Kafin ayi juyin milkin Nijar anso akawo irin wannan dokar sai dai Allah baibasu damar aiwatarda wannan tsarinba sai allah ya kifardasu kafin afara wannan
Aslm. Dan Allah Malan Abu aisha ka karanta wannan sakon har karshe, na lura sheikh barr Ishaq yana Yawan ambatawa Idan yana maganar zaluncin shuwagabanni a kwanakinnan cewa " tun daga 1999 ake sace dukiyar talakawa a kasarnan" abinda na pahimata akwai wani sako da yakeso ya isarwa talakawa da wannan zancen, na rokeka kayi shiri na musamman Akan haka Idan kayi nazari ka hango abinda na hango. Nagode
Wallahi malam wannan tsari Faransa ne ya je maku da shi anyi irin wannan tsari A Nijar amma A lokacin yan demokradiyyar kuyi hattara a kai wasu ƙudirori da zai kara bijirowa da su 😂😂😂😂😂😂😂
ahaskiya wannan shugaban dayada adalci ko maidai sai antakura mutane mufa ba abunda muka zabeshi yayimanaba yakeyi we wannan zaluncine za aje 2027 insha allahu zai sha mamaki sai yariga kowanne dan takara faduwa azabe
Ya Allah muntuba Allah kaimuna magani ya Allah ka shiga tsakaninmu da azzalumai
Allah ya isa wallahi, mugayen malami sunchuchemu.
Gaskiya akuyi zalunci
Allah ka isar muna 😢😢😢
Kafin ayi juyin milkin Nijar anso akawo irin wannan dokar sai dai Allah baibasu damar aiwatarda wannan tsarinba sai allah ya kifardasu kafin afara wannan
Yawhiyou Yakaiyoum Kakahu Mana Karshin Wanna Fitina Da Futitnu Ameeeen Ya Rabb 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Aslm. Dan Allah Malan Abu aisha ka karanta wannan sakon har karshe, na lura sheikh barr Ishaq yana Yawan ambatawa Idan yana maganar zaluncin shuwagabanni a kwanakinnan cewa " tun daga 1999 ake sace dukiyar talakawa a kasarnan" abinda na pahimata akwai wani sako da yakeso ya isarwa talakawa da wannan zancen, na rokeka kayi shiri na musamman Akan haka Idan kayi nazari ka hango abinda na hango. Nagode
Ikon Allah wannan wane irin masifa ne Allah kakawo mana dauki
Wallahi malam wannan tsari Faransa ne ya je maku da shi anyi irin wannan tsari A Nijar amma A lokacin yan demokradiyyar kuyi hattara a kai wasu ƙudirori da zai kara bijirowa da su 😂😂😂😂😂😂😂
Wallahi munsani dan uwa 😢Allah ka isar muna 😢
@@lawalnuradeen2984Amin Amin
Allah ya kiyaye
Amin Amin
Allah Kauta
Allah ya kawomana karshen azzalumannan
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
To wannan zalunci baba ai fada da sharri 'ar allah
Allah ya taimake mu ya Allah
Amin Amin
Ya Allah kayimana maganinsu
Innailaihi Wa innailaihi raju'un Allah yamana maganin wannan gwamnati
ahaskiya wannan shugaban dayada adalci ko maidai sai antakura mutane mufa ba abunda muka zabeshi yayimanaba yakeyi we wannan zaluncine za aje 2027 insha allahu zai sha mamaki sai yariga kowanne dan takara faduwa azabe
Allah tsine mishi.
Tir da wannan gwamnati Allah kayimana maganin wannan mugunta da zalunci
❤
Innalillahi wa inna ilaihi raji un
😢😢😢😢
👍🙏💪🤲
🤲🤲🤲💔
duk shegen da yafasa zuwa karbar harajin wani nawa da ya mutu shegene, yo hauka ake
Amma malaman da suka ma tinibu kampen sun shiga uku.
😅kunji wata lukutar masifar koka mutu ma baka tsira ba kai tunibu ya tsantse sai ya kashe mu da ran mu innalillahi wa inna elaihir rajiun allah
Allah yyi mana maganinsa
Alagabayinka
Talakan arewa jaki ne zabe in yazo sai sun kara zabar sa kuma a wannan lkcin ne zasu gane basuda wayau wlh
😂😂😂😂😂