Ahlusunna sun ci amanar Bin Uthman Kano, sun cire shi daga limancin juma'a a masjid Sahabbah Kundila

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 фев 2025

Комментарии • 12

  • @jafaruwada2507
    @jafaruwada2507 11 дней назад +2

    We Stand with Sheikh Bn usman Kano, not even Nigeria but universally

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 11 дней назад +1

    Muna tare da Bin Othman

  • @jkham131
    @jkham131 10 дней назад +1

    An tava manya. The rich also cry.

  • @SalissouToutpourlafamille
    @SalissouToutpourlafamille 11 дней назад

    Alkalin mukabala wasan kwaikwayo, baida wani aiki sai cherri,

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 7 дней назад

    Mlman Sunnah sun lalata tafiyar magabata suka sha wahala akan ta babu komai yanzu a zukatan su sai hassada da hikidu da zalinci allah ya sakama sheikh bin Usman cutarwar da kukai masa

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 11 дней назад

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu 10 дней назад +1

    Ubangiji ya jikan albani zaria shiyasa wani ya gina maka masallaci damuwane

  • @MUHAMMADMUAWUYADIGGI
    @MUHAMMADMUAWUYADIGGI 11 дней назад

    Miyasa zaku daura photo wani bayan sheikh bai kira sunan kowa ba

    • @SheikhNasiruKabaraTV
      @SheikhNasiruKabaraTV  10 дней назад

      Wannan mutumin ne ai kan tsiyar. Yana da masaniyar kawar da Ja'afar da albani Zaria, a yanzu kuma ya taso Bin Uthman Kano gaba

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 11 дней назад +1

    Kokuwa wajen neman duniya, sai Malaman Izala.