Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 03/10/2024 • RFI Hausa
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- An gudanar da jana'izar mutane 60 da suka yi hatsarin kwale-kwale a jihar Neja. Hare-haren Isra'ila sun kashe akalla masu aikin ceto 40 cikin kwanaki uku.
Allah ya jikan magabata Ameen
Ina muku fatan alkairi rfi hausa maimagana mkk kazaure
Fatan alheri agareku akullum
Rfi Ina gasheku naku mkk daga nan kzaure
اااا