Yaki da sukayi da isil da yan alka'eda sune yan shia din kenan. Wanna yana nuna mana cewa gaskia kuna tare da yan bokoharam. Tunda abinda isil suke kashewa sunni, yan shia da christain ne wanna kuma shine gaskia magana. Amma saboda munafunci kun kasa fadan wanna
Hhhmmm! Mutum nawa iran ta kashe an israel? Ina tir da shuwagabannin kas shen musulunci da suka kasa yin kkmai, amma wallahi duk da ka bazan taba yarda dan shi’a ba, wallahi muna fukai ne, idan mutum yanason gane haka yaje ya vinci ki tarihin iran da yan Shi’a , my brother do some research by yourself
Masha Allah !
Allah ya saka maka da alkhairi malam.
Nima badan shi'a bane,
Amman wallahi ina tare da kai 100%
Maasha Allah. May Almighty Allah reward you for a good and a reasonable Point. And May Allah unite the Muslim World. Ameen 🙏
Ma sha Allah malam kafidi gaskiya wallahi koda muna da babbanchin akida Amman wallahi Allah daya duka muke bautawa
Ina tare dakai mlm ni yar ahlussunna che Amman wallahi bana goyon bayan karya
Amin yarabbi
Ma sha allah
amen summer amen
AMEEN YAHAYU YAQAYUM
Alhamdullilah malaman ahallusunah
Cewasuke Iran munafukai ne ,gaskiya malam ina tare dakai jazakallah.
Ameen
اللهم امين
da irin wannan bayanin su rijiyar lemo sukayi, na zamufi fahimta, amma sunzo babu abinda sukeyi seqara raba kan musulmai. abin takaici
Ai yawancin su sunada investment a Saudiyya
Allah yaqaramaka lafiya
Malan ka cika mai illimi!! Rationality
Yaki da sukayi da isil da yan alka'eda sune yan shia din kenan. Wanna yana nuna mana cewa gaskia kuna tare da yan bokoharam. Tunda abinda isil suke kashewa sunni, yan shia da christain ne wanna kuma shine gaskia magana. Amma saboda munafunci kun kasa fadan wanna
Musulman duniya anji kunya
Hhhmmm! Mutum nawa iran ta kashe an israel? Ina tir da shuwagabannin kas shen musulunci da suka kasa yin kkmai, amma wallahi duk da ka bazan taba yarda dan shi’a ba, wallahi muna fukai ne, idan mutum yanason gane haka yaje ya vinci ki tarihin iran da yan Shi’a , my brother do some research by yourself
Abin da kafada karya ne