Danjuma da Ɗanjumai ne Irán da Isra'ilä Saurari Jawabin Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Комментарии • 73

  • @InyassAlikalamiNe
    @InyassAlikalamiNe 4 дня назад +2

    Konbar wa azi saï zagi. Mussulmaï to bakafadi cherin izalaba

  • @Ktg-bo4de
    @Ktg-bo4de 4 дня назад +1

    Allah ka laani mai kare Gwamnatin azzalumai

  • @ahmadyusuf6098
    @ahmadyusuf6098 4 дня назад

    Allah ya jikan magabatanka
    Idan Ana maganar Iyalan Annabi (S A W) Ai ba'a maganar Masu fakewa da Cewa Suna Son Su,Amma Suna Zaginsu
    Wallahi Malam ka sauke Nauyi
    Allah ya jikan magabatanka
    Ka sauke Nauyi

  • @idisaleymaman4414
    @idisaleymaman4414 4 дня назад +1

    Subahanallah Allah karabmu da son zuciya

  • @habibusanusi8510
    @habibusanusi8510 4 дня назад +1

    Jaji tsoran Allah

  • @Ktg-bo4de
    @Ktg-bo4de 4 дня назад +2

    Malam kaji tsoron Allah kayi binciken dalilin kaiwar harin,Waye yafi tsakanin wanda ya zaji iyayen Manson Allah da wanda ya zagi sahabi

  • @SlowPoisonTv
    @SlowPoisonTv 4 дня назад +2

    😢Kaji Tsinannen Malami Munafukin Allah Yatsinema Albarka Dan Banza

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 5 дней назад +4

    Wallah karya kake , ku un izza la kuka raba kan al umma ,Hakane cherin izzala , un izzala bakuda babanci da hisbula , duk kanwar jace,

  • @abudaanish9208
    @abudaanish9208 5 дней назад

    Jazaakumullahu Khairan Shaykhaana.

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 4 дня назад +2

    Wly malaman izala kuji tsoron Allah mutun yayi kalmar chayada ku gamachi baya hude kuje ku binciki tariyin kirki wly in izala su suke tare hayudawa kun rikita kasar ku wajen akidar banza dason zutuya da kwadayi amman akwai yisabi gaban Allah yanzu wanan wani sako kake issar wa ga dalibban ka

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 5 дней назад +2

    Malam Ibrahim kaduna ❤

  • @azizbaba1133
    @azizbaba1133 4 дня назад

    Subahanallah

  • @MahamadouYahaya-c6l
    @MahamadouYahaya-c6l 4 дня назад +2

    Wly ni ba dan shi'a bane Amma Aliyu kaduna Kai katon munafukine wly izala ce umul haba isa .Kai shege kuda zagui sayadina Aliyu daidai kukeyi

  • @JameelAdam-wr6jo
    @JameelAdam-wr6jo 3 дня назад +2

    Kaji tsoran Allah da san zuciya america kawar saudiyya ce

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 5 дней назад +1

    Allah yekiyauta

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw 5 дней назад +2

    Gafara can! Wawa daqiqi munafuki dan Akuya, Karen yahudu. Allah ya tsine ma albarka.

  • @RamlaOmar-m3o
    @RamlaOmar-m3o 4 дня назад

    Dr Ibrahim hafizahullah

  • @nurabashir6107
    @nurabashir6107 4 дня назад +3

    Kai ma Ka jira, naka kaskancin, tunda kana da son zuciya, makaryaci,

  • @ChiitouMohamed
    @ChiitouMohamed 5 дней назад

    Gaskiya ne wannan malam Allah yasa mudace

  • @BabangidaAliyu-jo7ig
    @BabangidaAliyu-jo7ig 5 дней назад +1

    😢

  • @muhammadsalihu6252
    @muhammadsalihu6252 5 дней назад

    Allah yajikan malam darahama

  • @saadabari4259
    @saadabari4259 4 дня назад +3

    This is a disgrace to Islam. Hassan Nasarallah fought against ISIS and DAISH not Muslims. He sacrificed his life in cause of Islam.May Almighty Allah reward him and grant him Jannati Firdausi.

  • @HabilaKABIRU
    @HabilaKABIRU 4 дня назад

    Hakatakai malam

  • @Abdousamad-q2o
    @Abdousamad-q2o 4 дня назад

    Baruwanku !

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 5 дней назад

    Wlh gaskia ne malam san zuciya ne ga musulman duniya hasbunallah wanimal wakil 😭😭😭

  • @aliyuhassan4023
    @aliyuhassan4023 4 дня назад

    Dakiki mai dakikin tunani da kwakwalwa, wai irin wadannanne malaman arewa wallah dole arewa muyitaci baya wai dadannanne malamai kusaudiyar Banda bude gidanrawa da shangiya mai sukewa musuluncin matsoratan banza jakuna bakuda technology sai shirme da wahabiyanci wallah gabadaya yanzu natsani izala wabida kunfi fifiya hakidar banza dawofi takin iyayen manzon Allah wallahi itan itace javororin musulmi aduniya mutsuyata tabarmar kunya dakunya ake nadeta shashashai magana kuke a social media masu ilimi suna sauraronku sunajin haukan dakuke

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 5 дней назад

    Gaskiyane shek

  • @Greenlifetogethercompany-fw4uq
    @Greenlifetogethercompany-fw4uq 4 дня назад

    Wananfa Dan koran yahudawa ai inkukakula duk ranar da akace musulmi sunyi nasara akan iyayen gidansa sai kungan shi achikin damuwa wlh

  • @Ktg-bo4de
    @Ktg-bo4de 4 дня назад

    To sai mi don Anyi fada da wahabiyawa makiya Annabi

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 5 дней назад +2

    Amma daga karshen rayuwarsa ankashe shine ta dalilin ahalil Sunna Palestinians ya Allah kayafemasa kurakuransa sbd Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam.kuma ni ba yar shi a bace ahalul Sunna ce nima

  • @IbrahimMusa-km9dc
    @IbrahimMusa-km9dc 4 дня назад +2

    Sudiya da America abokan junane sukumafa?

    • @MMB-2
      @MMB-2 4 дня назад

      😂 akwai matsalan tacan sosai ma.

  • @hisenmosilmani2312
    @hisenmosilmani2312 4 дня назад

    Gaskiya malaman nan basa tsoron Allah,basu da wani aiki sai raba kan musulmai,munafuki kawai,yahudawa suna ta kashe musulmai meh kukayi??? Munafukai kawai

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 5 дней назад +1

    Wanga hallitta baimasan mi duniya take cike ba turawan yamma baruwansu da sunnha ku shia dukkaninku banza ne agaresu

  • @halidhatim8618
    @halidhatim8618 4 дня назад +1

    Kaji sakaren malami🤔🤔🤔a da ina ganin qima shi.
    Abunda Iran tayyi ai abun yabo ne,ina ruwan ka da zamowar su yan Shi’a?yan iska ahla sunna na Saudiya mu su kayi?mike gare su?sakarkaru,ai wa’annan sune yahudawa Kai kuma na bar ganin qima ka daga yaw.
    Dama Yan Izala yan iska ne.
    Gaya min me kafi yan Shi’a?

  • @aliyuhassan4023
    @aliyuhassan4023 4 дня назад

    Shegu yan ta adda kukukaiwa Israel harin idankun isa

  • @hassansuleiman9663
    @hassansuleiman9663 4 дня назад

    Yan isil fa shunshiga rudu

  • @aleem40tv
    @aleem40tv 2 дня назад

    Ko kunya bakwa JI Mlm izalan nan walh,

  • @V-Voiceless
    @V-Voiceless 4 дня назад

    Abunda na sani shine wannan ya hudawan Isreala babu ruwansu da Hezbulla ko hamas ko Isis ko Annabinmu Muhammad(SAW), su a gurinsu suna fadane da Islam, matukan ka yadda musulunci addinine to sai sunga bayanka. Kuna bayan sun gama da wa'encan babu wani Musulmi a duniya da zasu bari , ko sunbar wassu to saidai munafikan musulmai. Don makkah da madinah babu mai tsira

  • @YesBeHuman
    @YesBeHuman 5 дней назад +2

    Ko ma mene ne Hassan Nasrallah muna rokon Allah ya karbe shi a matsayin Sahahidi domin ya rasa ransa a kokarin taimakawa Falasdinawa. Yana da zabin da zai kauda kai a kansu kamar yadda ragowar munafukan shugabannin larabawa suka yi amma ya zabi ya shiga. Ni ba Shi'i ba ne ba kuma wahabi ba.

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 5 дней назад +1

    Haka kuma wahabiyawa da yahudawa Dan Juma ne da Dan Jummai

  • @mamanmoussaibrahim441
    @mamanmoussaibrahim441 4 дня назад

    Wai miye bakincikin ku ku fadi irin kokarin da Iran takeyi dan tsayama musulmai ? Kuna gani amma munafici ya hana ku ku yaba mata

  • @Ahmad-aliyukd
    @Ahmad-aliyukd 5 дней назад +1

    Wannan mugun wawa ne 😮

  • @IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c
    @IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c 4 дня назад

    Kai izala mugun ciwo

  • @farouqabubakar
    @farouqabubakar 5 дней назад

    Gkyne wannan malam were support sunnah

  • @Klomhhh
    @Klomhhh 5 дней назад +1

    Kai ma abin kunya ne a Kan ka

  • @GarbaMaidawa-o2y
    @GarbaMaidawa-o2y 5 дней назад +1

    Kasan cewa zaka fadi wannan bayani ranar tashin kiyama dayake kai bakasan abinda kakeyiba jahili Samnah

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 5 дней назад

    Kai malam nama kuma shi'a aha😂😂😂

  • @aliyuhassan4023
    @aliyuhassan4023 4 дня назад

    Makuda aiki saifada da musulme

  • @AminuUmarYaro-ih6of
    @AminuUmarYaro-ih6of 4 дня назад

    Malan ina kabaro UAE da Qatar da Saudi Wanda sune mafi arzikin yankin kuma yanzo yaki saida makami makami kuma saida kudi a zamaninnan,kuma palastin Sunni ne?

  • @SalimAbdullahi-m2w
    @SalimAbdullahi-m2w 5 дней назад +2

    Toh ama mai yasa bakayi maganan SAUDI ARABIA ba su da suke taiamaka wa America da ISRAEL, ai akala su Iran sukan tashi suce zasu kare mutuncin yan PALESTINE. Ni ba dan shia bane ama mu gaya wa kan mu gaskiya SAUDI ARABIA munafiqai ne at least IRAN sun fito fili.
    Mu fada wa kan mu gaskiya. Kayi magana a kan iran toh mai yasa baka yi magana a kan Saudi arabia ba?

  • @hisenmosilmani2312
    @hisenmosilmani2312 4 дня назад

    Borin kunya kuke daboda saudia ta kasa komai akan kashe musulmai da ake ,Ni ba dan shi'a bane amma Iran ita take kwatanta gaskiya yajen yakar azzalumai

  • @Klomhhh
    @Klomhhh 5 дней назад +1

    Toh dabba

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 5 дней назад +1

    😂😂😂😂😂 ashar naso na zubo maka amma kaida Allah

  • @ahmadbalausman1918
    @ahmadbalausman1918 5 дней назад +2

    Ya Allah ka rabamu da bakin son zuciya. Kai kiyayya haka😮 kai malam shiru yafimuku alheri.... Because the more you speak out, the more you disgrace your self.🎉

  • @HindouIssoufou
    @HindouIssoufou 5 дней назад

    Et la Arabie saoudite

  • @Ktg-bo4de
    @Ktg-bo4de 4 дня назад

    Karen farautar wahabiyawa

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 5 дней назад +2

    يبدو انك بعيد عن الواقع
    تعيش في أوهام. لا كلام عن شيعة وسنة
    اليهود يراكم نفس شيء

  • @ahmadsaad9465
    @ahmadsaad9465 5 дней назад +1

    Kai jaki ne

  • @auwalmuhammadmusa9031
    @auwalmuhammadmusa9031 5 дней назад +2

    To jahili

  • @AbdulrahamanidiAbdulrahamanidi
    @AbdulrahamanidiAbdulrahamanidi 4 дня назад

    😅😅😅 non mm MBb

  • @yahuzasurajoyahuza2633
    @yahuzasurajoyahuza2633 4 дня назад

    Kai😂😂😂 mistake 😔😂😂😂 suwane suke yakar shugaban Syria us da Arab sunefa sukima hisbulla suna goyan bayan bashar shigaban Syria naga meyasa sufa malan izzala suna kallan duwanda baya bin tsarin suddia baya Muslimci Kai muduba 😮😅

  • @AbdoulMoumineSouley
    @AbdoulMoumineSouley 5 дней назад

    Ba gaskiya bane. Hada Iran da isra ila .haba Malan ayi adalci.