Shata ne - fira da Liman na Yalleman part 2
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - fira da Liman na Yalleman part 2
Allah yakarawa Baba lafiya
Amin ya Allah
Assalam Alaikum.
Barkada aiki, sannu da himma, Allah ya kara basira da kuma kuzari.
1. Dan Allah ina da cigiya ta wakar shata ko Allah zaisa a dace *Alhaji Musa guza na mamauda. Nagode
Amin thumma amin USAMA ISAH
Ka kasance da wannan tashar a ranar juma'a 17/3/2023 da karfe takwas na safe domin samun wakar da ka bukata ta Alhaji Musa guza na Mamuda (aljani abokin shedan). Mun gode.
@@Shatane Allahumma Allah ya kaimu. Amiin 🙏 ♥