Aslm alkm warahamatillah wabarkatahu malam Ibrahim barka da warhaka ya gida ya aiki inada matsallah malam Ibrahim inada damuwa WADA tana matuqar damuna ciwan hannu kedamuwata kussan shekara hudu 4 kennan damcan hannuna yana damuwata da ciyo naje likita har so uku 3 anmi redio amma bawanda yace ga matsallah ta da bayami ruwa yanamu cirane da kumburi amma yanxu yanami ruwa yayi baki har kashi biyu kussa da kussa kuma yaki kamewa Dan Allah ina neman taimako saboda Allah. Wslam. Nagode
Nide ina ganin ikon Allah ruqya gaskiya ne amma ba haka ake yi ba kuma ba'a ajiye hotuna ake ruqya sannan normally ma ajiye shi haram ne kuma ji yadda yake taba ta wanda idan ba larura ya kai larura ba bai kamata ya taba ta ba ko ruqya yake yi wannan ta sabawa manhaji na sahabbai da malaman farko. Allah ya sa a dena yaudaran bawan Allah dan basu magani ko kuma a yi musu ita yadda yake daidai ba rabi gaskiya yabi kuma gashinan
Miss Untichlobanty gaskiya kikafada yar uwa wallahi.kwata kwata bahaka akeyin ruqya ba wannan iskancine da bokanci.wannan ba irinta annabi yayiba wallahi kuma ba irinta yakoyarba.
Haba dai yan uwa yakamata kugane chewa ba kuwmai bane shirka yakamata kusan miye sharka miye abinda bashirkaba. Yanzun bazaku kula da yanda assibituche suke yima mutaneba Amman! Ahaka kuke kai matanku Ana taba masu farji takuw Ina wannan shikuma minene?
A sharuddan yin RUQYA dama ana kama macen da ba muharramar ka ba? Sannan a shaeuddan RUQYA anayinta ne tare da surori (kamar hotunan da yasa) a jikin bango?? Ya kamata mutane su waye su kuma san yadda bambancin malami yake da boka.
@@sulaimantukur9888 Waye yace ana tabawa? Ko kuma waye yace yin hakan dai_dai ne? Idan ma ya zama da larura mai girma wadda sai an taba din, mata 'yan'uwanta ya kamata suyi hakan, kuma mun dade da kalubalantar hana mata koyon likitanci akan larurorinsu. Sannan idan ma hakan kuskure ne, wa ya gaya maka ana la'akari da wani kuskuren don a tafka wani? Ita RUQYA ma a sharuddanta ba'a yiwa mace ita sai da muharraminta kamar mijinta, wan ta, kaninta, babanta, kani ko wan babanta ko babarta, har izuwa kan 'yan'uwanta na dangi idan ba'a samu 'yan'uwanta wadanda ba aure a tsakaninsu ba, domin sune zasu riketa don gudun kar tayi tsiraici ko ta fita da gudu ko kuma taji ciwo da makamantansu. "FAS'ALU AHLUZZIKRI IN KUNTUM LA TA'ALAMUN" Malam sulaiman kaji ko!!!
@@nasirjundullah7182 Ai tunda dai har wadansu ne suka kawota, babu larurar taba ta, sai dai wadanda suka kawotan. Idan kuma baka gamsu ba, ka tambayi malamanka zasuyi maka bayani akan sharuddan yin ruqya kafin ma a fara
Bokaye su dena rudanku kuna kai yayan ku mata suna taɓa su. Allah ya kyauta.
Toh de ba haka ake ruqya na muslinci sannan me hoto yake yi a wajen ruqya ma so confused
Dan allah ataimakeni dalambar mln Dan allah🤲
Aslm alkm warahamatillah wabarkatahu malam Ibrahim barka da warhaka ya gida ya aiki inada matsallah malam Ibrahim inada damuwa WADA tana matuqar damuna ciwan hannu kedamuwata kussan shekara hudu 4 kennan damcan hannuna yana damuwata da ciyo naje likita har so uku 3 anmi redio amma bawanda yace ga matsallah ta da bayami ruwa yanamu cirane da kumburi amma yanxu yanami ruwa yayi baki har kashi biyu kussa da kussa kuma yaki kamewa Dan Allah ina neman taimako saboda Allah. Wslam. Nagode
❤❤🤲👏👏
B
.asi
Allah ya Saka da alhairi
Alhamdulilallah
Allah ya kara lafiya da karfi mallam
Allh karabamu da chairin chedan
Amen suma amen
Ameen ya Allah
Nide ina ganin ikon Allah ruqya gaskiya ne amma ba haka ake yi ba kuma ba'a ajiye hotuna ake ruqya sannan normally ma ajiye shi haram ne kuma ji yadda yake taba ta wanda idan ba larura ya kai larura ba bai kamata ya taba ta ba ko ruqya yake yi wannan ta sabawa manhaji na sahabbai da malaman farko. Allah ya sa a dena yaudaran bawan Allah dan basu magani ko kuma a yi musu ita yadda yake daidai ba rabi gaskiya yabi kuma gashinan
Miss Untichlobanty gaskiya kikafada yar uwa wallahi.kwata kwata bahaka akeyin ruqya ba wannan iskancine da bokanci.wannan ba irinta annabi yayiba wallahi kuma ba irinta yakoyarba.
@@kabeerabbas8103 Allah de ya kiyaye ya tsare mana al'umma
Assalam alaikum
Dan allah malan ina buqatar numéro ka zamuyi magana akan wata mastala nagode allah ya qara lafiya
Masha Allah
Maha alhu malam fatan alheri zuwaga reku Sona Aboubacar Siddi Ayouba ina san numéro WhatsApp na malam
Allah ya qara basira
Allah ya biya
Allah ya baka lada ✨❤️
Alsha
DIY dada
Masha Allah Allah yaqara basira
Allah yakara haske
Allah ya karemu daga cherin chedanu
Boubacar Dan sarki the xbns
A wani gari yake don Allah INA bukatan taimakonsa
Lambar wayar sa tana jikin
@@hassansalihu791 eh nagani ngd.....
Allah Ya saka maka da alkhairi Amin 👏👏👏
Allah ya taimaka
SLM allah yamara taimakawa yabawa bayansa lfy
Allah ya bata lfy
Ya Allah yakara kawomana sauki
Allah yaska
Allah ya saka da alkhairi ameen
another Kaneewood hare!
To fah
Hy
Haba dai yan uwa yakamata kugane chewa ba kuwmai bane shirka yakamata kusan miye sharka miye abinda bashirkaba. Yanzun bazaku kula da yanda assibituche suke yima mutaneba Amman! Ahaka kuke kai matanku Ana taba masu farji takuw Ina wannan shikuma minene?
uhmm mlm din ne duk hotuna a dakin sa wai kuma sunn ya na cure aljanu cab yana dai nasa siddabarun
Sai yafaru dake insha Allah, so that muga idan ubanki ya iya suddabarun
YAHAYA M LAUSHI to ngde Allah ya mayar mka da aniyar ka banza a bnza kawai jahili wanda baisan ina ke mai ciwo ba
@@rahmamusaummusuhailah8296 ubankine jahili tunda kingada kinsha a nono shiyasa baki . da ladabin magana. Shegiya jinin ibn salulah
@@rahmamusaummusuhailah8296 .yargidan .ubaiyu
Gskyne Rahma,yana dai matsa mataye kwai
A sharuddan yin RUQYA dama ana kama macen da ba muharramar ka ba? Sannan a shaeuddan RUQYA anayinta ne tare da surori (kamar hotunan da yasa) a jikin bango??
Ya kamata mutane su waye su kuma san yadda bambancin malami yake da boka.
Asharuddan assibiti daman Ana taba farjin mata??
@@sulaimantukur9888
Waye yace ana tabawa? Ko kuma waye yace yin hakan dai_dai ne? Idan ma ya zama da larura mai girma wadda sai an taba din, mata 'yan'uwanta ya kamata suyi hakan, kuma mun dade da kalubalantar hana mata koyon likitanci akan larurorinsu.
Sannan idan ma hakan kuskure ne, wa ya gaya maka ana la'akari da wani kuskuren don a tafka wani? Ita RUQYA ma a sharuddanta ba'a yiwa mace ita sai da muharraminta kamar mijinta, wan ta, kaninta, babanta, kani ko wan babanta ko babarta, har izuwa kan 'yan'uwanta na dangi idan ba'a samu 'yan'uwanta wadanda ba aure a tsakaninsu ba, domin sune zasu riketa don gudun kar tayi tsiraici ko ta fita da gudu ko kuma taji ciwo da makamantansu.
"FAS'ALU AHLUZZIKRI IN KUNTUM LA TA'ALAMUN" Malam sulaiman kaji ko!!!
Ya halatta a yanayin lalura mana
@@sulaimantukur9888 hahahahahahaha shine fa
@@nasirjundullah7182
Ai tunda dai har wadansu ne suka kawota, babu larurar taba ta, sai dai wadanda suka kawotan.
Idan kuma baka gamsu ba, ka tambayi malamanka zasuyi maka bayani akan sharuddan yin ruqya kafin ma a fara
Noby))-
allah kara baywa
Masha Allah
Masha allah