'Yan bindiga ba su isa su hana ni mulkin Katsina ba- Gwamna Radda

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • Zargin take hakkin dan Adam ba zai hana 'yan sakai na Katsina halaka 'yan bindiga ba - Gwamna jihar Katsina Dr. Dikko Umar Radda

Комментарии • 21

  • @يوسفموس-ز1خ
    @يوسفموس-ز1خ 22 дня назад

    Allah kawo mana mafita akasata Nigeriya

  • @bishirabdullahi4195
    @bishirabdullahi4195 7 месяцев назад +1

    Ubangiji allah yabaku nasara kan kokarin dakukeyi

  • @ibrahimhabangida
    @ibrahimhabangida 7 месяцев назад +1

    Allah ya baku ikon kawo karshen matsalolin tsaro a arewa cin Nigeria

  • @yusifHaruna-bx3kq
    @yusifHaruna-bx3kq 4 месяца назад

    Mudai Yan karamar hukumar sabuwa bama zaune lfy duk Wanda have Ana zaune lfy to munafikeneshi kullum sai Yan ta adda sunfito sunshi garuruwa sunkashe mutane

  • @Aminumuhammad-ni2vi
    @Aminumuhammad-ni2vi 7 месяцев назад +1

    Allah ya taimaki mlm dikko radda

  • @HabibullahMMusah
    @HabibullahMMusah 7 месяцев назад

    Allah ga Dikko, ka dafa mashi, ka shige mashi gaban dukkan lamuran sa. Hakika yanada tunanin kawo canji mai ma'ana a cikin jihar Katsina.

  • @ismailibrahim4022
    @ismailibrahim4022 7 месяцев назад

    Allah yayi maka Jagora ya kareka daga dukkan sharri Adalin gwamna.

  • @afnanahmad3893
    @afnanahmad3893 7 месяцев назад

    Masha allah nice one excellency

  • @kabirugarba-lb1yp
    @kabirugarba-lb1yp 6 месяцев назад

    Allah ya taimika Mai girma gwamna

  • @algoniaboubakar293
    @algoniaboubakar293 7 месяцев назад

    صلوا على النبي الكريم

  • @algoniaboubakar293
    @algoniaboubakar293 7 месяцев назад

    صلوا على النبي الكريم

  • @AbubakarAbdulrahman-p7s
    @AbubakarAbdulrahman-p7s 7 месяцев назад

    Allah ya taimakeku ya dafa muku

  • @RabiuIbrahim-gr2yg
    @RabiuIbrahim-gr2yg 6 месяцев назад

    Allah ya tsare ka maigida

  • @AhmadAzooz-z4t
    @AhmadAzooz-z4t 6 месяцев назад

    ❤ Masha Allah

  • @chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh
    @chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh 16 дней назад

    Cizo kayi kokari

  • @MustaphaUmarRimi2
    @MustaphaUmarRimi2 7 месяцев назад

    Allah ya taimaka

  • @SafiyanuHamza-wn1li
    @SafiyanuHamza-wn1li 6 месяцев назад

    Sk 😮

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 7 месяцев назад

    Allah yajikan musulmi Allah yakara basira dr dikko radda Allah yakaika firaministan nigeria

  • @aminuyazid7083
    @aminuyazid7083 7 месяцев назад

    Allah ya taimakeku ya bamu lafiya da zaman lafiya da arziki mai amfani Ameen..

  • @saniadamu9671
    @saniadamu9671 7 месяцев назад

    Surutu ba aiki