'Idan Hausawa da ke neman kudi a Saudiyya ba su sauya halinsu ba'

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024
  • Idan Hausawa da ke neman kudi a Saudiyya ba su sauya halinsu ba, za a iya yi musu korar kare - Dan Nijeriya mazaunin Makkah

Комментарии • 7

  • @user-sz9fc2ln1p
    @user-sz9fc2ln1p 4 дня назад

    سلام عليكم
    دكتور زهرتين ❤❤❤❤

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 4 дня назад +4

    Ai matsalar duk wanda ya riga ya shigo ba takarda ba zai iya samunta ba se in ya koma gida sannan ya shigo da ita.kuma idan har ya taba zama babu takardar ya fita daga kasar to ba zai sake shigowa ba se bayan shekara biyar.saffara bata iya samawa mutum takardar zama.

    • @SIRRINANDROIDTV
      @SIRRINANDROIDTV 4 дня назад

      Gaskiyade sune basudamu damutanansuba akwai safaroridake kulawa dahaka basekakomaba kana iya nema kana nancikinqqsar kasamu amma mu haka suke barinmu harwanda akahaifa anan duka zancen dayane indeba ab dhifakaba kawaide Allah gamu gareka

  • @SIRRINANDROIDTV
    @SIRRINANDROIDTV 4 дня назад

    Nide wlh inada tabbacin in akabada damar mallakan takadda anan ba se an komaba to akwai wanda kobacci bazasuyi da ido biyuba se sun tabbatar sun mallaki tasu ...yanada kyau aduba akwai wanda aka haifesu anan ...kuma du takadda irixaya akebasu da baqo dayazo aiki aduba wnan lamarin munafata munafata

  • @mukhtarmahmudmuawuyya84
    @mukhtarmahmudmuawuyya84 4 дня назад

    Wannan shawarace gadik me hankali, ya rage naku mazauna Saudia ko dai ku yadda ku gyara, kokuma wlh nangaba se kunyi nadama, abin bakin ciki kullum mubakake se zubarwa dakai mutunci.