Mlm, madallah!!, amma wannan matsalar ta rashin sanin zaman aurece damata iyaye basaba ya'yansu mata na Arewa , amma naKudu bahaka sukeba. Kema kinsani saidai qalilan, amman wasu matan ko ranka zaka saida bazasu kyautatamakaba .Amma allah yasa suji sugyara, dakace zakayi aure sai bala'i nasafe da dare da wulaqanci kaida gidanka dakudinka, dayawa sukesa maxansu neman matan banza!!. To allah yasauqe!!
Allah yasa masuyi suyi Aiki d nasiharki da sun samu babban rabo mukuma Allah ya tsare mu fadawa ciki
Wannan matar tafadi gaskiya ❤❤❤
Aslm allaikum
Mlm, madallah!!, amma wannan matsalar ta rashin sanin zaman aurece damata iyaye basaba ya'yansu mata na Arewa , amma naKudu bahaka sukeba. Kema kinsani saidai qalilan, amman wasu matan ko ranka zaka saida bazasu kyautatamakaba .Amma allah yasa suji sugyara, dakace zakayi aure sai bala'i nasafe da dare da wulaqanci kaida gidanka dakudinka, dayawa sukesa maxansu neman matan banza!!. To allah yasauqe!!
Masha Allahu Allah ya faranta ❤❤
Kin kyauta gara dai arinka yimana nasiha gaskiya