YADDA AKE WARWARE SIHIRI KO TSAFI A MUSULINCI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
    Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
    kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
    Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
    Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
    Kindly Visit Our Website: halidubu.com
    Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
    --
    #HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic

Комментарии • 96

  • @SaidouMahaman-jx1iy
    @SaidouMahaman-jx1iy 22 дня назад

    Masha ALLAH may ALLAH help and bless

  • @rukaiyafaisal8032
    @rukaiyafaisal8032 2 года назад +2

    Masha Allah thank you so much

  • @hajiyaumma2029
    @hajiyaumma2029 3 года назад +1

    Jazakallahu kair mlm

  • @FadimatuMustapha-d7e
    @FadimatuMustapha-d7e 11 дней назад

    Malam ina faama da sihirin da aljanu sun aje min abu a ciki na wani ruwa ne malam da ayoyin da ake tofawa in samu in yi

  • @abdullahimuhammad6881
    @abdullahimuhammad6881 Год назад

    Allah yasakada Mafificin Alherinsa Ameen.

  • @AbubakarMuhammaddidam
    @AbubakarMuhammaddidam 13 дней назад

    Dan Allah malam ina bukatan number ka dan girman Allah

  • @darulahkamtv8954
    @darulahkamtv8954 3 года назад

    Masha Allah, Allah yasakawa
    Malam

  • @ahmadmuhammad1718
    @ahmadmuhammad1718 3 года назад +1

    Allah yasaka da Alkhiri

  • @abassyusufadarawa2072
    @abassyusufadarawa2072 2 года назад

    Masha allah malam Allah ya saka da alkhairi

  • @shamsuddeensamaila8770
    @shamsuddeensamaila8770 4 года назад

    Allah yasaka da akhairi,yakuma kara basira

  • @work_123
    @work_123 2 года назад

    Allah yasaka da alkhairi

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 4 года назад

    Malam Allah ya yimuku albarka. Allah ya qara muku basira kuma ya kareku da kariyarsa. Maganarku gaskiya ce. Sihiri ya zama ruwan dare. Mu Musulmai masu aiki har a Jami'o'i wallahi abokan aikin mu su na yimana sihiri. Kuma basa son muchi gaba a cikin ayukanmu. Wani saili kayingajin faduar gaba da figita da tsoro ba gaira ba dalili. Shaikaru dayawa lokacin da na ke aiki a Asia, kulum na shiga aji na Jami'a sai inji faduwar gaba da firgita da tsoro na banza sun shiga mini jiki. Abin da ya tsirar dani, ya kawomini konciyar hankali har na samu na cigaba da aiki na dai dai shine, karanta Ayatul kursiyu, qulhuwa, falaqi, nasi, qul ya ayuwal kafiruna, li' ilafi, da tabatiya da da kuma alam nashra qafa tara kafin in tinkara almajiray na da kuma abokan aiki na. Wallahi, duk wan da ya ke yin wa' enan addu' o' i, kafin ya je aiki, ko wana irin aiki ne, Allah zai kare shi kuma zai samu 'dau ka ka a gojen aikin. In ba haka, in da kai musulmin ne, to kamar tsirara ka ke tafiya. Aikin da cigaba a wurin aikin zai yi wuya. Allah ya taimakemu kuma ya yi mana muwa faka.

  • @AlhassanBambem
    @AlhassanBambem 6 месяцев назад

    Aslmm

  • @Abduly100
    @Abduly100 4 года назад +2

    Jaza ka Allah bi khair

  • @asmauusmanaliyu4720
    @asmauusmanaliyu4720 4 года назад +5

    جزاك الله خيرا زادك الله إيمان و توفيق

  • @safiyaumar2075
    @safiyaumar2075 4 года назад

    Jazakallahu khairan malam Abakar cari

  • @mahamatbachirdjankado434
    @mahamatbachirdjankado434 2 года назад

    salam malam don allah zan iya samoun lamban malam saboda inada tambaya ga malam don allah me da lambar malam ya temaka ya bani don allah ina da tambaya me mahimmanti lambar malam aboubakar kyari

  • @funny-xz7td
    @funny-xz7td 2 года назад

    May protect us from evil and hatred ameen ya Rabbi, please pray for me also may Allah heal my stomach ameen ya rabbi

  • @loveu7700
    @loveu7700 4 года назад +1

    Aslm alkm warahamatillah wabarkatahu Allah gafarta mallan inada tambya idan ba damuwa

  • @MegaAesha
    @MegaAesha 4 года назад +1

    Allah ya saka da alkhairi. Mun gode.

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 2 года назад

    Allah yasa ka da alqari

  • @superfantasticchannelraziy4820
    @superfantasticchannelraziy4820 3 года назад

    Allah ya saka da alkheri

  • @sabiramuhammad7988
    @sabiramuhammad7988 3 года назад

    Dan Allah Dan Annabi yaza ayi nasamu number mallam

  • @mudassirjibril1948
    @mudassirjibril1948 3 года назад

    Malam Allah yasaka da Alherii

  • @funny-xz7td
    @funny-xz7td 2 года назад

    Allahu akbar,

  • @abubakari-saddiqueibrahim8552
    @abubakari-saddiqueibrahim8552 3 года назад

    Salaamu alaikaum
    Don Allah menene gabba?

  • @samailaabubakar3152
    @samailaabubakar3152 3 года назад

    Allah yasaka da allhiri

  • @kareemahahmad4025
    @kareemahahmad4025 3 года назад

    Assalamu alaikum, dan Allah ina neman number din mallam dan ina yin rashin lafiya da bamu gane me nene bane

  • @saratuusman1277
    @saratuusman1277 4 года назад

    Masha'Allah .muna godiya malam jazakallahu khairan please ataimakamana da number malam please

    • @Miss_Nehne
      @Miss_Nehne Год назад

      Pls ataimaka mana da num dinsa

  • @loveu7700
    @loveu7700 4 года назад +2

    Tambyata itace inada ciyon hanun damcan hannu na kussan shekara hudu 4 kenan yana damuwata da ciyo narassa minene matsallah naje likita harsso uku 3 anmi redio ba aga kumiba ance hanuna bayada matsallah kuma yana damuwata da ciyo saboda yanami cira sossai da baya ruwa kumburi kawai yake anma yanxu yami baki har wuri biyu 2 yana fitarda ruwa yaki kaméwa narassa mike mini dadi Dan Allah mallan a taimaka mini saboda maxan Allah Sallah lahu aleihi wsl nagode. Wslam

  • @umarfaruoq635
    @umarfaruoq635 4 года назад

    Masha Allah Jazakhallah khayra

  • @AliUmar-oq1qo
    @AliUmar-oq1qo 4 года назад

    Jazakhllah khairan

  • @محمدمحمد-و6ف3ك
    @محمدمحمد-و6ف3ك 3 года назад

    Masha Allah

  • @ibrahimabdoulaye8764
    @ibrahimabdoulaye8764 4 года назад

    Ma shallah baraka Allah

  • @zakariyaouabdourahmane1007
    @zakariyaouabdourahmane1007 4 года назад

    Allah ya saaqa da alhairi

  • @modisouleymane1334
    @modisouleymane1334 3 года назад

    ماشاء الله

  • @tajudeenmuktar9573
    @tajudeenmuktar9573 2 года назад

    Dan Allah inasan Number din mlm

  • @garbamoussa9786
    @garbamoussa9786 3 года назад

    Assalam aleikum don allah inason numéro wannan bawan Allah

  • @bilkisuibrahim1465
    @bilkisuibrahim1465 4 года назад +1

    Salam , Dan ALLAH dan annabi waya yasan malamin nan dan ALLAH , ku taimaka min

  • @ramatouissa8929
    @ramatouissa8929 3 года назад

    Dan Allah muna son Lamba Malam Dan Allah ku taymaka ku turo muna

    • @HaliDubuHausaTv
      @HaliDubuHausaTv  3 года назад +1

      Zamu memo sai mutura muku

    • @ramatouissa8929
      @ramatouissa8929 3 года назад

      @@HaliDubuHausaTv to ina jira Insha Allah Allah ya biya ku da Alkhairi amine

  • @hawahawa7716
    @hawahawa7716 4 года назад

    Masha alh yashak

  • @abubakarsani2002
    @abubakarsani2002 4 года назад

    Jazakallah bikhair

  • @عيوشالعليالعلي
    @عيوشالعليالعلي 4 года назад

    جزاك الله خيرا

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 4 года назад

    Jzkl khairan

  • @يوسفحيات-م6ش
    @يوسفحيات-م6ش 4 года назад +1

    👍

  • @hananzakks5055
    @hananzakks5055 4 года назад +1

    Yayaza'ayi amfani dakwai wurinkarya sihiri?

  • @lawaliharuna6884
    @lawaliharuna6884 4 года назад

    Jazakalla

  • @zainabmuhammad4596
    @zainabmuhammad4596 2 года назад

    Allah yasaka da Alheri pls l need his number

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 4 года назад

    Jzkl khairan mal dan brono kaji hausa fa 🤣🤣🤣

    • @abubakarabba3919
      @abubakarabba3919 4 года назад

      Haba hausa ai kusan kowa a maiduguri yaiya harma baki iya gane hausawan.

  • @hananzakks5055
    @hananzakks5055 4 года назад

    Allah biya malama

  • @garba5735
    @garba5735 2 года назад

    C'est quoi son nom ?

  • @saratumohammed6768
    @saratumohammed6768 4 года назад

    Jazakhallah Malam

  • @abubakarsurajoibrahimkirar9086
    @abubakarsurajoibrahimkirar9086 4 года назад +2

    Please what is the name of this sheikh.

  • @salifelait3052
    @salifelait3052 4 года назад

    A

  • @01delaw
    @01delaw 4 года назад +1

    Me Sunan Malamin nan ɗan Allah?

    • @hawahawa7716
      @hawahawa7716 4 года назад +1

      Shek abubakar chari albarnawi

    • @hadizasuleman1350
      @hadizasuleman1350 4 года назад +1

      Sheikh Abubakar kyari in maiduguri,d borno state capital.

    • @muhammadibrahim-om1oj
      @muhammadibrahim-om1oj 4 года назад +1

      Sunan shi Abubakar kyari bornowi

    • @fatisoga4118
      @fatisoga4118 4 года назад

      @@hadizasuleman1350 how Can I contact him please ?

    • @hadizasuleman1350
      @hadizasuleman1350 4 года назад

      @@fatisoga4118 Thru his sch Imam malik islamic centre maid.

  • @rukaiyafaisal8032
    @rukaiyafaisal8032 2 года назад

    Mallam please I won't to talk to you please

    • @whatpp9478
      @whatpp9478 2 года назад

      👆👆📩Leave a message for proper mentorship&information

    • @FadimatuMustapha-d7e
      @FadimatuMustapha-d7e 11 дней назад

      Number malam a taimakamin dashi

  • @jameelabdullah9451
    @jameelabdullah9451 Год назад

    Allah yasaka da alkhairi

  • @AlhassanBambem
    @AlhassanBambem 6 месяцев назад

    Aslmm

  • @salifelait3052
    @salifelait3052 4 года назад

    A

  • @AlhassanBambem
    @AlhassanBambem 6 месяцев назад

    Aslmm

  • @AlhassanBambem
    @AlhassanBambem 6 месяцев назад

    Aslmm

  • @usmanadamu2269
    @usmanadamu2269 4 года назад +1

    Allah yasaka da alkairi