Sarkin yaki yayi zazzafan martani kan Sauke sheikh Nuru khalid daga Limanci yace Zalinci ne kawai...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 23 сен 2024
  • Hausawa top tv
    Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa
    / @hausawatoptv
    #hausawatoptv #hausawatv #hausa

Комментарии • 92

  • @surajoumar2819
    @surajoumar2819 2 года назад +2

    Wa yannan shuwabani basason gaskiyane Kuma zabe bamuyiba 2023

  • @isahmohammed2316
    @isahmohammed2316 2 года назад +1

    Allah baya barchi ya Allah kabiya Mana hakimu

  • @ramadanesouleyman2563
    @ramadanesouleyman2563 Год назад +1

    Wlh haduwan hilani da hausawa n'a raunana izzan hausawa international community. Allah ya kashe Ku da keepnaper ajma'in.

  • @ladhifanadass6116
    @ladhifanadass6116 2 года назад

    Gaskiya sheikh yafada Allah yabiyaka. shikuma Allah yamai abunda yayimana

  • @rabiabdullahi151
    @rabiabdullahi151 2 года назад +1

    May Allah subhana wa ta'ala have mercy on our country Nigeria 🙏 imtma have say d true.....walahi I support him

  • @danamboinyalwa8715
    @danamboinyalwa8715 2 года назад

    NIGERIA BAGASKIYA HASIBINA lahu waniiMALWAKIL💪💪💪💪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @yahayyassyahayyass8665
    @yahayyassyahayyass8665 2 года назад +1

    WLH SHEK YAZABURAR DAMU IMMA BASU AMSA TAMBAYAR ANAN BA TANA JIRANSU AGABAN ALLAH

  • @sanialiyuidris6290
    @sanialiyuidris6290 2 года назад +4

    Innalillahi Wa inna ilaihi rajiun, wai yanxu yan siyasa sune sukejan ragamar addini kenan Allah yakyauta gaskiya yakamata malamae surage shiga hurumun siyasa kawae

  • @kabiruhamman8207
    @kabiruhamman8207 2 года назад +1

    Allah wade da wannan senator

  • @mahammedmohmmed2723
    @mahammedmohmmed2723 2 года назад

    bamudakarfisaidai adua allah ya basi malam nasara akangaskiyansaربنا يحفظك وينصرك ياشيخ

  • @salahuddeenidris6272
    @salahuddeenidris6272 2 года назад

    Akwai ranar da xamuhadu ranar Dana mulki wayyo Allah duniya taxokarshe

  • @alhamdulillah7085
    @alhamdulillah7085 2 года назад +3

    Wlh gaskiyane sarki Zaki Allah yabiyaka mukuma Allah yaymana sakayya bamu yafemusuba wlh

  • @AbdoAbdo-yk5tq
    @AbdoAbdo-yk5tq 2 года назад +1

    allhyakar ya ensiyasar nigeria

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 2 года назад

    ماشاء الله لا قوة إلا بالله جزاكم الله خيرا

  • @zeyadahzeyadah6017
    @zeyadahzeyadah6017 2 года назад

    Wllh wannan zalumcina wllh Allah Allah ya isamu

  • @abbaahamadking8749
    @abbaahamadking8749 2 года назад +1

    Wanna sanats azalumini dasheugabankasa allah sai ya nunamusu tun aduniya 🤲🤲🤲 Ameeeeen ya allah Ameeeeen

  • @khadijakhadee3090
    @khadijakhadee3090 2 года назад +2

    Shuwa kabanin mubasama adalji wanlahi allah kasaka mana

  • @alhajizagi2740
    @alhajizagi2740 2 года назад

    Allah kawargaza wanna komati

  • @surajoumar2819
    @surajoumar2819 2 года назад +3

    Allah ya qarama malam lafiya

  • @atikutfaru7081
    @atikutfaru7081 2 года назад +1

    Muna bayan Sheikh nuru Khalid

  • @zainababubakar7746
    @zainababubakar7746 2 года назад +1

    Taya za'ayi aga daidai hmmm wlh kuji tsoron Allah

  • @AbdoAbdo-yk5tq
    @AbdoAbdo-yk5tq 2 года назад +1

    sarkizaki

  • @abdoulrachid3233
    @abdoulrachid3233 2 года назад

    Allah yakyauta

  • @chamsoudavid329
    @chamsoudavid329 2 года назад +2

    alsm Allah karama Malan la fiya Ba musulman ba Santa KO chiyasa ya Fadi wanan maganar

  • @nafisahabibudukawa6640
    @nafisahabibudukawa6640 2 года назад

    Gaskiya rashin hadin kan malamai shi ya jawo haka,saboda wasu suna gidin gwamnati.Allah ya shiryemu baki daya, dogaranmu Allah da Annabi MUHAMMADU RASURULLAH DA KUMA MALAMI MAGADA ANNABAWA,toh suma basu tsira ba balle mu kashin gindinsu.ALLAH KA SHIGA AL'AMARINMU DON NABBIYI RAHAMATI

  • @zainababba1503
    @zainababba1503 2 года назад +2

    Allah ya saka maka daga fadan gaskiya

  • @umarbadamasiduwan6529
    @umarbadamasiduwan6529 2 года назад

    ALLAH yashirya Dan sadau kai dan sadau zakadoki kashin ka ahannu idan bakatubaba kabar ganin ka doka ragamar yahudu da nasara zakayi dama tunkafi kamutu zakagane kuskurenka Dan ..........

  • @MRamatchellutuba
    @MRamatchellutuba 2 года назад +1

    Gaski wlh sarki

  • @tijjanitijjani5040
    @tijjanitijjani5040 2 года назад +2

    Masha.allah

  • @hajiahumulkhair5381
    @hajiahumulkhair5381 2 года назад

    Hmmmm

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 2 года назад

    Yanzu da wani dan iska ne yayi wannan maganar, wallahi nemansa zamuyi su yi sulhu da shi. Saboda sun san zai illatasu. Amma muje zuwa. Allah na tare da mai gaskiya.

  • @abbakeffi4948
    @abbakeffi4948 2 года назад

    Bai kulle masallaciba, masallacin nada limamai kuma ana sallah kullun. Kuma ko a saudiya sai abunda gwamnati ta yarda malamai zasu fada a mumbari

  • @yahayamyusuf9781
    @yahayamyusuf9781 2 года назад

    Ma tsalar nigeria itace mafi tawan cin masu mulki Basu da ilimin addini

  • @djhikimarmawaka24tv
    @djhikimarmawaka24tv 2 года назад +2

    Nice 👍

  • @sanitanimu6926
    @sanitanimu6926 2 года назад +1

    gaskiya anayiwa malamai karan tsaye Allah yasa mudace

  • @umarhussaini5315
    @umarhussaini5315 2 года назад

    Sarki zaki ne ba sarkin yaki

  • @sanibago525
    @sanibago525 2 года назад +1

    Allah sa mudace

  • @iliyababakini1097
    @iliyababakini1097 2 года назад

    Sarki Zaki ba sarkin yakiba

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 2 года назад

    Don an rufe masa masallaci, an raba shi da numfashin sa ne? Wallahi ku saurara akwai boyeyyen Al'amari, kun san in Allah zai yiwa mutum wat I baiwa sai ya jarabche shi. Ya Allah ka qara yawaita mana mallamai marasa tsoro ko shakkar fad'an gaskiya ko da kuwa za'a Kore su daga mahaifarsu Nigeria ne kuwa. Wallahi masu madafan ikon qasanna ku kiyayi sauqar fushin Allah a kanku.

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 2 года назад

    Wnnan ai jawowa musulinci wani abune idon Makita

  • @محمدبوسنة-ن8ل
    @محمدبوسنة-ن8ل 2 года назад +1

    Allha saka Sarki zaki

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 2 года назад

    ai ita gaskiya dama d'achi gareta.

  • @aminaalkali1080
    @aminaalkali1080 2 года назад +3

    Wallahi kuwa 😭 bazamu yardaba abin yayimana yawa ba abarmuda zalinciba maluman mudasuke tausamu sunfito sun Fadi gaskiya sunce bahakaba to wallahi kokukiyayemu komudiuka doka a hannunmu Dan abinyakai makura ya mawadaci yame Mulki ya sarkin gaske kagyara mana kasanmu Nigeria 😭😭😭😭😭😭😭😭😭

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  2 года назад

      👍👍

    • @Abbanlafia001
      @Abbanlafia001 2 года назад +1

      Azzaluman shuwagabanni sunyi yawa,dama basuson gaskiya sundade suna so sucireshi

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  2 года назад

      Tabbas

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 Год назад +1

    Wannan renine babba

  • @ibrahimmamoudou8659
    @ibrahimmamoudou8659 2 года назад

    Zalocine Dan an gayi gaskin

  • @abbakeffi4948
    @abbakeffi4948 2 года назад

    Bazaku yadda ba? Kai kuma awa? Kiji da matsalan kasarku, ka daina sa mana baki akan namu. Bai kamata kana zagin senatocinmuba. Kwamitin masallaci sunyi aikinsu shikenan, Allah ya mana jagora

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 2 года назад +2

    Ai ko bazasu goyi bayansa ba,ya kamata su fito suce wani abu,tunda ance wai in malami yayi magana to ya rataya akan malamai su yi masa gyara. Amma gashi yau dan siyasa ne ya dauki mataki akan malami

  • @mohammadouibrahim4295
    @mohammadouibrahim4295 2 года назад +1

    Saidou dan sadau baka kyauta ba kuma hakan na nunin cewar ku ne yan taadan Nigeria, tunda ba za su cika alkawarin da ku dauka na bada kariya wa talakawa,

  • @alhamdulillah7085
    @alhamdulillah7085 2 года назад

    Yau yaw Dan siyasa yafi malami abimamaki wani Abu Sai a Nigeria

  • @nasirumainasuleiman3146
    @nasirumainasuleiman3146 2 года назад

    Kaje kayi bincike, kudaina surutu na ba gaira ba dalili. Idan baku yarda ba me zakuyi

  • @اميوسف-ز9ص
    @اميوسف-ز9ص 2 года назад +2

    😭😭😭😭😱😱

  • @abdullahiabubakar8846
    @abdullahiabubakar8846 2 года назад +1

    "Sarki Zaki" sunansa

  • @basirasuleiman2786
    @basirasuleiman2786 2 года назад +1

    Tabbas bazamuyi zabe ba kome zai faru gara ya faru

  • @بنتحسن-ي8ص
    @بنتحسن-ي8ص 2 года назад +1

    Sarki zaaki Mkk sunansa

  • @musamohammedalhafiz225
    @musamohammedalhafiz225 2 года назад

    Suwaye suka rufewa Abdul jabbar masallaci?

  • @issazebeirou2006
    @issazebeirou2006 2 года назад

    Gasqiyane

  • @ahmadkofajangebe1655
    @ahmadkofajangebe1655 2 года назад

    Gahili take dansadau yanuna goyon bayansa ga Yan taadda

  • @rayyanabubakar9952
    @rayyanabubakar9952 2 года назад

    Kai jahiline ko sarkin yakin jahilai

  • @muntakasulaiman4299
    @muntakasulaiman4299 2 года назад

    Mubaxamu zabeba wlh

  • @HarounaIdirisaBGDTV
    @HarounaIdirisaBGDTV 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @salihuabubakar6996
    @salihuabubakar6996 2 года назад +1

    Sarki Zaki ba sarkin yaki.

  • @zainababba1503
    @zainababba1503 2 года назад +1

    Allah ya qara malam lafiya