Mashallah gaskiya yaya sultan film yana kyau yanda ake so mudai ba abun da zamu ringa cewa saidai allah sa alheri allah sa agama a sa'a allah kara basira.gaskiya yaya sultan film yana fadakarwa daidai gwargwado ga nishadantarwa.allah kara basira yaya sultan.
Wlh maigida sultan you deserve best actor best director and best producer of the year Kai kome naka wlh special ne ba kowanne dan kannywood ne zai iya abinda kakeba koma ince kaf kannyywood Allah kara maka daukaka ya kawar da makiyanka don alfarmar shugabanmu annabi Muhammad saw.SONE gaskiya kabar mu cikin dako sai dai kawai ince Allah yakaimu wani satin
Mashaallah wannan shiri na musamman ne hairan imran kuna burgeni babu makawa ku masoyan ainihine babu wanda zai iya rabaku ina jin dadin wannan shiri matuqa Ina matsuwa wani satin bai iso ba saboda farin ciki da nake samu a wannan shiri allah yasa agama lfy Goyon baya dari bisa dari
Gaskiya masha allah sone yana kau yadda yakama ba abinda zamuce sai godiya musamman yadda aka shirya film din kosan akan soyayya mukuma muna san soyayya gaskiya allah yakara basira allah Amman Imran yana cikin jinya fah allah yakara daga kamfanin sultan film factory
A gasky oga Sultan Sai Awann Gagarumin Shirin Na musamman Nafahimci Cewa Shi so Babu ruwanshi Da Kai Talakane ko mekudi Kamar Dai soyyayrka Ku Kaida Hairana Amman Dai Alla yasa ka Aureta muje xuwa maigida Sultan film factory Allah ya kaimu next episode Kai kai kai Akwaifa kura Tunda suka hada idoda nakowa
A zahirin gaskiya sultan bai taba burgeni ba ieinna wannan karon duk da enason muryarsa Amma wannan film din yyu matukar ma'ana da fasaha Allah ykara basira
Mash Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬
Mashallah gaskiya yaya sultan film yana kyau yanda ake so mudai ba abun da zamu ringa cewa saidai allah sa alheri allah sa agama a sa'a allah kara basira.gaskiya yaya sultan film yana fadakarwa daidai gwargwado ga nishadantarwa.allah kara basira yaya sultan.
Ina godiya
This is really interesting to watch, well thought out unlike other Hausa web series i've come across.
Kaija ma agafim mai kyau amma banida lokaci ya allah kaka womana hutu😢😢 Masha allah muna godiya sosai allah kara dauka ka
Ameen ya Allah
Wlh maigida sultan you deserve best actor best director and best producer of the year Kai kome naka wlh special ne ba kowanne dan kannywood ne zai iya abinda kakeba koma ince kaf kannyywood Allah kara maka daukaka ya kawar da makiyanka don alfarmar shugabanmu annabi Muhammad saw.SONE gaskiya kabar mu cikin dako sai dai kawai ince Allah yakaimu wani satin
Nagode sosai
Allah ya SA karyaita shimen tuna nin nan nashi😂😂
🇬🇦🇬🇦🇬🇦🇬🇦🇬🇦daga Gabon,Allah ya kara basira❤
Masha Allah gaskiya aikin ku yana kyau Allah kara basira daga naku mukhtar dan🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Ameen
Masha Allah allah yaqara basira❤😂
Ce ogammu 🙏😍ce godiya 🙏
Ya batun fim din mamu my dadi mai sunan wacece 🙏
Masha Allah Allah ya taimaka ya qara basira Kai wani sati akwai kallo Allah ya kaimu 💃💃💃💃
Kaide bari😂😂😂
@SultanFilmFactory Dan Allah asama min sin ciki nima na shigo cakwakiyar nan 😅
Mashaallah wannan shiri na musamman ne hairan imran kuna burgeni babu makawa ku masoyan ainihine babu wanda zai iya rabaku ina
jin dadin wannan shiri matuqa Ina matsuwa wani satin bai iso ba saboda farin ciki da nake samu a wannan shiri allah yasa agama lfy
Goyon baya dari bisa dari
Kinada gaskiya❤🎉
Ina gaisuwa my boss Al amin
Gaskiyane wannan wllh fim din yayi sosai imirama nake tausayi
Gaskiya akwai cakwakiya sati in Allah yakaimu
Gaskiya sone yana kyau
uban giji Allah yakara basira da daukaka mai gida sultan babu abun da zamuce sai godiya
Wata cakwakiya ma sai sati mai zuwa♥️🫶
Ameen ya Allah
Please 🙏 arake mana tala please 🙏
@@AminumusaAbubakar-y4kbanganeba
Sosaima❤
Masha allah allah ya karabasira sultan gaskiya ina jindaden fimdinnan for ever 💞 saudia
Thank you ❤❤
Macha Allah Allah Ya kara basira
Masha'allah tabarakallah Allah ya Kara basira da daukaka ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Thank you so much
Hege Malam Yace Kisaka A Opay😮😮😮😮
😂😂😂 kwadayi mabudin wahala😁🥺 Barka zarah🎉🎉😂
😂😂😂
Allah qra basiran
Suburbudo mana irin sone❤
Gaskiya masha allah sone yana kau yadda yakama ba abinda zamuce sai godiya musamman yadda aka shirya film din kosan akan soyayya mukuma muna san soyayya gaskiya allah yakara basira allah Amman Imran yana cikin jinya fah allah yakara daga kamfanin sultan film factory
Allah ya kara wa sultan basira da daukaka❤❤❤
Salam Allah ya Kara basira muna Jin dadi sosai
Da halama -imran ya jefi tsutsu-biyu-da dutse -daya fa - kamar zarha-shi tagani - mai gadi-ya kira ta amma-imran-tagani😂😂 hkn😅😅
Masha Allah babban Yaya film yanayin kyau sosai 👌Allah ya kara Basira da daukaka ameen
Zarah taga imran😢 Kuma gashi tasa bita zaizai 😂😂💃
Hmm tofa meye kuma bita zaizai?
Mashaallah bidiyo ayayikyo sosai
Oky munagodiya sosai allah yataimaka yakara basira🤲🤲🤲
Allah ya Kara dauka ka sultan inajin Dadi Shirin ka akodayaushe ❤❤
WOW KAGA SABON RIGICI ALLAH KARA BASIRA MAI GIDA SULTAN 2024/2025 BEST HAUSA SERIES INSHALLAH 🍿🎬
😄😄😄😄Tafidah In The Movie Of Gidan Sarauta Is Now a Native Doctor Here 😄😄😄😄
Kai jam ah wai.yanzu sai Wani sati kenan gaskiya yakamata Akama sakamuna biyu biyu zafi dadi wlh❤ ❤❤😂😂
😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤@@SultanFilmFactory
Xara tace Allah y isa naci dariya sosai 😂
Malan mai gobe da nisa kwalli yabirgeni sosai 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 kwalli yayi
😂😂
Masha Allah Amman Dan Allah kurage tunanen yayi yauwa film yanagaba kuma yanabaya❤❤❤❤
Macha Allah sai Sati nagaba ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Macha allah alhamdo lelahi yaye🎉
Baraka da wahaka yagari❤❤
Congratulations to my brain for knowing the next target of sone akan kwallin da tashafa nacewa Mai gadizata hadu dashi😅😅❤😊
Hmmm Allah ya kaimu Episode 4 Kaide
Masha Allah, film din sone yana sanyani farin ciki, Allah ya qara basira sultan
Ameen ya Allah
Dama megida kace mugyamuku abinda muka fahimta aknwanan fim nide abinda na fahimta seni kawyi wanm hyirana abida yasa kasego rayuwarta harkazama dirabanta sabida kazamnto kayina me catonta ga hadare kadararta kinan 😂❤❤🎉🎉🎉😢😊😊fatan nasara mungode😊
Masha allah allah ya karawa company sultan albarka ❤❤sone yana 🔥🔥wallahi
Muna Godiya sosai
Inajin dadin shirin nan Allah ya qara daukaka sultan @@SultanFilmFactory
Allah ya Kara wa annabi mahamadou sallallahu alaihi wasallama darja
🎉🎉🎉🎉❤❤❤tofa karcen aliwa ❤di kasha
Su nakowa me zani😂
Wlh masu kawo tallar nan idan ma dan mu kukeyi Toh Wlh asarar kudin ku kukeyi dan bama kalla tarewa mukeyi Wlh ko karamin talla bana kalla aikin banza
😂😂
Wow Nice movie
Masha allah muna godiya sosai allah yakara basira da daukaka ❤❤❤❤❤❤😅😅😅
Don allha sultan arakrmana Tala yai yawa please arakemana 🎉🎉🎉 allha yakara muku basira ❤❤
Nakowa yace wlh banida ko sisi 😅😅
Gaskiya ya hadu film dinnan
Ce bien sultan du courage
Allah yakaraba rira❤❤❤❤❤❤
Allah ya qara basira 🎉🎉🎉
Imaran tarkonka yakama maka kefi❤❤🎉🎉😂😂😅tasoka dagaske natayaka murna
Macha Allah Allah ya kara basira ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Gaskiya mungode sosai ❤❤❤❤
❤❤❤❤Awesome ❤❤❤😮😢❤❤
Gsky ni ba mai kallon Hausa film ce ba Amma da na ga tallan sone ya birgeni yanxu Ina Allah Allah alhamis yayi😍 aikin ku na kyau 🎉
Muna godiya Sosai
Hello
masha allah allahyakara basira🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
A gasky oga Sultan Sai Awann Gagarumin Shirin Na musamman Nafahimci Cewa Shi so Babu ruwanshi Da Kai Talakane ko mekudi Kamar Dai soyyayrka Ku Kaida Hairana Amman Dai Alla yasa ka Aureta muje xuwa maigida Sultan film factory
Allah ya kaimu next episode
Kai kai kai Akwaifa kura Tunda suka hada idoda nakowa
Gaskiya ne
Gaskiyane so❤❤
Masha Allah Allah ya kara basira
❤❤❤❤❤ That is god firm
Masha Allah, keep it up guys 🙏
Nifah na kamu da son sultan dinnann😂
Masha allah 🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Oga wlh wlh wlh Nasha dariya k'arshan wanna shiri sultan aduba wanna lamari yarinya 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂
Alhaji magani ya lalace Kabara tayi daidai da wannan role
Allah sarki baban zahra chi anachi tunani dukiya duka ta yayanchi ce baysan akoy wani boyanye sirri ba
Wlh shirinnan yana kyau sosai❤
Am not Hausa language but I like this movie, great job 👍👍😊😊
Thank you for watching 😊
Awaki sunsa baki a aljihuna sundauke😂😂😂😂
Wlh Al Imran so yana wahalar da kai 😢
Daman sai da ayyana araina nakowa zata Gani 😂😂😂😂😂
😂😂😂😂
Allah taimaka da Kara basira
A zahirin gaskiya sultan bai taba burgeni ba ieinna wannan karon duk da enason muryarsa Amma wannan film din yyu matukar ma'ana da fasaha Allah ykara basira
Thanks
Slm barka dia my brother
Wa alaikum salam brother! 😊
Allah sarki imrana ina tausaya maka sosai da sosai Allah ya sa hairana takace ❤❤🎉🥰
Allah yasa maigadi tahada ido dashi 😂😂😂
❤❤❤ nice one
Thanks for watching ❤❤❤
Masha allah Sultan Allah yastare ka
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
😂😂😂 wato nakowa duniya ne nifa danshi nake kallon film din nan
😂😂😂
Masha Allah wowed ❤❤❤❤😂😂😂❤️🔥❤️🔥❤️🔥👏🇸🇦🇸🇦🇸🇦
❤❤
Allah yakara basira film yana kyau sosae
God bless you sultan film factory team
Wow nice one ❤❤❤
Thanks 🤗
Masha Allah yayi ❤❤❤
Allah ubangiji yaqara basira🎉
225❤❤❤ gaskiya ayyi hadi mai kwo da mai gadi yayi bita zaizai❤❤❤227
Sanunku,munajin dadin wannan shiri💕💕💕
dg oga bala ba laifi
Nifah na kamu da son sultan dinnann😂
44:22
Kaiiii😂😂😂
Da kyaw muna tare daku Allah taimaka
Allah Kara basira❤❤❤❤
duk wanda yaga lambar fatima labaran yaimin like
Assalamu alaikum oga sultan na tayi kyau sosai fa wallahi oga sultan din