DaDumiDuminsa 🇳🇪🇳🇬 Rikicin Zanga Zanga Ya Barke a Nigeria Akan Gwamnatin Tinubu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • #gido24tv #Hausa #Hausafilm #bbchausa #Bbcnews #News #bbc #kano #kannywood

Комментарии • 31

  • @HAFSATUSMANIBRAHIM-v1u
    @HAFSATUSMANIBRAHIM-v1u Месяц назад +2

    Masha Allah Allah yasa agama lfy muna goyon bayan hakan

  • @Ousman227
    @Ousman227 Месяц назад

    Allah yakareka gaskiya kuma shine haske kuma shine zaiyi nasara Allah

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene Месяц назад

    Masha allahu allah ya kara bamu nasara akan

  • @koukakourfey2819
    @koukakourfey2819 Месяц назад +4

    Mu dey mu gode ma Allah da ya bamu shugaba na gari deydey lokacin da muka nema ga Allah. General Abdourahamane Tiani
    Sey AES

    • @AdamAAudiusoumn
      @AdamAAudiusoumn Месяц назад +2

      Wannan gakiyane wllh Allah Kara wa baba tchaiyni lafiya danisan kwana

    • @yakubuharuna4648
      @yakubuharuna4648 Месяц назад +1

      Allah ya bamu i taku

    • @AdamAAudiusoumn
      @AdamAAudiusoumn Месяц назад

      @@yakubuharuna4648
      Ameen ya Allah

  • @abubakaramadu235
    @abubakaramadu235 Месяц назад +2

    Good morning happy protest to day

  • @muktarsalisu2873
    @muktarsalisu2873 Месяц назад

    Yes is good

  • @rabiuidris5634
    @rabiuidris5634 Месяц назад +1

    Allah yakawo mana Dauki chikin wannan tafiya..

  • @SaniAlka-z8i
    @SaniAlka-z8i Месяц назад +1

    ❤❤❤❤

  • @user-sh9jc5yi9m
    @user-sh9jc5yi9m Месяц назад +1

    Nagode mana goyon bayan matasa Allah bada saa

  • @mashaallahmybrother6137
    @mashaallahmybrother6137 Месяц назад

    ALLAHU AKBAR ALLAH BADA SA AH ALLAH FORA MU AKAN GMNTYN KASAR MU ALLAH IYA MANA

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 Месяц назад

    allah yasa mudace

  • @balamijinyawa7909
    @balamijinyawa7909 Месяц назад

    Allah ya taimakeku matasa!kureke WUTA SOSAI ❤❤❤ UP NIGERIA!!!

  • @user-ny6zr7eg8m
    @user-ny6zr7eg8m Месяц назад

    Masha Allah allhamdulah mugode Allah ❤❤❤

  • @BilkiIyanana-jl4pc
    @BilkiIyanana-jl4pc Месяц назад

    ❤❤❤ allah yabada nasara wllh

  • @amadouwassila3561
    @amadouwassila3561 Месяц назад

    Kada kutaba kayan kuwa kuciba har Allah yakawo muku saoyi. Soja naoyi nakanku na al ummaku soja. Dama tasamu gareku soja. Kukuma jami an saro kuji soron allah kada kubigikowa kune mal aba isa zaman Nigeria haka., don kunkasa kao karchin eneta adda, don haka komaiye yayi tchada assalam.

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Месяц назад +1

    Masha Allah Allah bada saa
    Munagoyon Bayan wannan
    Zanga zangar daga Algeria 💯💯💪

  • @RahilaAuwal-lq7tk
    @RahilaAuwal-lq7tk Месяц назад

    Allah ya saka mana akwae ranar kindillance ranar da zakace kaetonku yan wahala

  • @user-no3jc6dr9n
    @user-no3jc6dr9n Месяц назад

  • @HaladouHaladou-cy5iw
    @HaladouHaladou-cy5iw Месяц назад +1

    😂😢Hier pas le temps de

  • @Ramadandata
    @Ramadandata Месяц назад

    Allah yabiya yanzangazanga

  • @zaharaddinisanidumawa3867
    @zaharaddinisanidumawa3867 Месяц назад

    Allah ya kyauta

  • @Mamama-s3z
    @Mamama-s3z Месяц назад

    Muna goyon bayan da ayi wannan zanga zangar matasa Allah yadafa

  • @ramadanesouleyman2563
    @ramadanesouleyman2563 Месяц назад +1

    WA ya pito? Mugun maqaryaci . Ina video?

  • @RimamtsiweIbrahim
    @RimamtsiweIbrahim Месяц назад +1

    OGA go to farm and work and feed your family stop this nonsense

  • @ramadanesouleyman2563
    @ramadanesouleyman2563 Месяц назад

    Kariya ne ba Wanda ya pito. Shirine na angaza mutane su pito a taimaka ma Yan ta'ada.

  • @AhmadShuaibuSafwan
    @AhmadShuaibuSafwan Месяц назад

    Yes bro Ebola tinubu dakai muke yi

  • @YasserMalan
    @YasserMalan Месяц назад

    Sok

  • @HAFSATUSMANIBRAHIM-v1u
    @HAFSATUSMANIBRAHIM-v1u Месяц назад

    Masha Allah Allah yasa agama lfy muna goyon bayan hakan