5 September 2024 Ramadan Autan Mamman Da Alasan Sun kwaso kasar Jahar kebbi A ganimar yaki

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024

Комментарии • 7

  • @IbrahimLawal-g5p
    @IbrahimLawal-g5p Месяц назад +2

    WALLAH Ba Gaskiya bane

  • @Badamasi_Mairecord
    @Badamasi_Mairecord Месяц назад +2

    Barka da zuwan Jamawa, Allah ƙara haɗa aki

  • @GarbaMamanelawal
    @GarbaMamanelawal Месяц назад +1

    Ni wallahi na aza motan autace aka anso😢

  • @usmanshehu1068
    @usmanshehu1068 Месяц назад +2

    Da farko muna godiya ga Allah da yakai yan'wasan mu jamawa ziyarar abokan wasa suka dawo lfy alhmdllh Allah ya kara na sara shugaba mai matasan yan'dambe wato Dalliti da kai da mayakan ka ina yimuku fatan alkhairi Allah ya huce gajiya SAKO DAGA DAN'USMANU ABBAN KHADIJAT

  • @basiruahmed9195
    @basiruahmed9195 Месяц назад +1

    Ku dingi yin magana ta hankali lokacin da kukaje kebbi yahayan tarasa ne kawai dan damben kwarai kuje lokacin da na kwaran suke

  • @LauwaliShapa
    @LauwaliShapa Месяц назад +2

    Slm musbahu memagana Maman Laouali daga Libya masarata gaskiya mata sunfi yaudara da farko zakaga mace kace kanasanta itama tace tanasanka bayan katafi zakaga wani yaje wajanta hima tace tanasanhi to kenan tun anan zakaga suke da yaudara saboda tace kowanne tana sanhi kenan kaga ƙaryatakeyi taura biyu bata ciyuwa a baki kenan dole saita yaudari ɗaya acikinsu

  • @AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy
    @AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy Месяц назад +1

    Auta sai gayya