Toh. Yau Kuma dogara da Annabi(SAW) a ke sararwa, ba dogara da Allah ba. A udhu billah. Wannan Bai yi ba. Ba daidai bane. Duk musulmi da Allah ya ke dogara ba da Annabi ba. Shi kan shi Annabi da Allah ya dogara.
Gyara: @ 31:01 Ba a dogara da Manzon Allah, sai dai a dogara da Allah. An aiko Manzo ne a gare mu domin ya isar mana da sakon Allah, kuma mu zama ma su koyi da shi. Don Allah mu kiyaye. 👌🏽 Allah ya sa mu dace 🤲🏽
Saboda hakane yasa daga baya bayanan izar so batada wani tasiri ku Duba yanzu kusan awa daya ama duk awaje Daya kuma ba wani Abu da akayi idan ilimin ka yakare ka dakatar da série kin hakanan
Gaskiya ana kuskure awurin maganan mazan Allah,karkumanta mazan Allah ma iakine ba abin bautawaba,Allah ne abin bautawa dakuma dogara dashi anan duniya da lahira soboda da shi annabi Muhammad s a w ya dogara,saidai muci San Allah da manzonsa s a w,. Ko yarda da Allah da manzonsa,ba wai dogara da manzon Allah ba Allah ya sa mudace yakaramana San manzon Allah s a w.
Assalamu Alaikum barka da dawowa Allah yataimaka amman Ababin shawara anawa tunani gaskiya da ka aje wannan film din kacanza wani don gaskiya yanzu babu wata ma Ana a film din kamar baka iya kareshi yadda yakamata saboda anbaro asalin tun tuni tun ranar farko dakaje kagaida maman Hajara daga nan kuka fara samun matsalar ai indai uwace dataga danta wallahi saita ganeshi
Allah ya kara daoukaka Amin ya haiyou ya kayoum kuma Allah ya karemin Kai Malam Umar Hashim Allah ya sa katuka da imani Amin soumma Amin Allah ya jikan magabata❤❤❤
Baka fahimci hadisin bane, kuskuren da baka sani bane ko wanda bakayi shi da ganganci ba sanna baka fahimta ba kuma babu wanda ya sanar da kai, amma idan kayi na ra'ayi ne da nufin ka sani ko kuma an gyara maka sai ka ki dauka to wannan Allah zai kama ka ya azabtar da kai dan kayi da sani ne, Allah ya shiryar damu baki daya.
Malam umar hashim kunyi mantuwa aciki shirin ku Ina muku tuni a dede wurin da megidan su Aliyu yaje police station kan Yana so aka masu amma baku sake nuna yanda aka karisaba da fatan zakuduba
Wallahi ya kamata yanzu kuma ku koma kan gaskiya itama tayi halinta. Kudaina daurewa karya gindi, ya isa haka.
Am watching from plateau
❤❤❤Salallahu alaihi wasallam ❤❤❤Wannan Gaskiya ne Umar hashin Allah Yabarmu da kaunar annabi muhammadu saw ❤❤❤❤
❤❤❤
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Alhamdulillah saigodiya I'm from Nigeria katsina I'm working in Saudi Arabia
Muma muna godiya
Aslm
@@real_BAKORITVMasha Allah 🇳🇪🇱🇾
Abeg I go like come Saudi watin be d sure Way na
Toh. Yau Kuma dogara da Annabi(SAW) a ke sararwa, ba dogara da Allah ba. A udhu billah. Wannan Bai yi ba. Ba daidai bane. Duk musulmi da Allah ya ke dogara ba da Annabi ba. Shi kan shi Annabi da Allah ya dogara.
Babbar matsalar itace idan anyi musu nasiha aka nuna musu kuskuren su, sai wasu jahilai da sunan malamai su fito su goyi bayan su.
Toh dai yafadi GSK kunede jahilai
wlhy tlhy shirka suke basu sani ba. Manzon Allah SAW ya rasu, ba"a dogara da wanin Allah, sai Allah. yanzu kina magana zasuce bakasan annabi.
Watching from Adamawa long long time ago
Allah.yajikan.nura.mustafa.waye.darak.tan.wannan.fim.mai
Dogon.zango.fim.yabar.dadi.
Gyara: @ 31:01
Ba a dogara da Manzon Allah, sai dai a dogara da Allah.
An aiko Manzo ne a gare mu domin ya isar mana da sakon Allah, kuma mu zama ma su koyi da shi.
Don Allah mu kiyaye. 👌🏽
Allah ya sa mu dace 🤲🏽
Umar Hashim yace tayi riko da annabi saw ne in har zakayi riko da salatin annabi swa❤❤❤
Masha Allah Umar Hashim keep it up
Masha Allah watching from cameroon 🇨🇲🇳🇬 🙏
Thank you
Macha'allah ❤ barka mu d'allah
Thank you
Saboda hakane yasa daga baya bayanan izar so batada wani tasiri ku Duba yanzu kusan awa daya ama duk awaje Daya kuma ba wani Abu da akayi idan ilimin ka yakare ka dakatar da série kin hakanan
Masha Allah
Watching from INDIA (HYDRABAD)
Mash Allah oyoyo barkan ku da dawo ❤
Macha allah aman yau.kouncika.talla.moungode❤
Gaskiya ana kuskure awurin maganan mazan Allah,karkumanta mazan Allah ma iakine ba abin bautawaba,Allah ne abin bautawa dakuma dogara dashi anan duniya da lahira soboda da shi annabi Muhammad s a w ya dogara,saidai muci San Allah da manzonsa s a w,. Ko yarda da Allah da manzonsa,ba wai dogara da manzon Allah ba Allah ya sa mudace yakaramana San manzon Allah s a w.
Alhamdullah Masha Allah Allah ya Kara Muna so Annabi Muhammad💗S 💗 A 💗 W💗
Alhmdulillah barka da da wowa🎉🎉🎉❤❤❤
Nice farko💃💃💃jamaa kitafa min
Masha Allah gaskiya inna Jin dadi shirrin nan
Mungode
🤭🤭🤭
Macha allah allah ya taimaka❤❤
Masha Allah watching from porthar court ❤
Macha Allah Allah yakara basira❤🎉
Masha Allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Welcome back 🥰
Gabadaya shirin firm dinnan kahakura dashi kawai
Am watching from abuja
Masha Allah, tabbarakallah barkan ku da dawo wa
Yauwa sannu mungode
Maa chaa Allah, watching from CHAD
Masha Allah Allah ya kara hikima da basira da fatan anyi sallah lafiya Allah ya mai mai ta mana
Allah ya bamu Iko cin jarabawa
Masha Allah watching from lagos
Ma sha Allah🙏🙏🙏 barkan mu da sake haduwa😂 barka da sallah la famille izzar so!! Allah ya kara bassira
Masha Allah zaki yabaki shawara Allah yanama tsari dasu
Macha allha watching form libya 🇱🇾🇳🇬🥰
Masha Allah yayi kyou ❤❤❤
Mungode
Allah yakara sutura ❤❤❤
Amin mungode
Welcome back
Macha allah tubar kalla ❤❤❤❤❤❤
Assalamu Alaikum barka da dawowa Allah yataimaka amman
Ababin shawara anawa tunani gaskiya da ka aje wannan film din kacanza wani don gaskiya yanzu babu wata ma Ana a film din kamar baka iya kareshi yadda yakamata saboda anbaro asalin tun tuni tun ranar farko dakaje kagaida maman Hajara daga nan kuka fara samun matsalar ai indai uwace dataga danta wallahi saita ganeshi
Allah ya kara daoukaka Amin ya haiyou ya kayoum kuma Allah ya karemin Kai Malam Umar Hashim Allah ya sa katuka da imani Amin soumma Amin Allah ya jikan magabata❤❤❤
Gaskiyane 🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🥰🥰🥰🥰❤️❤️
Masha Allah
An rage mana lokaci kuma
Mungode
Hahahaha ai basirace takare shiyasa aka koma kame kame kikaga sai aita rage lokacin mai makon idan zaka saka talla 3 a film yakamata yakai 1 hour
Ya kamata a gyara maganan cewa dogara da Annabi(SAW)
❤❤❤ Lawal Ahmad inayinka 100%daga masoyiyarka, from kd❤❤❤❤
Avec bakori tv notre cœur bat plus fort 🥰🥰🥰
Masha alah watching from acra Ghana
Sallallhu alaihi wasallam ❤❤ gaskiayan Umar hashin yasa mudace 🤲🤲
Allah halaka albarka Umar Hashim❤❤❤❤❤❤🎉🎉
Allah yakara lfy ❤❤ umar hashim Amen
ماشاء الله
ما شاء الله شكرا والله حلوهi love you
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad SAW ❤❤📿🕋🕌
Macha allah 💞 barka mu d'allah💞💞💞
Masha Allah, Allah ya Kara basira
صلى الله عليه وسلم 🇳🇪🇵🇸❤❤❤❤
Agaskiya yakamata ku fitarda results domin wanan yazan renin hakali
Machallah ❤
Thank you
Masha Allah barkanku da dawowa
Masha Allah Soyayy Annab Muhammad. S .a. w😢😢😢
Mungode Zaki 💪
Umal heisen ola vola ko je najbolji Kini slobodan engleski jezik mala❤❤🎉
Masha Allah, very nice movie watching from London
Muhammadu rasululah...S.A.W🙏🤲
Ma sha Allah,kun dawo da karfinku
Masha Allah am watching from Abuja
Masha Allah munagodiya ❤❤❤
Masha allah,Allah yasa andawo a sa'a
Amin mungode
U are welcome back, we miss you
Slm❤❤❤
W slm
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
Masha allah merci beaucoup ❤❤❤
Barka da dawowa ❤❤
Allahu. S. A. W.
Masha Allah Lawal Ahmad zakin maza.
Ma sha Allah 😍 But please the film is too short,try add more time please 🥺
Allah yqara sutura.. But plx kuhana hajiya Sarah samun nasara ... Asirin aliyu... A fara sabon wasa😂😂
Welcome back team izzar
Masha Allah
Allah yasaka d alkhairi Mal Umar hashim
Pls Lawal ku rika gyara kalamanku da Allah ake dogara kawai. Ku dena bama Annabi S.A.w matsayin Allah ina fatan zaa gyara
Wallahi wannam fim yabar dadi dukya barkace yamzu shirmen Banza kawae kuke Muna ciki ni zanma barim kallonsa daga yau
Please bring and end to this Izzarso and come up with another one
ماشاء الله ❤🇱🇾❤🇳🇪
Mâcha allah
حمدلله على السلامه يا جنرال
Mashaa Allah tabarakallah Allah ya yimuku Albarka
Gaskiyana tayi halinta kaurewa
Kuskurene kuma dun kayi kuskure Allah baya kamaka dalefi Allah yabarmu da annabi Muhammadu
Baka fahimci hadisin bane, kuskuren da baka sani bane ko wanda bakayi shi da ganganci ba sanna baka fahimta ba kuma babu wanda ya sanar da kai, amma idan kayi na ra'ayi ne da nufin ka sani ko kuma an gyara maka sai ka ki dauka to wannan Allah zai kama ka ya azabtar da kai dan kayi da sani ne, Allah ya shiryar damu baki daya.
Masha Allah tubarakallah alhamdulillah
Malam umar hashim kunyi mantuwa aciki shirin ku Ina muku tuni a dede wurin da megidan su Aliyu yaje police station kan Yana so aka masu amma baku sake nuna yanda aka karisaba da fatan zakuduba
ماشاءالله صلى الله عليه وسلم
Adena daurewa karya gindi haka dan allah ya'isa gaskiya
😂😂wai yaya magaribar jaki take😅😅
Allah ake rike ba mazon Allah
Wai yaushe xaa karo karshen wannan abun ne kullum maganar aliyu wajan shekara 1 kullum
nimanagi dadi Allah yakaradaukaka amin
Amin mungode
Masha Allah 🥰🇳🇪❤️❤️
Aslm malam umar hachimi Allah yakara basira malam umar hachimi chekara hudu haryau umar hachimi bebauyana yakamata athe yabauyyana
Alhamdulillah ❤❤