TAFARU TAKARE ANYIWA ALASAN HUKUNCIN DAKATARWA DAKUMA TARAR KUDI 100,000

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 ноя 2024

Комментарии • 72

  • @ImranMusa-y7r
    @ImranMusa-y7r Месяц назад +4

    Haka alasan yace alokacin da yaci amanar DANi. Shiga yaro ne aharkar dambe Kuma Allah ya bashi sa'a ya buge Mai takwasara ya buge Ali kanin ballo to shi me yasa in an buge shi zai yi fushi.kawai guramada su Dena dambe dashi saboda Bai dauke su abonkan Neman arziki ba.

  • @abubakarmuhammad6378
    @abubakarmuhammad6378 Месяц назад +6

    Dan liti maiborin kunya ba abunda akamasa wallahi kundaure Masha gidi

  • @HalifanUmman
    @HalifanUmman Месяц назад

  • @saboidris161
    @saboidris161 Месяц назад +1

    Gaskiya dan liti muna fikine kai banza

  • @umarahmad8974
    @umarahmad8974 Месяц назад +2

    Wlh wannan hukunci baiyiba kuma munyi Allah waddai da wannan hukunci kuma dan liti ba haka ake shugabanci ba akwai gyara a harkarka

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa2545 Месяц назад

    Wallahi tallahi wannan hukunci ya yi kadan! Haba danliti!

  • @abubakarmuhammad6378
    @abubakarmuhammad6378 Месяц назад +4

    Wallahi kutu yakamata akai Dan liti

  • @harunasani29
    @harunasani29 Месяц назад +3

    Wlh wannan hukunci bai yiba,nidai shawata ga gurumada kawai dukkan su su Daina dambe da shi kawai,,

  • @abubakarlawalahmed6308
    @abubakarlawalahmed6308 Месяц назад

    Hmmm dan liti kenan haka za aita yi koda yaushe, Allah ya nuna mana lokacin da karfin sakarai zai kare aita kashe dan shegiya

  • @bellomaikudi8765
    @bellomaikudi8765 Месяц назад

    Mtslr wnn Dan Litin akwai qarancin ilimi a cikin sabgarsa, Amma tayaya xakayi wani kare Karen Bnxa ta gdan uwarwa shida Allah ya dau Kakashi ma batare DA yasan whlr kmi ba, Amma yyi hka sau2 kuma kuxo ku na wani kare Karen Bnxa ya isa yyi wnn abn Idan ba a Kano ba sbd kun daure masa gindi shiasa yke abnda ya ga dama

  • @SurprisedBakedBuns-wg6bo
    @SurprisedBakedBuns-wg6bo Месяц назад

    Wannan Alasan din mahaukaci ne Kuma zamu Dena Goya maka baya

  • @muhammadshuaib3914
    @muhammadshuaib3914 Месяц назад

    Dan Allah akwai mai full video din

  • @SaniManye
    @SaniManye Месяц назад

    YAKAMATA GuRUMADAA SUDAINA DAMBEE DA ALASSAN TUNDA BAIDA HANKALI, KISA NAWA SAKWARA YAYIMA B/MAITAKWASARA AMMA BAITABA NUNA RASHIN TARBIYYA BA SAISHI SABODA BAIDA HANKALI.YAKAMATA SHUWA GABANNIN GURUMADA SUHANASU DAMBE DASHI ALLAH.

  • @abdula6027
    @abdula6027 Месяц назад

    kiri kiri danliti yana kare alhassan ne dan gindin babarsa

  • @alhjalialiyu164
    @alhjalialiyu164 Месяц назад

    Wllh alasan yaraina mutane amma balaifinshibane laifin gurmada ne sudana dambe dashi wllh gurmada kunban kunya saikace kamar bakuda zuciya

  • @dalhatuabdullahi1399
    @dalhatuabdullahi1399 Месяц назад

    Gaskia alasan zai rasa masoya da yawa a najeriya da sauran qasashe

  • @SaniLauwal
    @SaniLauwal Месяц назад

    Aslm Alaiku inuwana Dan allah wan abuni Alaskan yayi

  • @AdamuAbdullahi-yo2dt
    @AdamuAbdullahi-yo2dt Месяц назад

    Ai yabata rawarsa datsalle

  • @abubakarmuhammad6378
    @abubakarmuhammad6378 Месяц назад +2

    Dan shiggiya Alassan kunyamakeji Dan wahalar

  • @saniarzikamanu9171
    @saniarzikamanu9171 Месяц назад +2

    Karkasake danbe dashi

  • @usmanabubakargaladima458
    @usmanabubakargaladima458 Месяц назад

    Wannan ai renin wayo ne. Kuma Danliti shi ya daure ma Alasan gindi, duk surutun banza yake yi. Kuma Gurumada su bar dambe da Alasan ko Kuma zai Kai ga kashe Dan uwansu

  • @JiniyoSani
    @JiniyoSani Месяц назад +1

    Allah ya ISA maguruda GA Dan iska

  • @DahiroAbdoulaye
    @DahiroAbdoulaye Месяц назад

    Yanada hankali yasan Allah bhg tounda yasan kadara

  • @williamsjaysin81
    @williamsjaysin81 Месяц назад +1

    Dan liti this is so sad you guys need to suspend this guy forever

  • @DahiruCouchgulumbe
    @DahiruCouchgulumbe Месяц назад

    Qaryane wannan shirmene kawai AI kana goyon bayan wannan yaran kano wallahi sabida ai inda gaskene bazai qaraba Amma gashi yanzu too saime

  • @AbdurashidAdamu-vx9ro
    @AbdurashidAdamu-vx9ro Месяц назад

    Gurumada dan Allah kudena bashi dembe karfane

  • @aliyusulaiman3508
    @aliyusulaiman3508 Месяц назад

    Abu biyu ne kawai suke sanya haka yake faruwa:-
    1. Yasan duk abinda zaiyi baza a masa komai ba.
    2. Danliti ne yake sanya shi yin hakan.

  • @AliyuMalami-l6u
    @AliyuMalami-l6u Месяц назад

    Wllh wannan hukunci baiyiba saboda alasan miya keso yayi a dambe wanda dambe bata yimasa ba amma da yake dakiki wawa sakare ne shi bayajin kunya sai cutar abokan wasanshi yakeyi kawai subar bashi dambe yagani kozai doki kanshi

  • @Alhassanlawan-hz1sj
    @Alhassanlawan-hz1sj Месяц назад

    gaskiya wlh wannan hukuncin beyi ba wlh wannan ai is iskanci ne wlh haba shiwe shi kade ne

  • @abdula6027
    @abdula6027 Месяц назад

    Nigeria culture Tv ka fadama danliti durin uwarsa dakiki neshi dabba wawa sakarai mutumin banza ne dan shegiya

  • @muneerabdullahi
    @muneerabdullahi Месяц назад

    Amma gaskiya bakuyi adalci ba Shi ubanwaye dabaza ku hutashiba

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 Месяц назад +1

    Alhasan wawane bakauye baka iyakomaiba Saifada

  • @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
    @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc Месяц назад

    Gaskiya daya ce😮😮

  • @ACHINDOTV
    @ACHINDOTV Месяц назад

    Da dan gurumada ne yayi wannan laifin nasan da mymmnan hukunci zaa rankemasa amma tinda jamusawa ne hmm

  • @YakubuYunusa-k3v
    @YakubuYunusa-k3v Месяц назад

    Gutsun uwarka wllh da ina kano da kaga bakin hukunci

  • @SadikAbubakar-qo3cs
    @SadikAbubakar-qo3cs Месяц назад

    Dan liti munafukai ne shi har yabon alasan ya keyi

  • @ukashabalababa2597
    @ukashabalababa2597 Месяц назад

    Mtsssss ai wannan duk borin kunya ne wallahi sati ukku yayi kadan ga abunda yayi sannan ma meyasa sai gidan Dan litti irin wannan abun ke faruwane hmm yaro yasan inda yake iskanci

  • @aminuwali9458
    @aminuwali9458 Месяц назад

    Ni a shawara ta a hana Alasan dambe da bahagon Naitakwasara kawai ya kwana na bakin cikin rashin samun pansa gabadaya kima dan liti kawai dan yana samu a karkashin Alasan sei yana goya masa baya

  • @AbdurashidAdamu-vx9ro
    @AbdurashidAdamu-vx9ro Месяц назад

    Mukan bamuyafeba

  • @AbdoullahiSalim
    @AbdoullahiSalim Месяц назад

    Shawarata ga gurumada kawai ku dena dambe da shi tunda shi baisan kunya ba

  • @sabiumyakubu7177
    @sabiumyakubu7177 Месяц назад

    A gaskeya bahaka ake shugabanciba danliti

  • @aliyusulaiman3508
    @aliyusulaiman3508 Месяц назад

    Wai meye yasa wannan abun yake faruwa ne a gidan Danliti kadai?

  • @fodiobande9500
    @fodiobande9500 Месяц назад

    Dan litti munafikin Allah ne wallahi, da gurumada ne sunkayi wannan da bansan abinda zaisa yayi irin wannan hukunci ba wallahi. Alhassan kuma jahilci ne ke damunshi idan da yace ba'a buge shi a dambe...

  • @ZayyanuUsman-iw3tk
    @ZayyanuUsman-iw3tk Месяц назад

    Alasan wawane besan kadaraba sobiyu kena

  • @kabirharuna3008
    @kabirharuna3008 Месяц назад

    Me ya faru ne ?

  • @basiruhuzaifa1979
    @basiruhuzaifa1979 Месяц назад

    Allah ya isa danliti munafiki

  • @babangidadunis1676
    @babangidadunis1676 Месяц назад

    Danliti da alasan gaba dayan su munafukai ne yan wahala

  • @bashiridrisgandi6584
    @bashiridrisgandi6584 Месяц назад +1

    Wllh saida nayi hawaye sabida tausayi gsky bahago kayi kokari
    Dumin muna fukai bahaka suka so ba

  • @abdula6027
    @abdula6027 Месяц назад

    munafukin banza maimakon kayi maganar laifin alhassan kana maganar wai ba’a son damben jahar kano wawa dan shegiya dakiki

  • @basharumarnakeji1481
    @basharumarnakeji1481 Месяц назад

    Babu jarrabawa a lamarin alasan

  • @UsmanHassan-g5o
    @UsmanHassan-g5o Месяц назад

    Wai minini akayi 😮

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 Месяц назад

      Yaci amanar bahagooon maitakwasara

  • @AbdoullahiSalim
    @AbdoullahiSalim Месяц назад

    munafukin banza munafukin yohi wannan ce dokar kana wani cika baki kana wai kune jami'a iyakar dambe ko wata 2 ba ayi ba haka yayima dani kukai mai sassauci to wlh indai hakane dayayi laifi amai sassauci ko gobe sai yakara

  • @RealdanOmarboii-id4cx
    @RealdanOmarboii-id4cx Месяц назад

    Wai meye alasan yayi aka dakatar dashi

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 Месяц назад +2

      Shekaran jiya yasumarda da bahagoo bayan bahagooo yabige sa

  • @DahiroAbdoulaye
    @DahiroAbdoulaye Месяц назад

    Inada tanbaya dan Allah miyasa gourouda basason alasan sai ta Allah

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar Месяц назад

    Magana takare bawani zagi

  • @naziruusman2380
    @naziruusman2380 Месяц назад

    Sorry Alasan Allah zai maganin komai

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 Месяц назад

      Kalan na kwanaki yayi

    • @JamiluIbrahim-t5x
      @JamiluIbrahim-t5x Месяц назад

      Dan an bugeshi yasumar damutum sabodame

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 Месяц назад

      @@JamiluIbrahim-t5x cin a mana yayiwa bahagooon maitakwasara

    • @JamiluIbrahim-t5x
      @JamiluIbrahim-t5x Месяц назад

      @@iPHONE-68 kasan sai da bahago yache baya damben fada yache shibafada bane

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 Месяц назад

      @@JamiluIbrahim-t5x qwarai da gaske

  • @YusufAbdallahJareeda
    @YusufAbdallahJareeda Месяц назад +1

    Sorry Alasan komai zai wuce

    • @HhhJjj-mc4tj
      @HhhJjj-mc4tj Месяц назад

      😏😏

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 Месяц назад +2

      Gutsun babarka kasaan mene yayi haka kawai yakama bahagoo yasumarda hi

    • @abdula6027
      @abdula6027 Месяц назад

      Sorry Alhassan?😮..u are very stupid for saying that

  • @bashiridrisgandi6584
    @bashiridrisgandi6584 Месяц назад

    Sorry alasan Allah ya baka ikon cinye wannan jarrabawa