Raddi Zuwaga IBN TAYMIYYAN KANO ALLAH BAYASON MASU ALFAHARI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024
  • This stream is created with #PRISMLiveStudio

Комментарии • 23

  • @jifsoneasywelder7540
    @jifsoneasywelder7540 4 месяца назад +2

    Allah Ya Saka Da Alkairi Mlm Aliyu Alkanawi Allah Ya Ganar Dashi, Kuma Babban Misali Wanda Zai Zama Izina Awurinsa Ya Duba Mlm Musa Asadussunnah, Allah Ya Saka Masa Da Alkairi Idan Mgnr Yakar Bidi'a Akeyi Asalima Shine Ya Nunashi Alkanawin Akasansa Amma Sbd Yawan Alfaharin Da Yakeyi Yanxu Wama Yake Zancensa Mutane Suna Da Hankalin Banbance Gskya Da Kuma Son Zuciya Allah Ya Ganar Damu.

  • @abuaishahamzaud3070
    @abuaishahamzaud3070 4 месяца назад +1

    Alhamdullah Allah ya Kara tsare Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na zamani daga sharrin makiya da Kuma sauran malaman mu na Sunnah

  • @muhammadabbas-si8qw
    @muhammadabbas-si8qw 4 месяца назад

    Ma Sha Allah

  • @AbdoulayenahantchiYacouba
    @AbdoulayenahantchiYacouba 4 месяца назад

    ❤❤❤❤❤

  • @abuaishahamzaud3070
    @abuaishahamzaud3070 4 месяца назад +1

    Masha Allah Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana Mai albarka

  • @abuaishahamzaud3070
    @abuaishahamzaud3070 4 месяца назад +1

    Allahu Akbar Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na zamani iKon Allah

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 3 месяца назад

    Allah ya saka maka da alheri malam Aliyu maganganun ka suna kan tsari

  • @MoussaAssoumane-zl2ih
    @MoussaAssoumane-zl2ih 4 месяца назад

    ❤❤ Allah yassaka da Alheri

  • @MamanWaizina
    @MamanWaizina 4 месяца назад +1

    Masha Allah Gaskiyane nima nadena sauraran sa

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 4 месяца назад

    Mln aliyu Allah yasaka da alkhairi

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 4 месяца назад

    Wallahi tallahi wanan gaskiané Malan aliyu alkanawi Yanada matsala sosai yayinda shek Ibrahim aliyu Kaduna ya yabi Yan bidiâ mine befadaba Akan Malan Ibrahim har balalaw ya kiraYana cewa Malan Ibrahim Yana yabon y'an bidiâ har kokarin fitar Malan Ibrahim aliyu Kaduna yayi daga izala sadiyar kabiru gwambe ya Yana sabbatu banza saboda dr jamilu yafishi qarfin hujja shiyasa yasallama amma ba don Allah ba dukkaninsu n'a sawrarensu mu mabiya munada hankalin awna magar kowa wallahi tallahi ba alfahariba Allah ya sa mudace🇳🇪🇳🇪

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 3 месяца назад

    Allah sa kunayi ne don Allah

  • @YusufJabir-gg3fw
    @YusufJabir-gg3fw 4 месяца назад

    Gaskiya Dr ya nuna mai karamci na wato nuna shi ba komai ba, face dan Adam ne kamar shi, amma Malaman da yake kare su Wallahi baza su taba sake mai jiki ko fuska.

  • @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA
    @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA 4 месяца назад

    Shiyasa wlh ALLAH ynxu nadaina saurarasa Gabaki dayya sabada Na Fahinchi maganar Bason ALLAH A gabansa shima yanason Duniyya

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 3 месяца назад

    Kufara yiwa malaminku raddi because shine shugaban yn jiji dakai da alfahari

  • @ameeryazid4186
    @ameeryazid4186 4 месяца назад

    Wannan bawan Allah fa duk maganganun da yake yi akan Alkanawi ya kamata ka gaya malamin Ka

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv 3 месяца назад

    Malam kai kullum akan kare Dr Idris kake, toh meye babbancinku da Yan bidi'a da suke kare shehunansu? Sannan duk abunda kake zarginshi Shima malaminka haka yake

  • @aayyibtv9422
    @aayyibtv9422 4 месяца назад +1

    Asslm.
    Kai malam baka ga wadanda sukayi zagi ba tsakaninka da Allah. Kodai don malam alkanawy ya bada misali da irin kuskurenda malaminku Dr Idris yayyi game da kadiyar Mal. Tanko. Kuma duk wanda ya saurari Alkanawy yasan maganatai kai tsaye take babu wani raragefe.. KUJI TSORON ALLAH kada ku maida malaminku ya zama addininku.

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb 4 месяца назад

    Bawayin Dr jaki

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 4 месяца назад

    Matsiya daliban dr sharri insha Allah bazakuyi albarka ba dr idris yakoya muku raona malamai da cin mutuncin su

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 4 месяца назад +1

    Ga gori tsinannu amma idan wani yayi sai suce yayi kuskure ,sai mai irin fahimtar ku ne ahlissunnah duk kuskuren da dr idris yayi sai kun bashi kariya

    • @LawaliTOROGao-sq2tz
      @LawaliTOROGao-sq2tz 4 месяца назад

      Malan Kaima wallahi inkana kan gaskia dolé sai anbaka kariya kofa baka cikin Irin fahimmtar dr tawhidi wanan yin Allah ne ba son zuciya bane wallahi dr tawhidi Yana kwatanta gaskiané dakumayi don Allah shiné yasa ake karéshi

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 4 месяца назад

    Kubarshi ya ƙara ruguza kan shi