Bayan Kashe Dan Ta'adda Halilu Sububu | Saurari Tsokacin Ustaz Hussaini Sheikh Abubakar Giro Argungu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 ноя 2024
  • #muqabala #hausa #allahuakbar #awa24top #mukabala #new #duet #islamicgreeting #raddiya #trending

Комментарии • 9

  • @AbdulkaderKabiru
    @AbdulkaderKabiru Месяц назад

    ❤❤❤ malam Allah ya karama lfy da tsukwana

  • @IbrahimMuhammad-qu6bp
    @IbrahimMuhammad-qu6bp Месяц назад +1

    Allah ya saka da alkairi

  • @mustaphamalami5mustaphamalami5
    @mustaphamalami5mustaphamalami5 Месяц назад

    Kai Wawan Malami ne Baka Shirya abunda zakayi wa,azin da zakayi ba

  • @AirdropNexusPrime
    @AirdropNexusPrime Месяц назад +1

    Mallam Allah Ya kara karfin iki

  • @ismailhashim6637
    @ismailhashim6637 Месяц назад

    Malam a kiyaye wannan waazin dai bai dace a yi shi a haka ba hikima ba. Shi ya sa na ke ganin baiken wasunmu Ahlussunnah wai dole yanzu idan dan Malami ya rasu sai a nemo dansa a saka ko da kuwa bai nuna ba.

    • @abdullahin_gwandu_tv
      @abdullahin_gwandu_tv  Месяц назад

      Yanzu Dan Girman Allah Meye Laifinsa Aciki Inane Baiyi daidai ba Dan Allah?

    • @ismailhashim6637
      @ismailhashim6637 Месяц назад

      Ko dai sa karatun kawai ka yi ba ka saurara ba. Cewa fa ya ke yi in da gwamna zai tattare kuɗin baitul mali gaba ɗaya ya hana kowa ya zuba su a account ɗin sa, sai dai a yi hakuri, kuma yana nuna cewa duk zaluncin da shugabannin Najeriya su ke yi ba su yi komai ba har yanzu. Hakan me ya ke nuna wa shugabannin Najeriya?
      Na biyu kuma riwayar da ya ke magana a kan Hajjaj wai yana kashe mutane ko kazar mutun ce ta yi kuka ka kara bincike. Kamar yadda Ibnu Kathir ya faɗa a littafinsa na Al-Bidaya wa al-Nihaya akwai ruwayoyi da yawa da a ke jingina wa Hajjaj bin Yusuf waɗanda ba su inganta ba. In kana so ka fahimci Hajjaj ka masa adalci ka karanta wani littafi me suna
      الحجاج بن يوسف المفترى عليه .
      Mahaifin malamin nan har kulle shi an sha yin a kan yaƙar zalunci amma abin takaici shi ka ji yana magana kamar ma bai fahimci da'awar mahaifin na sa ba.