Yanzu-Yanzu Sabon Bidiyo Daga Saudiya Wata Mai Aikatau A Saudiya Ta Koka Kan Yanayin Da Suke Shiga

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 дек 2024

Комментарии • 16

  • @AsiyaAdamu-g8h
    @AsiyaAdamu-g8h 2 месяца назад +1

    Da allah 🙏kudinga tabbatarda abu kafi yadawa a duniya😢 matanna ba a saudiyya takeba a libiya take ayki😢🙏

  • @MaliKore
    @MaliKore 2 месяца назад +2

    😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @HASSANMansurMANSUR
    @HASSANMansurMANSUR 2 месяца назад

    😭😭😭😭🇸🇦🇸🇦🇸🇦🤲

  • @AhmedAbdullahi-wk4ul
    @AhmedAbdullahi-wk4ul 2 месяца назад

    Bayi kawai tirr

  • @maimunausman2393
    @maimunausman2393 2 месяца назад

    Shifa talauchi mugun ciwo ne Amma inbakayi hakuri dashi ba zakaje kashiga katon wahala da tashin hankalin dayafi na talauchin da kaguda abaya Allah yabaki mafita😢

  • @babawuro
    @babawuro 2 месяца назад

    Don ubanki wayakaiki maganinki kinraina kasarki

  • @AhmedAbdullahi-wk4ul
    @AhmedAbdullahi-wk4ul 2 месяца назад

    Slavery 😢

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 23 дня назад

    Kubar zuwa sudoya mima yake mata nema kasar waje

  • @فاطمهعبدالسلام-ت9ص
    @فاطمهعبدالسلام-ت9ص 2 месяца назад

    Ke kikayarda bazakibar gidanba dolene kisaya agidadaya kicanza gida kawai bawai kifito kinata kukaba kunajamana zagi alhali ba duk larabawa suntaru sunzama dayaba kowa da halinsa

    • @mamanjaafar6507
      @mamanjaafar6507 2 месяца назад +1

      Ni dariyama ta bani wlh daman bata shirya zaman Saudiyar ba ta tafi😂? Rannan naji ana cewa za'a kai wata jaka 45 tace ko jaka 100 ne wlh ta yarda nace kuji jahila, inaga ta dauka jakar ratayawa ake nufi batasan sai ta kusan mutuwa zata gama biyan bashin ba. Ya kamata ana sanin ilimin abin kafin a tafi🤗

  • @maryamgibrin6773
    @maryamgibrin6773 2 месяца назад

    Duk Haka muke fama

  • @Bacerah
    @Bacerah 2 месяца назад

    😂