Yadda aka ƙirƙiri jihohin Najeriya 36

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 окт 2024
  • A wannan shiri mun yi bayanin yadda gwamnatocin mulkin soja suka ƙirƙiri dukkan jihohin Najeriya.

Комментарии • 8

  • @abbanahmadsuleman5538
    @abbanahmadsuleman5538 Год назад +1

    Allah ya jikan Gen. Sani abacha. Da sauran shuwagabannin Nigeria musulmai. ameen

  • @limanuyusuf1518
    @limanuyusuf1518 Год назад +1

    Muna godiya sosai

  • @usamaisah4545
    @usamaisah4545 Год назад +2

    Assalam Alaikum.
    Shin zamu iya samun bayanai akan al'amuran kasashen waje, kamar yakin duniya na biyu, tabargazar Adolf Hitler, dadai sauransu. Musamman akan Adolf Hitler. Nagode Allah ya kara basira da kuzari (Amiin)

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  Год назад +1

      Mallam Usama muna godiya da bibiyar mu da kuke yi, insha Allah akwai kyakkyawar shiri na shiga sauran ƙasashen duniya dama mun fara da gida ne saboda ya kamata a fara sanin gida kafin waje. Mun gode

    • @usamaisah4545
      @usamaisah4545 Год назад

      @@muawiyashuaibu Na'am, Allah ya bada nasara (Amii)

  • @nasirudanado5245
    @nasirudanado5245 Год назад +2

    What of sokoto

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  Год назад +1

      Muna godiya da bibiyar mu da kuke yi Mallam Nasiru. Idan ka fahimci lissafin ai an ciccire wasu jihohi da tsohuwar jihar Arewa maso yamma sai aka bar Sokoto, haka zancen yake a Arewa maso Gabas inda aka bar Borno.
      Allah ya sa ka fahimta

  • @ahmadhassankano8437
    @ahmadhassankano8437 Год назад +1

    Tab