'ar Samun soyayya da addu'ar neman biyan bukata.
Subscribe to our RUclips channel ➡️
/ @nurulhudamediatv
Timestamps:
00:00 intro
00:01 zan gayamana addu'oi
00:06 wannan addu'oi yana yinsu
00:31 ka zanna ka dinka
00:44 kazo ka dinka karanta
01:00 ka yabi Allah
01:22 ko kazo ka dinka tasbihi
01:34 waye yakeyin wannan kullum
01:44 akwai wata addu'a ba sai kaje gidan boka ba
01:49 idan yau na tashi
01:52 to bazanyi wannan addu'ar ba
01:56 addu'an yan kasuwa ne
02:02 abunda yake hana addu'ar mu karbuwa
02:22 muddun ka karanta addu'ar nan
02:27 a ranan kam zakaga ka samu abunda kake bukata
02:40 a rubuta maka addu'a
02:49 addu'ar nan fa ba sau daya muke fadanta ba
03:02 ka karanta
04:02 Allah yasa mudace
#nurulhuda_media_tv
#sheikh_abbakar_pharmacy
#maganin_sanyi