Ai ko Fir'auna bazai wannan rashin imanin ba | Barr Ishaq Adam Ishaq

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 ноя 2024

Комментарии • 76

  • @salafi5018
    @salafi5018 Месяц назад +1

    Innalillahi wa inna Ilaihi raju'uuune Allah kawo sauƙi

  • @ibrahimlawanabdullahi1774
    @ibrahimlawanabdullahi1774 Месяц назад +3

    Ameen ya Allah Allah yajefashi amasifan da bazai iya futa ba , Allah ya kyauta Allah Abun Babu dadin ji wlh

  • @madamomar6717
    @madamomar6717 Месяц назад +7

    Dan Allah cheikh Ku Shiga wanan lamarin😢😢 ta bani tausayi

  • @SaeedBuhari
    @SaeedBuhari Месяц назад +3

    Allah ubangiji Gabawanka Anzalinceshi kabimashi hakkinsa tare da na iyalinsa.🤲🤲🤲

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 Месяц назад

    Ya ubangiji kasakamasa ya ubangiji duk wanda yayi ma'sa wanan abun ya Allah ya rabbi kasa shi cikin Bala'in da bazai futaba har yaumul iyama ya ubangiji baka zalin ce Allah kasawa abbas 🙏🙏🙏 da duk wanda yake da hannu a gillazawa musulmi

  • @AbdullahAlhassan-b1q
    @AbdullahAlhassan-b1q Месяц назад +1

    Wallahi iya wanda Allah ya gadaman bayyanawa kenan amma sauran Allah ya san yanda xeyi dasu
    Muna cikin mammunan yanayi a cikin wan nan kasan

  • @MaryamKd-s4l
    @MaryamKd-s4l Месяц назад

    Allah yasakamai

  • @massaranamaliki1530
    @massaranamaliki1530 Месяц назад +4

    Allah ta'ala Yamai sakayya

  • @AishaDangi
    @AishaDangi Месяц назад

    Allah yakubutarda shi😢😢😢

  • @abubakarsadiqshehu7156
    @abubakarsadiqshehu7156 Месяц назад +2

    Wallahi jiya da Naga video saura kadan nayi kuka. Allah ya bi masu hakkin su.

  • @SalisuHarouna-g9y
    @SalisuHarouna-g9y Месяц назад

    Wlh Allah Ya isah ❤❤

  • @AshkAbrhem
    @AshkAbrhem Месяц назад +4

    Ya allah kasa mugama da Douniya lfy 😢

  • @FatimaMuhammedlimanFatimaMuham
    @FatimaMuhammedlimanFatimaMuham Месяц назад

    Humm bari kawai Allah yasaka mashi ya rab

  • @ahmadhussaini7382
    @ahmadhussaini7382 Месяц назад +11

    Justice for abbas seaman 😭😭😭 Subhanallalh

  • @الشمسالدينمحمدبللو
    @الشمسالدينمحمدبللو Месяц назад +1

    Allahu yabi mishi hakkin shi BIJAHI GAUSUL WAQATI MASOYIN BAYI

  • @muazumustapha1504
    @muazumustapha1504 Месяц назад

    Ameen!!
    Allah Ya taimake mu Ya gyara mana.

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Месяц назад +3

    ❤❤❤Justice for Abbas!

  • @yahuzaaliyu-ki3tt
    @yahuzaaliyu-ki3tt Месяц назад

    Ya Allah kashiga lamarin 🙏🙏🙏

  • @AnasibnSani
    @AnasibnSani Месяц назад

    Ameen ya hayyu ya Qayyum

  • @ibrahimkallimustapha5431
    @ibrahimkallimustapha5431 Месяц назад +2

    Ya Allah Ya isar masa ya Allah

  • @aminumohammed7995
    @aminumohammed7995 Месяц назад

    Ya ubangiji Allah don girman zatinka, ka bi kadin wannan Bawa naka Abbas Haruna. ina kyautata zaton Abbas Muminine inshaAllah. wannan azzalumi da ya zalunce Abbas Allah ka gaggauta wulakantashi a nan duniya

  • @BelloDikko-c6w
    @BelloDikko-c6w Месяц назад

    Allah ya isam mashi

  • @souleymaneamadou5278
    @souleymaneamadou5278 Месяц назад

    Labarin Abass y'a sa natse dama zan iya wani Abu a kay tsaye

  • @SalisssouOusman
    @SalisssouOusman Месяц назад

    Allah miyi tawasali da sunayaka allah ka saka musu

  • @adamabubakarharuna
    @adamabubakarharuna Месяц назад +4

    Justice for abbas in sha Allah...❤❤🎉🎉

  • @habibamuhdsani1703
    @habibamuhdsani1703 Месяц назад +1

    Muyi kokarin temakawa da alkunut akan MS adamu

  • @usmansufyan6850
    @usmansufyan6850 Месяц назад

    Allah ya tsine ma MS ADAMU

  • @yahanasubayero312
    @yahanasubayero312 Месяц назад

    Subhanallahi

  • @YauUmar-p7q
    @YauUmar-p7q Месяц назад +2

    Allah ya bi masa haqqinsa

  • @aminasali743
    @aminasali743 Месяц назад

    Alhamduu Lillah wlh yanzu naji magana malam duk wada da sukayi magana basutubo dalilin shiga wahalasu ba yaje sallah an cutardashi iyayensa sun kishi sun walarda matarsa do musuluncii tace milinta shi kadaine musulmin a zuriassu baruwansu dasu Amma ba Mai magana wahalan da matarsa Tasha musulmin mukulafa

  • @ZAINABMUHAMMADYUSUF-x8h
    @ZAINABMUHAMMADYUSUF-x8h Месяц назад

    Allah ya sakamishi

  • @HassanaAliyuMuaazu
    @HassanaAliyuMuaazu Месяц назад

    Innalillahi wa inna ilaihi raji'un Allah ya kara miki hakuri da tawaqqali
    Allah ubangiji ga bawan ka abbas haruna ka fiddashi daga cikin halin da yake ciki 😭😭😭😭😭😭😭
    Justice for ABBAS

  • @YacoubaTaboule-sw4rb
    @YacoubaTaboule-sw4rb Месяц назад

    🤲🤲🤲🤲🤲👈🤲

  • @sharaniuba4667
    @sharaniuba4667 Месяц назад

    Mlm Allah yasaka maka da alkhairi
    Amman mlm maganar abas dan Allah ku duba akira mitin din gaggawa a majalisar mlm
    Aje har inda yake
    Suyiwa huku momi gargadi da kyakyawar murya asakeshi nan take
    Akuma dawo masa da hakkin sa
    Na tsawon shekarun da yayi
    Sukuma dauki nauyin kulada lfyarsa har saiya warke
    sannan amaidashi bakin aikinsa
    Shikuma wanna dayayi masa haka ahukuntashi
    Wanna shizaisa susan musulmi ma sunada gata

  • @AbbanaffanAbdusalam
    @AbbanaffanAbdusalam Месяц назад

    Allah yasaka da alheri

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt Месяц назад

    😢😢😢😢😢😢

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo Месяц назад +1

    Ya salam

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 Месяц назад

    😭😭😭😭😭😭😭

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt Месяц назад

    S a w

  • @خقاأ
    @خقاأ Месяц назад

    🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉❤❤🎉

  • @mouminaSaliou
    @mouminaSaliou Месяц назад

    🤲🤲🤲🤲

  • @Topmartscanfrost
    @Topmartscanfrost Месяц назад

    Justice for abba

  • @balkeesarhaliyu
    @balkeesarhaliyu Месяц назад

    Innalillaahi wa inna ilaihi rajiun 😢😢

  • @Topmartscanfrost
    @Topmartscanfrost Месяц назад

    Walahi kar kowa ya taba seaman Abbas, in baku balahi

  • @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
    @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik Месяц назад

    Amen ya Allah

  • @ABMHASKETV
    @ABMHASKETV Месяц назад

    Allah ya bi masa hakkinsa

  • @BoureimaMoctar-me3yr
    @BoureimaMoctar-me3yr Месяц назад +1

    Juste of allah for abass

  • @lurwanuhamza8514
    @lurwanuhamza8514 Месяц назад +2

    A irin wannan ya kamata kungiyoyin addini ya kamata su dinga yin magana

  • @AmosEric-l5c
    @AmosEric-l5c Месяц назад

    Wallahi

  • @MOMYKANO
    @MOMYKANO Месяц назад

    Justice four Abbas😭😭😭

  • @SadiqsalehIdris-i9w
    @SadiqsalehIdris-i9w Месяц назад

    Justice for Abbas😢

  • @HawuaAbubakar
    @HawuaAbubakar Месяц назад

    Justice for Abbas😢😢😢

  • @adammabdul8172
    @adammabdul8172 Месяц назад

    Justice for Abbas 😢😢😢

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Месяц назад

    Wannan sojan nemansa kawai ya kamata ayi a hukumance....in kuma hakan ta gagara abramu mu nemeshi muci gutsun uwarsa

  • @muhammadAhmad-mc7nz
    @muhammadAhmad-mc7nz Месяц назад

    Justice for Abbas, kuma Allah ya isa

  • @shamsiyyamuhammad9187
    @shamsiyyamuhammad9187 Месяц назад

    Justice for Abbas!

  • @YusufAbubakar-gl8pw
    @YusufAbubakar-gl8pw Месяц назад

    Justice for Abbas kuma Allah Isah

  • @redsniper327
    @redsniper327 Месяц назад

    Muna kara neman addu' o in ku akan irin wannan abubuwan sbd abubuwa irin haka suna faruwa fiyen da irin wannan lbr da ya faru da abbas a gidan soja

  • @truthsuresure
    @truthsuresure Месяц назад

    Wanda ya yi masa wanan wulankaci musulmi ne

  • @BashiruHassan-q3o
    @BashiruHassan-q3o Месяц назад +1

    Justice for abbas

  • @kassouissiya6523
    @kassouissiya6523 Месяц назад

    😭😭😭😭🤲

  • @murtalausman8160
    @murtalausman8160 Месяц назад

    Justice for abass

  • @NuraALawal-vm3or
    @NuraALawal-vm3or Месяц назад +2

    Free abbas

  • @suleimanabdullahi9704
    @suleimanabdullahi9704 Месяц назад

    Na tsani soja..........

  • @fateyoo4609
    @fateyoo4609 Месяц назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @MaimeleAbubakar
    @MaimeleAbubakar Месяц назад

    Bamason rashin hankali toh Daman Musulunci akeyi a gidan Soja. Ku Mallaman zamani ko nace Mallaman Izala kun cika iyayi. Kayi abunda ke gabanka kawai Mallam ka barsu da decree dinsu.

    • @mubarakaliyutilde4855
      @mubarakaliyutilde4855 Месяц назад +1

      Kai dai ba ƙaramin jahili bane wawa mara TARBIYA, ka sake karanta abun da ka rubuta.

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 Месяц назад +1

    Ya ubangiji kasakamasa ya ubangiji duk wanda yayi ma'sa wanan abun ya Allah ya rabbi kasa shi cikin Bala'in da bazai futaba har yaumul iyama ya ubangiji baka zalin ce Allah kasawa abbas 🙏🙏🙏 da duk wanda yake da hannu a gillazawa musulmi

  • @MuhammedBilyaminu-v9j
    @MuhammedBilyaminu-v9j Месяц назад

    Justice for abbas

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 Месяц назад

    Ya ubangiji kasakamasa ya ubangiji duk wanda yayi ma'sa wanan abun ya Allah ya rabbi kasa shi cikin Bala'in da bazai futaba har yaumul iyama ya ubangiji baka zalin ce Allah kasawa abbas 🙏🙏🙏 da duk wanda yake da hannu a gillazawa musulmi

  • @ZainabIbrahim-l9k
    @ZainabIbrahim-l9k Месяц назад

    Justice for abbas

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 Месяц назад +2

    Ya ubangiji kasakamasa ya ubangiji duk wanda yayi ma'sa wanan abun ya Allah ya rabbi kasa shi cikin Bala'in da bazai futaba har yaumul iyama ya ubangiji baka zalin ce Allah kasawa abbas 🙏🙏🙏 da duk wanda yake da hannu a gillazawa musulmi