Abinda yasa nace wananna yarinyar dani da sheikh daurawa take nufi da maganarta.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 янв 2025

Комментарии • 369

  • @abdourahamansileman7601
    @abdourahamansileman7601 2 года назад +1

    Gsky dan uwa inajin dadin fadakar warka wllh allah kara basira kuma mu masu saurara allah kabamu ikwain dauka kuma mu anfana da abinda kuke fada

  • @mohammeddambatta7563
    @mohammeddambatta7563 2 года назад +3

    Jazakallahu hairan shookran Jazeelan.Allah ya kare malamai masu bin gaskiya ta adini Ameena. Salama’alaikum

  • @gulbibi6854
    @gulbibi6854 2 года назад +2

    Allah ya saka muku da alkhairi wallah malam kuci gaba da fada karyarku domin koni da nake Mace ina tir da badalar da yen uwana mata keyi abin kaice wae da niyar wayewa subhanallah Allah ya kara muku hakuri malam

  • @halimasadipgwhrjr3051
    @halimasadipgwhrjr3051 2 года назад +18

    Hinmm irin wadannan yan matan jahilcine kawai yake damun su mallam ku dai allah yasaka muku da alkhairi ameen ku ci gaba da yin nasiha muna jindadi mudai alhamdulilah

    • @maryammuhd2781
      @maryammuhd2781 2 года назад

      Malami ba annabawa bane yakamata kusan da hakan

  • @jejoueavecsurfornite1021
    @jejoueavecsurfornite1021 2 года назад +1

    MachaAllah Malam Kayi Magana me gaskia
    Ita kuwa ALLAH YA Chiryeta

  • @nafisaabbas4391
    @nafisaabbas4391 2 года назад +4

    Allah ya kyauta ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta ya nuna mana karya karyace ya bamu ikon guje mata Allah yasa mu cika da imani

  • @bachirsaliss3495
    @bachirsaliss3495 2 года назад +12

    Masha Allah. Allah kara basira da illimi mai anfani. 👍👍👍

    • @adc33tv56
      @adc33tv56 2 года назад +3

      Allah ya shirya ya matan TikTok

  • @labaranibrahim3353
    @labaranibrahim3353 2 года назад +1

    Malam Allah yakarfafaku da fadan gaskiya wannan yarinyar Allah yashiryeta

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 2 года назад +8

    Fahimata fuska.
    Eh mace me mutunci ce masa/mana rana, ki dena hadawa da iyaye, ba wacce ta zubar a Titi ba, abinda Allah ya hana ku ke yi, an muku waazi ne a fakace dan ku fahimata ku dena, da masu kallon alfasha su dena kallo, ido ma yana shaida a lahira da dukkan ga6o6i akan abinda muka aikata na alkhairi ko sharri.

  • @mansursadeeq9828
    @mansursadeeq9828 2 года назад

    Allah bai wulakantaki ba amma kekin wulakanta kanki shashashar banza .ai gaskiya akafada muku kundau duniya kamar bazaku mutu ba

  • @adamuhalilu72
    @adamuhalilu72 2 года назад +1

    Allah kara basira mlm aminu ibhm daurawa nagode

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 2 года назад +10

    Wannan yariyar bata da kunya, kuma ba tada yarbiya, kuma tana da karancin ilimin addini. Allah Ya shirye ta.

    • @maryammuhd2781
      @maryammuhd2781 2 года назад +1

      Sannu mai ilimi Naga alamar kana da ilimi

  • @kabirudogonjejitv897
    @kabirudogonjejitv897 2 года назад

    Masha Allah Allah yakara ganardmu Malam muna godiya wallahi sako yana isa inda akeso

  • @hatijapatlo6414
    @hatijapatlo6414 2 года назад +3

    malamai magadan Annabawane Amma kala mannaku basuyi dadiba da kun sa kunya aciki Kunanbato sunayen kuma kun kushe kuskurene Manzon S.A.W ya koyar da mu jinkunya baasan malami da irin wannan ka lamanba WALLAHI gaskiya kukuka jawo shiyasa Allah S.W.T yac kar kuzagi Allolinsu dan kar suzagi naku kun ga muyanzu bazamuiya zagin Alauran mazaba ko mukama sunansa da hausa sam kuma zamuyi tananin iyayen mu mazane gas kiya koraiyabaci ba a gyara kuskure dakuskure Allah S.W.T ya shiryemu

    • @harunausman5939
      @harunausman5939 2 года назад

      Kin fahimci kuskure allah shirya

    • @garbaali7767
      @garbaali7767 2 года назад

      Wallahi bewar Allah Idan ba da irin wadannan kalaman ba baza su taba gyarawa ba

  • @djhikimarmawaka24tv
    @djhikimarmawaka24tv 2 года назад +1

    yauwa malam ita mai cewa hakanan aitasan cewa inbabu maza soma mata babu so muduka allha yayumu yauwa malam 👍

  • @lawalitoro6265
    @lawalitoro6265 2 года назад +1

    Wallahi Abu Aïcha wanan haka yake.KO sunki KO sun SO allah.swt.yasa mu giara kura kuran mû

  • @rahamaibrahim9969
    @rahamaibrahim9969 2 года назад +3

    Macha Allah Allah yakara basira muna godiya Allah yasa mugane

  • @sffds4184
    @sffds4184 2 года назад

    Wan Nan gsky mlm Allah kasa sugane masuyi ita km Allah ya shirye ta ameen

  • @muhammadshamsu6385
    @muhammadshamsu6385 2 года назад +2

    Assalamu alaikum malam abu aisha barka da dare ya aiki Allah yatemaka gaskiya wannan yarinyar batada tarbiya sbd yanayin shigarta babu hijabi kuma matan da kukayi magana akansu dakai da malam daurawa kuna nufin matan tiktok marasa tarbiyya to sai tazo tana kariyarsu wannan shi yanuna batada tarbiya kuma duk matan da ke fitowa social media da ko ina suna nunama mutane jikinsu annabi saw yace ala anesu saboda la ana nune. Kuma inabada shawara abar kula wadannan marasa tarbiya barema ayimusu nasiha don basu dauka. Inaroqon Allah yasakama malaman sunnah da alheri amin ya hayyu ya qayyum.

  • @yahayaibrahimidi2021
    @yahayaibrahimidi2021 2 года назад +1

    Allah ya sakawa malamai da alkhairi, ya kuma kara muku hakuri .
    Ke kuma da ira iranki Allah ya shirye Ku .

  • @MahmudMohammedKakanda
    @MahmudMohammedKakanda 2 года назад

    Allah yasaka muku da alkhairi. Allah Ya shiryemu baki daya. Amma rashin tarbiyya baiyiba

  • @salmausuman9563
    @salmausuman9563 2 года назад +1

    Gskiya ne masha allah allah ya saka da alkairi mugode

  • @salmausuman9563
    @salmausuman9563 2 года назад

    To ita da take wannan maganar ai duk abinda malam aminu daurawa ya fadi kowa fa yasan gskiya yafada wlh babu wanda ba haka bane to maiyasa ake wannan rishin mutuncin haka jama a ya kamata kusan abinda yakamata kuyi wai karuwa ce zatace malam baisan yakamata ba a duniya kenan 💔💔💔💔😔😔😔

  • @alhassanalhassan3422
    @alhassanalhassan3422 2 года назад

    Allah ya sakamuku da alkairi itakuma Allah yaganarda ita gaskiya

  • @kabeerismail6732
    @kabeerismail6732 2 года назад +8

    Gaskiya wannan yarinya batada kunya Ubangijin Allah shiryamu

  • @MamanlawalimagajiLawalimagaji
    @MamanlawalimagajiLawalimagaji 2 года назад

    Macha.allah Allah yakara.basira.mal.aminu.dourawa

  • @aliyuhaidar6030
    @aliyuhaidar6030 2 года назад +2

    Masha Allah ubangiji yasa mu gane gsky gsky ce ya bamu ikon binta

  • @bawaganaabbaliman1343
    @bawaganaabbaliman1343 2 года назад

    Allah yeshireta mallam kayi hakuri hakane gaskiya kafada Allah yashire masuyi muma Allah ya rufa mana ashirnmu gabaki daya yaa Rabbi

  • @clandnzay635
    @clandnzay635 Год назад +1

    😢😢😢 kai duniya inna zamuje bamubar mlm ba abarso bah allah kasa mudace 😢

  • @muazuyahuza2514
    @muazuyahuza2514 2 года назад

    Masha ALLAH malam ubangiji ALLAH ya karo basira

  • @alamintv3804
    @alamintv3804 2 года назад +3

    Allah ya Shirye ta, abun da ta fada ba daidai bane kuskure ne.

  • @jafarouilla8429
    @jafarouilla8429 2 года назад

    Wallahi malam hakane kuma wannan maganar hakane Amma inbadan Kar nace allah ya tsine mutaba Amma Muna rokon allah ya shiyeta malamayai suna bakin kokarinsu don wannan matar batasan abunda take fadiba

  • @mamanismail8897
    @mamanismail8897 2 года назад +1

    Malan kayi wallahi kayi gaskia dukka mussillimin doli gamsu da wanan djawabi naka itta allah ya chiryeta

  • @binguelbello2131
    @binguelbello2131 2 года назад

    Akarmakallah, jawabinka ya sha banban da na Daurarwa.

  • @barakayusuf2477
    @barakayusuf2477 2 года назад +2

    Allah kashir yatar damu tazagi Allah da manzon sa s a w sabida malamai magada annabawa

  • @a.fatahagbaar4431
    @a.fatahagbaar4431 2 года назад

    Gaskiya ne Allah zai tambaye yan matan tik tok.

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 года назад +11

    اللهم اهدنا فيمن هديت اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى والصبر على البلاء

  • @ameenaumar9178
    @ameenaumar9178 2 года назад +1

    Hmm wlh yana daya daga cikin abinda ya hana nigeria zaman lafiya zagin malamai sai dai allah ya shirye mu

  • @tadjidiniharuna4791
    @tadjidiniharuna4791 2 года назад +1

    Gaskiya né malane Allah ya kara bassira

  • @vedio2149
    @vedio2149 2 года назад +2

    Assalamu alaikum mlm barka da dare ya kokari Allah ya saka da alkhairi ya biya ku da gidan aljanna firdausi ameen amma dan malam ka daina kula irin wadannan marasa tarbiya dan Allah wadanda kakeyi domin su muna binka kuma muna fahimtarka kuma munayi maka adduar Allah ya yiwa rayuwarka albarka ameen ya Hayyu ya Qayyum

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 года назад

    Subhanallahi, Allah ya kyauta daman irrinsu ne sunka jawa mata wanna maganar kuma sudin da suke iskancinne ya jamasu kuma har gobe mata sunada darajansu a indasuke, tundasu ya social media ce masu tallan jikinsu wanna yarinyarma batada kunya ne...... Wallahi gaskiya ne malam kunka fadi dan yan matan TikTok abunsu ya wuce gona da irri yayiyawa.

  • @hamiduumar3259
    @hamiduumar3259 2 года назад +1

    Gaskiya ba kunya a irin wadannan kalaman malaman ai hikima da magana mai kyau tafi isarda sako amma pallasa da kuce galittan da Allah ya yimusu zai canja tunanin su

  • @maryamyakubu9819
    @maryamyakubu9819 2 года назад +1

    Inna lillahi wa innailaihirrajuun Allah ka Shiryemu kasa mu Gane. Hajiya malam wa'azi yakemana

  • @umarb831
    @umarb831 2 года назад

    Wannan yarinyar batadakunya. Tuda tagaya daurawa wannan Ubantama zatagayamai Tunda. Batada kunya. Amma Allah ya shiyeta in mashiriyane. Inkuma ba maishiryiwa bane Allah tozartata.

  • @fhhjfhjh7366
    @fhhjfhjh7366 2 года назад

    Allah ya qara basira mlm

  • @armahsalehu4956
    @armahsalehu4956 2 года назад +1

    gaskiyane malan Allah yaqara basira

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 года назад +1

    masha allah wih malam wih shak kabir gwam be sai dayi mali da
    cewa gidan gashi ne yanzu ha ka
    ina da wab azin kumaka tomin
    lambar kata whsf in turama kadau ra
    gada 🇸🇦🇳🇬

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 2 года назад

      Eh gaskiya kan nima naji waazinsa shigen irin wanan tun tuni.

  • @Kainuwa777
    @Kainuwa777 2 года назад +1

    Jazakallahu khairan malam

  • @AS-di9wu
    @AS-di9wu 2 года назад +2

    Allha ya chirya karchan duniya kenan Malam mai nafada a na karyatawa.

  • @asnnctv1763
    @asnnctv1763 2 года назад

    Gaskiyane mallam kuchi gaba da ragargazansu yan tiktok suna wuce gona da iri

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 2 года назад

    Wannan gaskinaya abu aisha kucigaba da fadin kalmar Allah da manzansa S A W Allah ya natare daku da kuma masusan gaskiya feesabiilillah Allah ya biyake da mafeefeecin alkairi Ameen ya rabih🤲🤔🤔😰😰🇸🇦🇳🇬

  • @souleymaneharouna663
    @souleymaneharouna663 2 года назад

    wanan gaskiya malan Allah ya shirya muna zuriyamu gabaki daya amma yariyar bata da tarbiya

  • @realkhan4136
    @realkhan4136 2 года назад

    Malam godiya muke allah yayi albarka

  • @ibrahimdauda3225
    @ibrahimdauda3225 2 года назад

    Allah kara basirs mlm

  • @رقيةالهوساوي-ز7ه
    @رقيةالهوساوي-ز7ه 2 года назад +6

    Allah yasa mugane mugyra Ameen 🤲🤲

  • @salmausuman9563
    @salmausuman9563 2 года назад

    Kai wlh duniya tazu qarshe maiyasa a wannan zamani mu mulauman bama girmama malunma ne to wlh wannan alamace ta tashin qiyama

  • @mohammadyusuf5635
    @mohammadyusuf5635 2 года назад

    Gaskiya ne malam

  • @mourtalaharouna476
    @mourtalaharouna476 2 года назад +1

    Gaskiyya né Allah yakara fassaha

  • @halilusaidu293
    @halilusaidu293 2 года назад

    Malam wallahi Mata najasane .Allah yakara bsr

  • @aishahabibu9515
    @aishahabibu9515 2 года назад

    Mungode mlm Allah yasa kada alkhairi km ita wnnn yarinya batasammeye matsayintaba da tasan qimarta da bata bayyana kantaba akan wai raddi ga mlm mai masu albarka mlm kunsan jahinci yafi hauka Allah ya shiryesu

  • @ainbenianzeephone8089
    @ainbenianzeephone8089 2 года назад

    SLM Malan wanan yariyar yar karuwace.batasan darajan malanmaiba.

  • @kalimataannabi7267
    @kalimataannabi7267 2 года назад

    Allah ya shirya hakane gaskiya ne wallahi

  • @hauwakano-w4l
    @hauwakano-w4l 2 года назад

    Gaskiyane mlm

  • @ibrahimdauda3225
    @ibrahimdauda3225 2 года назад

    Mlm Allah sa kafi haka ita kuma Allah ya shryeta

  • @bashirmussa2061
    @bashirmussa2061 2 года назад +4

    💯💢💥 macha Allah malamn macha Allah

  • @shushubello904
    @shushubello904 2 года назад +3

    Kai Bata da hankali baba daurawa da Abu aishan Allah ya hadeta😌

  • @hassanhusaini3090
    @hassanhusaini3090 2 года назад +1

    Allah ya gyaramana amma dai tai rashin kunya

  • @ousseinisaidou3326
    @ousseinisaidou3326 2 года назад +1

    Masha allah malam allah ya saka da Alkairi

  • @matihamissou3757
    @matihamissou3757 2 года назад +1

    Malan allha yasakamaku da alkairi

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 2 года назад

    Allah kashirya mana zurruiya

  • @adamumuhammed7632
    @adamumuhammed7632 2 года назад

    Masha Allah allah yasaka

  • @maarukanta6795
    @maarukanta6795 2 года назад +1

    Macha.allah.allah.biyaku.itakuma.allah.chiryeta

  • @nafisatmusa7524
    @nafisatmusa7524 2 года назад

    Allah ya qara basira

  • @ibrahimsstfrance1318
    @ibrahimsstfrance1318 2 года назад +1

    Malam 👈👍👍🥰🥰🥰😂😂

  • @ab3nafsitv178
    @ab3nafsitv178 2 года назад

    Hakane kinfadi gaskiya 👏👏 Aaman

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 2 года назад

    Gaskiya ne

  • @yusummorta6978
    @yusummorta6978 2 года назад +1

    Masha allah ya Sheikh Allah ya kareka

  • @الت-ش6ل
    @الت-ش6ل 2 года назад +3

    Masha Allah,, Allah 😭😭♥️🇳🇬🇸🇦

  • @yussifsabiou8059
    @yussifsabiou8059 2 года назад

    wallahhi irin wannan abubuwan ne sukasa nabar Tiktok Allah yasa mudace

  • @memonasales2419
    @memonasales2419 2 года назад

    Wannan yarinya gaskiya tafada inzakuyi wa azi kudena Saka cin mutunci da walakanta halittar Allah ai gaskiya tafada tinda Kuma mata suka haifeku Dan malami yayi kuskure ai dole afadi

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 года назад

    Allah ya shir yemu ake ciwa

  • @shafiuyaro2278
    @shafiuyaro2278 2 года назад

    allah saka da alkairi

  • @sabochaibousamailasabochai7252
    @sabochaibousamailasabochai7252 2 года назад +3

    Allah ya shirye su idan zasu shiryu

  • @abubakarbubajajere1020
    @abubakarbubajajere1020 2 года назад +1

    Wallahi abunda kace malam hakane mungode sosai ml, wlh allah yakareka ml, malam ina mika sakon gaisuwata agareka daga dalibinka abubakar Buba jajere daga india, nagode sosai ml.

  • @عبدالقادرمحمد-خ7ع
    @عبدالقادرمحمد-خ7ع 2 года назад +3

    اللهم امين بارك الله فيك شيخنا

  • @hamedlamine1504
    @hamedlamine1504 2 года назад +2

    Masha Allah 🙏🙏🇳🇪🇳🇪

  • @komaidaruwanka4060
    @komaidaruwanka4060 2 года назад +1

    Shegiyace Yar iska malam bamuga lefinku ba ko Daya wallahi, basuda kunya irin wadannan Yara iyayensu ma Basu bari ba, Yar bariki ce

  • @hamissouharuna3408
    @hamissouharuna3408 2 года назад +2

    Macha Allah ❤️❤️❤️ gaskiyine

  • @abdourachid2885
    @abdourachid2885 2 года назад

    Allah ya sa mugane kuma Allah ya shiryamu gabaday

  • @wadakoli4140
    @wadakoli4140 2 года назад

    Kaji gaskiya, Allah ka jikan mallaman mu tun basu mutuba.

  • @djhikimarmawaka24tv
    @djhikimarmawaka24tv 2 года назад +1

    allha Taimaka

  • @lawiayuba7845
    @lawiayuba7845 2 года назад +4

    Masha allah, 🇳🇪🇳🇪

  • @shamsiyamusasulaimanpotisk1020
    @shamsiyamusasulaimanpotisk1020 2 года назад

    allah yashir yata yasamuda ce😭😭

  • @ibrahimfgarba3247
    @ibrahimfgarba3247 2 года назад

    Allah ya biyaka ya sheikh

  • @aminaalhafl3363
    @aminaalhafl3363 2 года назад

    Masha allah Allah yasaka maka da alkhairi malam yakara muku hakuri

  • @smaritfwn8308
    @smaritfwn8308 2 года назад +1

    Masha allah wlh gaskiyane allah yashiryemu

  • @abdurhmn2053
    @abdurhmn2053 2 года назад

    Allah yashiryamu gaba daya

  • @zahraddeendanjuma8069
    @zahraddeendanjuma8069 2 года назад +1

    Akarama kallahu kuyi hakuri dama hakane malamai magada annabawa dukk mai da'@wa zai hadu da ire iren wadannan yara marasa kunya amma duniya zatayi maganinki

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 2 года назад

    Dan Allah yasun Wannan jakara naima radi

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 2 года назад +1

    Mashaallah Allah ya bada lada