Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 02/10/2024 • RFI Hausa
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- Isra'ila ta ƙarfafa dakarunta a kudancin Lebanon bayan jerin hare-haren da Iran ta kaddamar mata. Ana ci gaba da neman mutane 150 da suka ɓace bayan kwale-kwalensu ya yi hatsari a jihar Neja da ke Najeriya. Kimanin mutane 620 ne ke rasa rayukansu a kullum sakamakon hatsarin mota a ƙasashen Afrika
mashaalah🎉🎉
ااا
😂