Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 09/08/2024… • RFI Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 сен 2024

Комментарии • 10

  • @SaniMaikeke
    @SaniMaikeke Месяц назад

    Allah ya Kara daukaka RFI

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 Месяц назад

    Muna godiya rFi.Sannu da aiki Azima.

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 Месяц назад +1

    Masha Allah, RFI Hausa muna godiya Allah,ya kara muku dau kaka amin

  • @user-bs3di2cg1l
    @user-bs3di2cg1l Месяц назад

    Nageriy saiadai mice Allah keuta

  • @AdumAbakar
    @AdumAbakar Месяц назад

  • @aminuyahuza8335
    @aminuyahuza8335 Месяц назад +1

    Shatima dai yayi kolo kolon sa

  • @MurtalaMuhd9919
    @MurtalaMuhd9919 Месяц назад

    Fatan alkairi Azima Ibrahim da Ma,aikatan RFI baki dayan ku.

  • @mahamadoutela
    @mahamadoutela Месяц назад

    Ranki yadade hadjia azima

  • @idrisumar7314
    @idrisumar7314 Месяц назад

    Asima inasonki dakyau kin iya bada labarai

  • @AlhajiadamuYakubuwanzam
    @AlhajiadamuYakubuwanzam Месяц назад

    Toh Kashim Shettima kace kunsan alumma sunacikin Yunwa da kuncin rayuwa ? A Gwanatance wanematzki kukadauka? Kodayake katabafada abaya akan shugabannin kasarnan idanbasuyi abunda yadaceba dukranar da Talakawan Najeriya sukabujire saiku shugabannin kasarnan kunrasa indazakusa kanku, tabbas kafadi gaskiya wallahi duklokacinda Talakawa sukayiwa shugabannin bore abunbazaiyi kyauba. Dalilina Kuma shine Yanzu a Najeriya kunraba tsanin Talakawan Najeriya damasu kudida da shugabanni Asibintinku daban makarantar yayanku daban daman a makarantane da,akesamun mu,amala tsakanin yayan Talakawa danamasu Mulki da attajirai ayanzu Babu kagakenan dukranarda Talakawan Najeriya sukabijire bawanda zaitsira acikinku saisunbiku Gida Gida bawanda zaitsira dagaku haryayanku. Allah yasaku gyara tunkafin akai matsayinda Talakawa zasuyiwa shugabanni bore.