Sai yau nasamu damar kallon shirin sone Amman wllh naji dadin kallon sha musamman yacca akwai mana bayani a farkon film din koma film ya tsaru yacca yakamata ba abinda zamuce sai godiya da fatan alkairi Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory 💪💪💪
Masha Allah Gaskiya sultan tayi kyau sosai film dinka kuma abunda na fahimta shine kazama mai Gaskiya a rayuwa kuma kam kuma syyy Gaskiya ce ba wanda ya isah ya cirema so sai allah allah ka kara basira
wow gaskiya mai gida sultan all is the best wlh gaskiya kana qokari sosai a fina finan ka Allah ya qara daukaka da basira..SO.NE may almighty blessing this movie ❤
All time best Sultan Film factory 🏭 Masha Allah gaskiya kam fim din nan yakayatar sosai da sosai Allah Ubangijin yakaimu satin sama jin jina ta musamman
Mashallah Yaya sultan gaskiya film ya illimantar ya fadakar Kuma ya nishadantar Allah Kara basira Allah sa albarka .Allah sa yanda aka fara lfy a gama lfy. Gaskiya film ya dadi sossai Yaya sultan Allah Kara daukaka. Kuma yaya sultan abun dana fahimta a cikin wannan kayataccen film nan shine a rayuwa kazama maigaskiya duk wuya duk dadi saboda watarana zaima anfani koda akan yarankane.kuma na kara tabbatarwa tabbas soyayya gaskiya ne kuma daga allah ne in allah yasa ma soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Allah kara basira yaya sultan.
@@YahayaHussaini-do3ev Macha Allah Ubangijin Allah ya kara lafiya da nisankona gaskiya fim yayi sosai Wllah ya kayatar dani dama al umagabadeya na fahimta A duk inda kake kari ke gaskiya da amana Chine Zaka chimma Nasara magidanta suringa haɗa zuriansu Chine zai taimaki jumna kumadakar che kuma Adingaba yara dama su zabi waɗan da suke so balallel sai yan bar raba ko acikin zuri angidane Yakamata basu dama Saboda gudun matsala matsalan idan ba haka ba za A rika samun Chin Amana kamarnake gani dakarce Allah ya kara Basira da ɗaukaka 🙏🙏naka baban gida Adamu Jigawa mazauna Libya 🇳🇬🇱🇾
What a serie...barakallah Masha Allâh🤍🥰 Mr director this is such a great job you've been starting ✊👍👍 and for ur information, this serie will be awarded by Kanywood insha Allâh! Keep slicing ur brains guys ❤❤❤😍
Allah Yakareka Oga Sultan Gsky Munkalli WACECE kuma Ya Kayatar Damu Sanna Kuma Ga Film🎬 Din SONE Shima Tun A TRAILER munga Alamun Ma Zaifi WACECE KYAU Amman Dai Baxamu Komaiba Saimun Kallah Tkunna Za Aji Ra Ayinmu Akai Mungode OGA SULTAN 🙏
Wallahi Ina gama kallon film din nan nace dole sai nayi comment oga. Ni dai tun yanxu a episode da bashi award best of the year. Allah ya kara basira oga.
Hakika so gaskiya ne kuma duk wanda ya rike gaskiya alkhairi ne zai biyo baya sannan duk Wanda yabi manar iyayensa wllhi yaci ribar duniya da lahira mai gida sultan allah yakara basira da daukaka
Abinda na fahimta sheine dan gane da wanan firm dinan mai suna sone 1.akwai rikicin family 2.akwai rikici akan dukiya 3.san firm dinan yana nunamana rikon amana da da ache mahaifin Imrana bai rike gaskiya da Amana ba da alhaji bai yarda da bai yarda imran yazo da har yadu amana yabashi ta yarsa 4.sanan akai rikici akan dukiya 5.sanan akwai rikici akan soyaya [ALLAH YAKARA BASIRA OGA SULTAN ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISSAN KWANA ]
Masha Allah ❤ nakalli flim yayi matukar kyau sosai ni abinda nafihimta awanan flim episode one shine family house ne guda daya daya hada mutane kala kala akwai soyayya barkwanci ❤ mutuntawa da daukar juna amatsayi daya muke wuri ubangiji wanan shine ataikaice,👍
Wlh kamfanin sultan basu taba kamar wannan film dinba akwai darasi a wannan film din abun daya kara burgeni film din yana nunama mahimmanci ahalai ga film din yasamu ingattaciyar Camara 👌❤
Aï ni sultan mutume nane idan naganchi ciki gaskiya nasan bazaà abin kunya ba wly inajin dadin kallon chirin ka Alh ouban giji yakara bada basira tafi ta wace ake ciki alhumma Ameen 🙏🙏🙏
Masha Allah Mai gida sultan film yayi kyau yayi daɗi Allah ya kara basira. Wannan Film ya koyar damu ƙaskantar da kai ga wadanda kafisu arziki sannan ya koyar damu kyakkyawar mu'amala da mutane.
Gskiya nidi abinda nafahimta a wanannan series film shine akwai rikici a family sannnan kuma akwai rikicin soyyaya sannnan akwai akan dukiya Allah yasamudace❤
❤❤❤❤❤❤ wow dis movie is the best ever to me. Really enjoyed it wallahi. Please you should continue and don't do like others series. If possible add like 20 minute to film. ❤❤❤❤❤❤
Aslm ina gaisuwa me gida sultan babu shakka mun gama kallon wannan zangon na yau ,kuma gaskiya film din ze ilmantar tareda fadakar da alummah,Na fahimchi abu kamar haka ; 1.labari akan dukiya 2.Rikichin mata akan mijinsu 3.soyayya na dan talaka da dan me kudi. 4.Sannan tarbiyar yara musamman yara mata. Gaskiya Allah ya qara daukaka oga sultan.
Macha Allah wanga série inchallah zey karboua inchallah Allah dey ya teimaka Amine ya rabi
masha Allah Allah ya karabasira albarka cin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
Macha hallah❤❤❤❤❤❤
zera
slm
S❤a❤w❤
Agaskiya wannan film mesuna SONE💘💘💘 najidadin shi sosai gaskiya sultan kai makurane 👌👌👌🙏🙏🙏
Sai yau nasamu damar kallon shirin sone Amman wllh naji dadin kallon sha musamman yacca akwai mana bayani a farkon film din koma film ya tsaru yacca yakamata ba abinda zamuce sai godiya da fatan alkairi Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory 💪💪💪
Macha Allah muna godiya sosai oga sultane ❤❤❤
Masha Allah 💯💯💯💯💯💯 ✍️✍️ yayi kyau sosai wallahi ❤❤❤❤ Muna godiya
Masha allah abinda na fuskanta a wannan shirin shine hakika duk wanda baya bin umurnin iyayensa hakika yatabka babban kuskure
Masha Allah Gaskiya sultan tayi kyau sosai film dinka kuma abunda na fahimta shine kazama mai Gaskiya a rayuwa kuma kam kuma syyy Gaskiya ce ba wanda ya isah ya cirema so sai allah allah ka kara basira
Wow
Aikie yayie kyau, Allah ya kaimu wanie satie lapiya❤❤❤❤❤❤❤❤
wow gaskiya mai gida sultan all is the best wlh gaskiya kana qokari sosai
a fina finan ka Allah ya qara daukaka da basira..SO.NE may almighty blessing this movie ❤
Wlh sultan muna cikin farin ciki ya Allah yanunamuna ranar ❤❤❤
Allah Yakareka Oga Sultan gsky mugani sone yayi kyau sosai Allah ya kara basira❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah 🇳🇬 muna godiya ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Wow masha Allah wlh gskyn wannan shirin yayi dadi sosai wlh Allah ya qarabasira
All time best Sultan Film factory 🏭 Masha Allah gaskiya kam fim din nan yakayatar sosai da sosai Allah Ubangijin yakaimu satin sama jin jina ta musamman
Aslm alkum barka da dare ykk ya aiki. Gaskiya wanan film yayi kyau sosai Allah ya tyaimaka kuma Allah ya bassira. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Amira abubakar Umar 1@@Awalmalansouleytv
Masha Allah Allah ya kara basira ❤❤❤
Masha Allah Allah yakara dokaka ❤❤❤❤
Macha.allah.wlh.yayi.sose❤❤❤
Masha Allah muna godiya❤❤
Allahumma Salli Ala Sayyidana Muhammad (SAW)
Mâcha Allah alhamdulillahi ❤❤❤❤❤❤❤❤thankiyu😊
Mashallah Yaya sultan gaskiya film ya illimantar ya fadakar Kuma ya nishadantar Allah Kara basira Allah sa albarka .Allah sa yanda aka fara lfy a gama lfy. Gaskiya film ya dadi sossai Yaya sultan Allah Kara daukaka. Kuma yaya sultan abun dana fahimta a cikin wannan kayataccen film nan shine a rayuwa kazama maigaskiya duk wuya duk dadi saboda watarana zaima anfani koda akan yarankane.kuma na kara tabbatarwa tabbas soyayya gaskiya ne kuma daga allah ne in allah yasa ma soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Allah kara basira yaya sultan.
Masha Allah thanks
Ur welcome sir @@SultanFilmFactory
@@YahayaHussaini-do3ev Macha Allah Ubangijin Allah ya kara lafiya da nisankona gaskiya fim yayi sosai Wllah ya kayatar dani dama al umagabadeya na fahimta A duk inda kake kari ke gaskiya da amana Chine Zaka chimma Nasara magidanta suringa haɗa zuriansu Chine zai taimaki jumna kumadakar che kuma Adingaba yara dama su zabi waɗan da suke so balallel sai yan bar raba ko acikin zuri angidane Yakamata basu dama Saboda gudun matsala matsalan idan ba haka ba za A rika samun Chin Amana kamarnake gani dakarce Allah ya kara Basira da ɗaukaka 🙏🙏naka baban gida Adamu Jigawa mazauna Libya 🇳🇬🇱🇾
@SultanFilmFactory
What a serie...barakallah Masha Allâh🤍🥰 Mr director this is such a great job you've been starting ✊👍👍 and for ur information, this serie will be awarded by Kanywood insha Allâh! Keep slicing ur brains guys ❤❤❤😍
Thanks for the great comment! We appreciate the support.
Ma sha Allah alhamdulilah alhamdulilah alhamdulilah Alakullu halin Allah yasa anfara asa à 💖💖
Mâcha Allah alhamdulillahi❤❤❤❤ DOUVI YOU❤❤❤❤
Masha Allah oga sultan Allah yakawo ranar Muna fatan nasara Allah karabasira
Matsalar sa daya sai yayi nisa ya watsar haka yayi mana a series din baya😂
Masha Allah Allah yatemaka 💥💥🔥💕👍☝💯💯💯✅
Allah ya jikan Elmu’az 😭 😭🙏
Macha allah muna godiya sosai 🎉🎉🎉❤❤❤
Yaufa dan daba ya koma soyayya 😂😂😂daddy hikima abale
gaskiya ni anbiyani kudin data na shiri yayikyau wallahi bakarya❤❤❤❤
😂😂😂
Gaskiya ansh kalo❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤
Very nice history 👏
Many many thanks
Allah Yakareka Oga Sultan Gsky Munkalli WACECE kuma Ya Kayatar Damu Sanna Kuma Ga Film🎬 Din SONE Shima Tun A TRAILER munga Alamun Ma Zaifi WACECE KYAU Amman Dai Baxamu Komaiba Saimun Kallah Tkunna Za Aji Ra Ayinmu Akai Mungode OGA SULTAN 🙏
😂❤❤❤❤
Masha Allah Allah yakarabasira oga sultan
Masha allah muna godiya sosai da sosai allah ya kara basira sultan
BABAN YAYA ALLAH WANGA FILM HA MAFALKINAI SAIDA NIYI YAYI DADI SOSAI FAH ALLAH SULTAN FILM 📽 FACTORY 🙏🙏🌍🚁🚁🚁MASHA ALLAH ❤❤❤ I LOVE YOU FAMILLE 👪 GOOD
Thanks
Assalamou alaykoum wa rahmatoullah Gaskiya wannan film yayi daddy ❤❤❤❤❤😂😂😂 Amina kiyi hakuri akwai lokaci basai kinyi barba deba
Wallahi Ina gama kallon film din nan nace dole sai nayi comment oga. Ni dai tun yanxu a episode da bashi award best of the year.
Allah ya kara basira oga.
Masha Allah Allah yasa amfara asa a Allah yakara bashira
Hakika so gaskiya ne kuma duk wanda ya rike gaskiya alkhairi ne zai biyo baya sannan duk Wanda yabi manar iyayensa wllhi yaci ribar duniya da lahira mai gida sultan allah yakara basira da daukaka
Allah ya karadaukaka my boos ✌🏻
Masha Allah wowed Alhamdulillah ❤❤❤🎁🎁🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦✅✅✅✅
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah Allah yakara daukaka
Abinda na fahimta sheine dan gane da wanan firm dinan mai suna sone
1.akwai rikicin family
2.akwai rikici akan dukiya
3.san firm dinan yana nunamana rikon amana da da ache mahaifin Imrana bai rike gaskiya da Amana ba da alhaji bai yarda da bai yarda imran yazo da har yadu amana yabashi ta yarsa
4.sanan akai rikici akan dukiya
5.sanan akwai rikici akan soyaya
[ALLAH YAKARA BASIRA OGA SULTAN ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISSAN KWANA ]
ameen ya Allah
MACHA ALLAH YAYI 💯👍
Masha Allah Allah ya Kara girman Daraja da daukaka 🙏 🙏 🙏 🌹 🌹 🌹 ❤❤❤🎉🎉🎉
Macha Allah 😊
Masha Allah ❤ nakalli flim yayi matukar kyau sosai ni abinda nafihimta awanan flim episode one shine family house ne guda daya daya hada mutane kala kala akwai soyayya barkwanci ❤ mutuntawa da daukar juna amatsayi daya muke wuri ubangiji wanan shine ataikaice,👍
thanks for comment
😂😂😂😂@@SultanFilmFactory
Barka sultan Allah ya sa yacce Akafara lfy kasa Agama lfy...
Wlh kamfanin sultan basu taba kamar wannan film dinba akwai darasi a wannan film din abun daya kara burgeni film din yana nunama mahimmanci ahalai ga film din yasamu ingattaciyar Camara 👌❤
Thanks for your great comment
Masha Allah mungode dayin wan nan flm dinnan Allah karabasira
Aï ni sultan mutume nane idan naganchi ciki gaskiya nasan bazaà abin kunya ba wly inajin dadin kallon chirin ka Alh ouban giji yakara bada basira tafi ta wace ake ciki alhumma Ameen 🙏🙏🙏
Ameen ya Allah
Masha allah Allah ya kara basira
@@khadijasalisu2410 ameen
Masha Allah Mai gida sultan film yayi kyau yayi daɗi Allah ya kara basira.
Wannan Film ya koyar damu ƙaskantar da kai ga wadanda kafisu arziki sannan ya koyar damu kyakkyawar mu'amala da mutane.
You guys are doing a great job 🎉🎉🎉❤❤😊😊
Thanks
Muna matuƙar godiya Allah kuma shi ƙara basira ameens
Nnagoode❤❤❤👍👍👍
Allah yabiya yakara daukaka albarkacin manzan allah
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Macha allah sultan allah yayi jagora
Macha.allah.yayi.❤❤❤❤
Mash allah to yayi ❤❤❤❤❤❤
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
ماشاء الله هاميسو كالجو النيجر 🇳🇪👍🎥👍
Masha Allah❤❤❤
Masha allha yayi kyau fa sosai
Masha allah Gaskiya har na zaku a saki episode 2
Gsky ne sultan Allah y Kara basira, Allah yasa wannan Shirin yaxama best a Kannywood
Ameen ya Allah
ماشاء الله تبارك الله القادم افضل الله ان شاء الله ❤🎉الف مبروك في فلم حلقھ جميلھ .
Wacece sai yauche zaa fara haska mana chi❤❤❤❤
masha allah yayi qyaufa ❤❤❤❤❤
Macha Allah ❤
Masha allah shiri ba karya yabada citta😊
Masha Allah
Masha Allah yakara basira Amma Dan Allah adawo wacece
Masllh Film yayi dadi ama zamu tara agaba 🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
Masha Allah Allah Ya ƙara basira 🎉❤🎉
Masha Allah sultan sosai kaba masoya karfina guiwa ❤❤❤
Masha allah muna godiya sosai allah yasa anfara asaa allah yasa muga karshansa lafiya allah yakara basira da daukaka
Macha Allah 🎉🎉🎉🎉
Masha Allah film yayi kyau sosai❤❤
Allah ya karabasira ❤❤❤❤
Masha Allah Film yayi kyau sosai kullum ci gaba ake samu haka ake so Allah yayi jagora
All the way from Sultan film factory
Gskiya nidi abinda nafahimta a wanannan series film shine akwai rikici a family sannnan kuma akwai rikicin soyyaya sannnan akwai akan dukiya Allah yasamudace❤
Ameen ya Allah
Gaskiya film dinnan yayi matuka Allah yasa mu amfana da abinda muka gani
❤❤❤❤❤😂😂😂😂allah ubangiji ya kara basira saltan
Ameen ya Allah
Gaskiya fim tai ama wajan bada awure anshamu mashallah
😂😂
Masha Allahu Allah yakara basira😊
Ameen ya Allah
cikin 100% sun bamu 80% saura 30%😂😂😂😂😂
Masha Allah Allah Ya kara basira
Masha Allah Sone Yye kyau Allah yasa Achigaba daye d kyau munji dadi😂
❤❤❤❤❤❤ wow dis movie is the best ever to me.
Really enjoyed it wallahi.
Please you should continue and don't do like others series.
If possible add like 20 minute to film.
❤❤❤❤❤❤
Thank you so much for your wonderful comment. We appreciate your support.
Gaskiya oga sultan Allah yakara basira ❤❤❤❤❤❤❤❤
Aslm ina gaisuwa me gida sultan babu shakka mun gama kallon wannan zangon na yau ,kuma gaskiya film din ze ilmantar tareda fadakar da alummah,Na fahimchi abu kamar haka ;
1.labari akan dukiya
2.Rikichin mata akan mijinsu
3.soyayya na dan talaka da dan me kudi.
4.Sannan tarbiyar yara musamman yara mata.
Gaskiya Allah ya qara daukaka oga sultan.
AlhamduLillah Muna Godiya sosai kwarai da gaske
Allah yakara bassira ❤
To munga wanan gaskiya yayi kyau Muna jiran nagaba inshallah
Allah ya karabasira ❤❤❤❤❤❤😅😅❤
Sone Nima nayi wakar sa
ماشاءاللہ الحمدللہ ❤🎉