TATTAUNAWA TA MUSAMMAN AKAN ABUN DA YA FARU DA YOUNG SHEIKH

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @tazkiyatv1073
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 159

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza 8 месяцев назад +1

    Gaskiya wannan malamin baya tsoran allah kuma ancizarafin young sheik

  • @RABILUHAMISUGARBA-wl2uq
    @RABILUHAMISUGARBA-wl2uq 8 месяцев назад +3

    Kaji tsoran Allah, amma anci mutuncinsa,

  • @GamboyahayaHamza
    @GamboyahayaHamza 8 месяцев назад +3

    GASKIYA fa GASKIYACHE
    YOUNG SHEK ALLAH YABAKA HAKURI

  • @Yusuf-hausa-tv-7
    @Yusuf-hausa-tv-7 8 месяцев назад +4

    Young shek Allah yama Albarka

  • @el-shababmaisabuwa2697
    @el-shababmaisabuwa2697 8 месяцев назад +4

    Wallahi anci mutuncin young sheikh

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 8 месяцев назад +4

    Kaji tsoron Allah , cewa kuhada Kai shine rashin ladabi . Kuma Kai manyan yawuce Allah da manzonsa

  • @mohammadusman8481
    @mohammadusman8481 8 месяцев назад +5

    wallahi hasadane gaskiya yafada kuma baaso, aya yaja kuma yafassara

  • @AdamadmeoMasta
    @AdamadmeoMasta 6 месяцев назад +1

    Gasskiyane.sune.dawta.manufah

  • @shuaibualiyu769
    @shuaibualiyu769 8 месяцев назад +6

    Toh Allah yasa mudace Amma dei hadin kan Alummar musulmi ba laifi bane

  • @Yusuf-hausa-tv-7
    @Yusuf-hausa-tv-7 8 месяцев назад +3

    Kaji Tsoron Allah

  • @HassanMaikaza
    @HassanMaikaza 8 месяцев назад

    Gaskiya young shekh yafada mene laifin yace a hadakai to kuma inyaje ziyarar malam izala wlh wlh wlh kujitsoron Allah Allah ya hada kammu da izala da kowace darika da shi,a duk Allah ya sa mugane mugame wuri daya

  • @mohammadusman8481
    @mohammadusman8481 8 месяцев назад +5

    kaima hassadarce ALLAH ya azurtashi da ilimi kuna hasada ALLAH yasaka masa

  • @Afada123
    @Afada123 8 месяцев назад

    Wallahi aminu Sufi baiyihasadar young sheiak ba

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 8 месяцев назад +3

    Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam. Tijjanawa gidan ilimi ikon allah

  • @abdulkadirmohammed8466
    @abdulkadirmohammed8466 8 месяцев назад +4

    Ina ganin a bawa young sheikh hakuri kawai

  • @ShuaibuMuhammadaliyu
    @ShuaibuMuhammadaliyu 8 месяцев назад +5

    Mudai fatanmu musulmai suhada kansu domin daukaka kalmar Allah

  • @KalmaYusuf-xm6df
    @KalmaYusuf-xm6df 2 месяца назад

    Masha Allah

  • @hamiduwajacham4037
    @hamiduwajacham4037 8 месяцев назад +3

    Yes Baku da mutun ci wallahi

  • @babagambo7051
    @babagambo7051 7 месяцев назад

    Alhamdulillah young mallam yafara gane gaskiya

  • @sanirabiu1511
    @sanirabiu1511 8 месяцев назад

    Masha Allah😊
    Sheik Sulaiman mungode sosai, kuma munsan zamanmu da wahabiyawa, Makiya Allah ne makiya manzon Allah kuma makiya shehunanmu na darikar Tijjaniyya🥰

  • @ridwanusani490
    @ridwanusani490 8 месяцев назад

    Allah yasaka da alheri sheikh Abuba

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 8 месяцев назад +1

    Bakuda aiki wlh sai karya da kulle kulle da makirce mqkirce
    jahilai kawai
    Dan allah yaushene zaki fara jin tsoron allqh
    Allah ya sauwake

  • @Muhammad-v8e8e
    @Muhammad-v8e8e 6 месяцев назад

    gaskiya sheikh sulaiman.....kai makaryaci ne idan har kace wannan tsohon banzan bai ci mutuncin young sheikh ba

  • @Aliyuofficial
    @Aliyuofficial 8 месяцев назад

    Dama ku ba gaskiya ne agabanku Mallam, Annabin Allah ma Allah yayi Mai umurni yaje käratu

  • @salisuaminu5223
    @salisuaminu5223 8 месяцев назад

    Wallahi young sheikh yafi Aminu sufi dalili akwai hassada a maganarsa

  • @muaxxamabello289
    @muaxxamabello289 8 месяцев назад +2

    Wllh malam wannan kaima hassada ce ni batijjane ne ai gaskiya yafada mana

  • @aliyuusman7064
    @aliyuusman7064 8 месяцев назад

    Allah ya saka da alkhairi

  • @AbubakarIbrahim-zf8mg
    @AbubakarIbrahim-zf8mg 12 дней назад

    Kaidai Allah yawadaranka kai da young shaik din wanene young shaik mscw

  • @KassimouHarouna
    @KassimouHarouna 8 месяцев назад +7

    Kana magana Kana warware kanka
    in baka iyaba karufe mana bakinka
    yanzu duniya an wayefa kazo da shubuha Kana son ka wawantar da mutante

  • @nazeeruabubakar9189
    @nazeeruabubakar9189 8 месяцев назад +2

    Gaskiya dai koda shedan tafito sunanta gaskiya
    Young sheik yanada matuqar ladabi domin kuwa baice qalaba tunda Sheik Aminu Sufi yayi "cutting" dinsa har yagama
    Mallam kanada wani ladabi dakason koyarda Young Sheik bayan irin wanda muka gani kodai "target" dinka shine kayi "retaining" mabiya
    Wlh kada muyi koqarin kaucewa gaskiya sbd son ranmu, mayasa bazamu zama "catalyst" wajen dinkewar al'ummar musulmi a Nigeria ba
    Young Sheik yakai ziyara ga mallaman Izala da kyakykyawar niya domin yanaso yazama daya daga cikin silar dinkewar al'ummar musulmin Nigeria kuma Young Sheik yakawo maganganu Sheikh Ibrahim Inyass, amma kash, sai gashi Sheikh Aminu Sufi ya kinshiyanci hkn kuma cikin fushi
    Ya ALLAH kahada kan al'ummar musulmin Nigeria dan isar Annabi Muhammad S.A.W

    • @AuwalSaminu-z9j
      @AuwalSaminu-z9j 8 месяцев назад

      Young sheikh yafiku gaskiya wlh, Allah Ka rabamu da son zuciya.

  • @tahirmohammedmtahird3558
    @tahirmohammedmtahird3558 8 месяцев назад

    Allah yayiwadaran makaryaci duk Wanda zaija da baiwarda Allah yayi karshenshi bazaiyi kyauba

  • @HussainiAbubakar-i5g
    @HussainiAbubakar-i5g 8 месяцев назад

    Wallahi kaima kanka makaryacine sakaran banza

  • @MaryamMyunus-yb4tu
    @MaryamMyunus-yb4tu 8 месяцев назад +1

    Wllh yafiku hankali musulmi dan uwan musulmine wllh yafiku hankali

  • @shagalichanneltv65
    @shagalichanneltv65 8 месяцев назад

    Gaskiya yan tijjaniyya akwai san zuciya

  • @Kadassaka
    @Kadassaka 8 месяцев назад +1

    Wallahi wasu tijjanawa basason gaskiya

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 8 месяцев назад +3

    Ha, Ha, Ha, daku gane, daga, kin, gaskiya, sai, bata

  • @rabiurabs2294
    @rabiurabs2294 8 месяцев назад

    Kaima kanka mahassadine ancimutumcin young shekh a idon duniya

  • @DA_AWA__TVSUNNAH_HANTSI_LEKA_G
    @DA_AWA__TVSUNNAH_HANTSI_LEKA_G 8 месяцев назад +1

    Asirinku yatonu fa wlh😂😂😅😅😅😅😅😅😅😅😅

  • @NuhuIbrahimsafana
    @NuhuIbrahimsafana 8 месяцев назад +1

    Kaji tsoron Allah

  • @AssoumanabouvacarIssoufou
    @AssoumanabouvacarIssoufou 8 месяцев назад +1

    Wallahi CIN mutunci ne Aka mai

  • @hamiduwajacham4037
    @hamiduwajacham4037 8 месяцев назад +1

    Karya ne a kwai cin mutin ci wallahi

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 8 месяцев назад

    Alhamdulillahi.!!! Gareku Ƴan'ɗariku daga yau bazaku kara yarda wani mai Ilimi yazo wajenku domin taya ku murna Manzon Allah SAW. Dr Aminu sufi yana kokari yaƙar Ayayon Allah ne. Ya Subhanalah inda da abin cewa amma bazan iya rubuta wa ba. Amma yanzu nasan Ƴan'ɗariku hankalin su a tashe yake sosai. Duk girman Shehunnaku sun kai girman Ayoyin Allah?

  • @JAAFARMUSAMUHAMMADKHALID
    @JAAFARMUSAMUHAMMADKHALID 8 месяцев назад +3

    Tsira da amincin Allah su tabbata a gare ka, hakika Amin sufi, farfesa abin raini ne tun yana karami, domin ya karyata duk wani abu da ya fada daga ayoyin masu hikima, kuma ya kawo tatsuniyoyi na waliyyai har ya ambaci cewa Sufanci yana daga cikin shehunansa, idan ya kalle ka da kallon karya, za ka yi rashin lafiya sai dai idan likita ya ba ka magani, sai ya musanta abin da kake fada, kuma ka yi riko da igiyar Allah gaba daya. , wannan lamari yana nuni da cewa Sufanci ba ya son alheri sai sharri, ba ya son a samar da alheri sai sharri, muna rokon Allah Ya ba mu nasara, yanzu ka zo ka karyata shi ka ce Wahabiyawa su ne suke amfani da shi. ku fitar da dama daga gare ta, wannan ƙirƙira ce ta ƙazafi, kun ƙirƙira kalmar ku ce ɗanku ne kuma ɗan ubangijinku, kada ku kasance kamar yadda Yahudawa suka ce: “Abala xan Salam shugabanmu ɗan gidanmu ne. shugaba.” Da ta tabbata cewa shi Musulmi ne, sai suka ce: “Shi ne sharrinmu, kuma ya fi mu sharri.” Sai suka zagi irin wannan da irin wannan, suna zaginsa, ku ji tsoron Allah. Ku mutanen Sufaye ne, mutanen Sufaye, ‘ya’yan Ibnul Arabi, ‘ya’yan Hallaj ku ji tsoron Allah, ku koma ga Rushdiyya zuwa tafarkin Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, Wahabiyawa. tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi shine kai Wahabi ne ya Allah.

  • @GarbaAbdoullahi
    @GarbaAbdoullahi 8 месяцев назад +2

    Sheck souleyman kaima akw son zuciya a maganarka .
    wlh duk qanqantar yaro idan ka kyareshi sai yaji babu dadi , kaikanka yanzu duk wanda yama irin wanan kyarar acikin taro na qasa wlh bazaka taba mantawaba har kabar duniya

  • @MuhammadUmar-f3m2p
    @MuhammadUmar-f3m2p 8 месяцев назад

    Wannan gaskiyane mlm

  • @lawalfaruku409
    @lawalfaruku409 8 месяцев назад +1

    Wlh karya kk kana ta surutu bakada hujja ko daya kana ta rantse rantsen banza babu hujja mtss

  • @PetiPeti-d6b
    @PetiPeti-d6b 8 месяцев назад +1

    Wannan iya magana ne allah yana ganinka za a tsayawa gaban allah

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 8 месяцев назад

    wasu maliman izzala ba Allah aransu

  • @sanilawal3880
    @sanilawal3880 8 месяцев назад +1

    Hassada ga mai Rambo taki ne....
    Young sheikh maganar Allah yayai. Babu biyayya ga mai son zuciya. Ba'a bauta ma inyasi ko kabari . shirka ne

  • @maryamtukur9636
    @maryamtukur9636 8 месяцев назад

    Allah ye say waga hauka maganinka Allah 😊

  • @MubashirattahirMubashir
    @MubashirattahirMubashir 8 месяцев назад

    Basayin ziyara sai kungiyarsu
    Allah yasawake

  • @لاالهالاالله-ظ9ي3ل
    @لاالهالاالله-ظ9ي3ل 8 месяцев назад

    Kodai yan bidi a bakwataba karbar kuskurenku Allah ya shiryeku

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 8 месяцев назад +1

    Wannan shirme ne ku ke..ba nafsin Al-Quran ba Hadith..

  • @MuhammadUmar-f3m2p
    @MuhammadUmar-f3m2p 8 месяцев назад

    Wannan gaskiyane mlm Shi Ladabi ai Doline A koyamasa a wajin manya

  • @abbakeffi4948
    @abbakeffi4948 8 месяцев назад +1

    Sakarai, ka rufe bakinka dan Allah, Kanata magana babu ma'ana, sai sokane kawai kakeyi.

  • @ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
    @ZakariyyaAbdullahi-nf4ge 8 месяцев назад

    Akaramakallahu suwaye magabata na ahlisuunah? don Allah kubani amsa

  • @KassimouHarouna
    @KassimouHarouna 8 месяцев назад +3

    Yan zufa a darika sungano anata
    fita daga ciki yanzu rufe kofa suke
    wadanda suke ciki kar sufita😂😂

  • @Ashafa-r4w
    @Ashafa-r4w 8 месяцев назад

    Wallahi akwai cinmutumnci

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 8 месяцев назад

    Allah ya saka da alkairi maulana

  • @SouleyLabaran-m9k
    @SouleyLabaran-m9k 8 месяцев назад +1

    Kaima yafi ka ilimi wllh saidai kayi hasada 😂😂😂

  • @izzaddeenlurwan8747
    @izzaddeenlurwan8747 8 месяцев назад +1

    Mun saurara komi malam kaji,mu ba wawaye bane kunji kunya kuma kunqi karbar gaskiya wannan shine tsantsar girman kai da kin karbar gaskiya

  • @sulaimanyusuf5172
    @sulaimanyusuf5172 8 месяцев назад +10

    To amma meye hikimar barinshi yana yima duniya musulunci wa'azi tunda shi yarone, tunda kunsan akwai yarunta atare dashi, ni inaga yakamata to kubari ya gama girman ko? Kuma ni atawa fahimtar yadda aka maida mashi martani cikin fushi atake, yasa wasu ke ganin wannan cinmutunci ne, dasai kubari sai kun koma gida sai kunemeshi kudorashi akan irin tafarkin daku kukega shine dai-dai. Mana rokon Allah SWT ya nana Mana gaskiya ya bama ikon binta.

    • @AbdullahiRecord
      @AbdullahiRecord 8 месяцев назад +1

      Allah yasaka da alheri

    • @fateemaalgonimusa96
      @fateemaalgonimusa96 8 месяцев назад +1

      Gaskiyane malam Amman dukan muyi kuskure saboda tun farko ya kamata atsadashi tun wuri sai yanzu saboda da ba Wanda bai ziyarcheba ya kamata a tsadashi

    • @fateemaalgonimusa96
      @fateemaalgonimusa96 8 месяцев назад

      Gaskiyane

  • @SuleimanAdam-d6s
    @SuleimanAdam-d6s 8 месяцев назад

    Ana maganar hadin kan musulmai Kana maganar hakida dan san zuciya Allah ka hada kan musulmai

  • @KawulleJunaidu
    @KawulleJunaidu 18 дней назад

    SSalm

  • @ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
    @ZakariyyaAbdullahi-nf4ge 8 месяцев назад +2

    Ruwa yakarema Dan kada, shure Shure baya Hana mutuwa, duk Mai hankali wlh yasan cewa young sheikh gaskiya ya Fada, katuna da kalmomin kafirai na zamanin Annabi S.A.W akan cewa Annabi yarone? Tambaya 1. Shin dama gaskiya ba'a Karba a wurin yarone? اتواصوبه بلهم قومنطاغون Allah yayi gaskiya

  • @fatimaabdullahi3274
    @fatimaabdullahi3274 8 месяцев назад

    Ku maqaryata ne bakwa tsoron Allah

  • @RayyanHayat
    @RayyanHayat 8 месяцев назад +1

    Wannan magana ra'ayin ka ne, wallahi hassada ne, Kai Karan kanka bakada ilmin. Duk abinda Kaka fada jahilci ne kawai.

  • @abuabdrrahmansdeen2679
    @abuabdrrahmansdeen2679 8 месяцев назад +1

    Wato yasan gsky Amma aikine ba zaiyi da ita ba babu wani kame kame babu ladabin da yafi bin Allah da manzon Allah duk Wanda yafadi gsky sunan ta gsky haka Kuma duk girman mutum idan yayi kuskure sunan ta kuskure kuji tsoron Allah acikin sahabbai ansamu Mai kananan shekaru Kuma yabada fatawa Kuma iyayensa da kakanni suka karba balle ku

  • @maxwelljoshua9579
    @maxwelljoshua9579 8 месяцев назад

    Ama kaji sourun Allah yana jinka

  • @abdullahilabaran2295
    @abdullahilabaran2295 8 месяцев назад

    kaima hassada kake ma Young sheikh

  • @abdulkadirmohammed8466
    @abdulkadirmohammed8466 8 месяцев назад +1

    Wai menene damuwanmu da hadin kan musulmai ?

  • @MariyaAdamu-b8s
    @MariyaAdamu-b8s 8 месяцев назад

    Ya shekh Allah ya Saka da mafificin alkhairin sa

  • @muaxxamabello289
    @muaxxamabello289 8 месяцев назад

    Har buga misalai yabada da shuhunmu Maulana sheikh nyass Wanda muke koyi dashi.mmttttwww

  • @rilwanumuhammad3632
    @rilwanumuhammad3632 8 месяцев назад +2

    Lokacin da sheikh lawan triumph yayyi magana akan yarintarsa fitowa kukayi kuna musu okay yanxu tunda abin yadawo kanku kun fito kuna hafshi yaro yafadi gaskiya inxaku karba ku karba

  • @ameenujibirin5572
    @ameenujibirin5572 8 месяцев назад +1

    Shi babba baya kuskure?

  • @Isaikayakub
    @Isaikayakub 8 месяцев назад +1

    Wai me yasa mu bamu San gaskiya ne Dan Allah kaduba da kyau ka Kara duba wa acikin maganar yaron can a Ina yayi ya fidi magana Wanda yaci mutuncin mlm a gurin ya kamata mu dinga fada wa Kan mu gaskiya ka fin lokaci ya Kure Allah hada Kan alummah muslumai

  • @annasabubakar9835
    @annasabubakar9835 8 месяцев назад

    DUK DUNIYA YOUNG SHEIKH BASHIDA MASOYI KAMAN WAN'NAN SHEHUN DAN GASKIYA YA FADAMA YOUNG SHEIKH

  • @alaramaabdoulazizioumartah6658
    @alaramaabdoulazizioumartah6658 8 месяцев назад

    Allah ya sa you Chek ya fahim'ci sunnah Allah ya rabachi'da charrin dariqa

  • @ismailabdullahi5900
    @ismailabdullahi5900 8 месяцев назад +1

    Allah Ya karo suttura da fahintan makircin makirai saboda Annabi Muhammad S A W

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 8 месяцев назад +1

    Dama shi babba baafadamishi gaskiya kenan wannan bayani naka akwai gyara kana maganar manya manya shibabba baa fadamishi gaskiya kugyara halinku

  • @usmanmuhammad5444
    @usmanmuhammad5444 8 месяцев назад +1

    Gaskiya yan darika kuna banii dariya😂😂lokacin Dah aka fada muku yaro nee Yakamata a barshi yah girma meye kuka cee Wlhi baku son Gaskiya 😂😂😂😂yaro dai yah fara gane Gaskiya 😂😂😂aii kinku ke nee idan mutun zai gaya samadin tunanin toh yah shiga matsala 😂😂😂😂

  • @PetiPeti-d6b
    @PetiPeti-d6b 8 месяцев назад

    Ana magana addini kana magana izala allah hiryaka

  • @AlhassaneAbdoulayeElectric
    @AlhassaneAbdoulayeElectric 8 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤ tidjjania❤❤

  • @abooraihaan1049
    @abooraihaan1049 8 месяцев назад

    Mallam Suleiman minana Young Sheikh yayi na rashin ladabi!!!!
    Subhanallah!!! Meyasa bakuso gaskiyane?!

  • @usamadangwaggo2734
    @usamadangwaggo2734 7 месяцев назад

    gaskiya hassada ne, abinda young Sheak yafadi karyane da za'ace yana gaban manya yafadi gaskiya ya rage ga mutane, sannan wanne irin girma mawa kake so bayan Allah yaba yaro girma.

  • @AlhassaneAbdoulayeElectric
    @AlhassaneAbdoulayeElectric 8 месяцев назад

    Aah young ka hankalta inba a tidjjania ba zakasamu hazzaqa

  • @AdamadmeoMasta
    @AdamadmeoMasta 6 месяцев назад

    Assamalmu.Alaikum.da uku

  • @nuhukabiru3304
    @nuhukabiru3304 8 месяцев назад

    Kaidai tabarmar kunya dadeta da hauka

  • @aliyumohammed5239
    @aliyumohammed5239 8 месяцев назад

    Duke Wanda yace Darika Tijjaniya ba hanyar Allah bane Toyage yayi Adini ta hanyar da yakeso mu abarmu da Darikarmu Mumun yarda da hanyar Darikar Tijjaniya

  • @AbdulmalikMuhammad-g4o
    @AbdulmalikMuhammad-g4o 8 месяцев назад

    Malam yarude

  • @abdulrashidgarba8304
    @abdulrashidgarba8304 8 месяцев назад

    Hhhhhhh😂😂😂😂gaskiyadaidayace kodagabakin shaidantake kumaduniyatagani surutu bazai gyaraba

  • @hassanemayaki6365
    @hassanemayaki6365 8 месяцев назад

    👍👏👏👏🤝👍✅

  • @Quranwisdom01
    @Quranwisdom01 8 месяцев назад

    Mu gayawa kanmu gaskiya, ba gyara aka masa ba, da kakkausan harshe ya masa magana

  • @AbdoulrahamaneChaïbouabdou-k3h
    @AbdoulrahamaneChaïbouabdou-k3h 8 месяцев назад +1

    Maganar gaskiya ba a geramachi ba 😢

  • @MafarkinSoTv-tp7xm
    @MafarkinSoTv-tp7xm 7 месяцев назад

    Maganar malam gaskiya ne

  • @yauusman5388
    @yauusman5388 8 месяцев назад +1

    Yadai gayamuku gaskiya saidai karkudauka

  • @mohammadusman8481
    @mohammadusman8481 8 месяцев назад

    shiya rubutane tayiwuma baisan wanda yarubutaba

  • @Muhammad-v8e8e
    @Muhammad-v8e8e 6 месяцев назад

    maganan banza,,,,daman da ganin hulan sa ....mutumin banza......tunda naji ya ce ''fatihil khatim''....nasan wannan dan iska ne...ba abun kwarai zai fada ,,,,amma dai bari in saurara

  • @jamilushuaibu6121
    @jamilushuaibu6121 8 месяцев назад

    Malam mai yasa kuke da san zuciya

  • @SaiduSale-lh4us
    @SaiduSale-lh4us 8 месяцев назад

    Harkan.addini.akwainaku.akwaina.Allah.dabam