Masha Allah, Allah ya kara basira,wlh malam ba abun dazance maka saidai ince Allah ya biyaka da gidan aljjana, mostly ayunkan da kake badawa inayi Kuma ina samun nasara wanda ya bani mamaki shine wuridin jalabi da dafai ina yawan yinsu all the time zan tashi cikin dare nayi kuma zanyi da asuba, abunda nagani a cikin mafarkin wlh shine ya tabbata alokacin Imani na yakaru sosai kuma nayi kuka nayi sadaka wani daga cikin family nane yake jifana da wani mugun abu acikin bacci aka bani lbrin shi zai fara min noking ya tashe a bacci yacemin ina lfy nace mishi lfy na lau sai ya wuce, zuwa anjima abinda yamin ya koma kansa nayi kuka sosai nakasa gayawa kowa sbd abinda ya aikata yaban mamaki,sai wanda nayi nameman aiki,nayi exams naci,kuma nayi interview naci, sannan amin screening nayi passed, appointment letter ya ragemin yanzun,kuma ina addua Allah ya tabbatar min da alheri. Allah ya Kara Maka daukaka
Bazan iya misalta Alkhairan da nake samu ta sanadin zuwa wanna gidan Amma kadan daga ciki Nayi Aikin Bismillah 700 wanda ka bayar sati daya kuma Alhamdulillah kaya na da suka riqemin kudi tsawon wata 3 yau babu su Allah ya kawo ksw
Alhamdulillah maulana sheikh mungode gaskiya nahi saltinnan Allahuma salli ala sayyidina Muhammad salatan mausulatan bilmazid Nida mai gidana mun samu alkairi mungode maulana sheikh Yan uwana muyi ta qoqari ngd
Allah ya saka da mafificin alkhairi ya Sayyid ya qara daukaka domin matsayin kakarku Sayyida zahra🤲 Dan Allah ya Sayyid a taimaka min da adadin sunan mansur a hisabi🙏
Wlh ba abunda zamuce sai fatan alkhairi, ban taba haduwa da sirrika masu karfi kuma guarantee kamar wan kake bamu ba, allah biya maka bukatun ka duniya da lahira
Chehu afwan bansan inda ake tura muku saqo ba na mafarki in mutum yayi (nayi mafarkin na sayi sabuwar mota kuma nachiga zan tafi da ita gida to anan nafarka ) a taimakeni da fassarar maulana 😊
Masha Allah, Allah ya kara basira,wlh malam ba abun dazance maka saidai ince Allah ya biyaka da gidan aljjana, mostly ayunkan da kake badawa inayi Kuma ina samun nasara wanda ya bani mamaki shine wuridin jalabi da dafai ina yawan yinsu all the time zan tashi cikin dare nayi kuma zanyi da asuba, abunda nagani a cikin mafarkin wlh shine ya tabbata alokacin Imani na yakaru sosai kuma nayi kuka nayi sadaka wani daga cikin family nane yake jifana da wani mugun abu acikin bacci aka bani lbrin shi zai fara min noking ya tashe a bacci yacemin ina lfy nace mishi lfy na lau sai ya wuce, zuwa anjima abinda yamin ya koma kansa nayi kuka sosai nakasa gayawa kowa sbd abinda ya aikata yaban mamaki,sai wanda nayi nameman aiki,nayi exams naci,kuma nayi interview naci, sannan amin screening nayi passed, appointment letter ya ragemin yanzun,kuma ina addua Allah ya tabbatar min da alheri. Allah ya Kara Maka daukaka
Alhamdulillah
Allah ya tabbatar maka da ita itama
@@abbas_sadauki Ameen yaa hayyu yaa qayyun
Masha Allah
Allah ya saaka da dukkan alkhairi albarkan Manzon Allah S.A.W.
Masha Allah muna matikar Godiya ba abin da zamu da kai sai Allah ya saka maka da Alkhairi
Bazan iya misalta Alkhairan da nake samu ta sanadin zuwa wanna gidan Amma kadan daga ciki Nayi Aikin Bismillah 700 wanda ka bayar sati daya kuma Alhamdulillah kaya na da suka riqemin kudi tsawon wata 3 yau babu su Allah ya kawo ksw
Alhamdulillah ❤️
Masha Allah Muna godia Allah yajiqan magabata nayi aikin suaratul kahfi da salatin annbi naga biyan bukata sosai Allah yasaka da Alkhairi
Allah ya Saka da alheri babban mutum
Jazakallahu bikhair sadaukin mu.
Masha Allah Allah ya saka muku da alkhairi
Alhamdulillah maulana sheikh mungode gaskiya nahi saltinnan Allahuma salli ala sayyidina Muhammad salatan mausulatan bilmazid Nida mai gidana mun samu alkairi mungode maulana sheikh Yan uwana muyi ta qoqari ngd
Alhamdulillah ❤️🤲❤️
Ma'sha ALLAH munagodeya
Addu o in mutum xai iyayin fiye dadaya
Masha Allah, sakallahu khairan Malam mun gode Allah Ya saka da alkhairi 🙏
Masha Allah Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
Masha Allah aiki ya karbu Allah yasaka
Masha Allah Mallam may you have long life
Allahamudulillah mashaallahu gaskiyani naga biyean bokatana
Masha Allah muba godiya malam munason ayi muna fasara mafarkin magarya domin baa yimuna Shiba à wanna shafi namu mai albarka
Insha Allah
Allah yasaka da alkairi maulana
Allah ya faranta muna godiya
Masha allha ban taba samu sruka ba kamar haka nagode
Masha Allah tubarikallah Malam jazzakallah bi khair
شكرا وجزاك الله خيرا وبارك فيك
Masha Allah, alh gambo Ibrahim da Cameroon 🇨🇲
Yanzu ni zamfaara na fatiha Allah yasaaka da Alkhairi
Macha alh mouna godiya malan
Allah ya saka da mafificin alkhairi ya Sayyid ya qara daukaka domin matsayin kakarku Sayyida zahra🤲
Dan Allah ya Sayyid a taimaka min da adadin sunan mansur a hisabi🙏
386
Slm narike addur da kafa fariha 41 izajaa kafa 41 sai iyakana abudu waiyanassain narike wannan kuma ina samu alkhairai Alhamdulilah
Allah ya saka da alkhairi
Allah yasa kada alheri bijahi sayyidul ujudi Sallallahu alaihi wasal lam
Ina fatan al kairi agareku inabu qatar ruhani hadimi dan al farma annba
Wlh ba abunda zamuce sai fatan alkhairi, ban taba haduwa da sirrika masu karfi kuma guarantee kamar wan kake bamu ba, allah biya maka bukatun ka duniya da lahira
Allah yasaka da alkari
جزاك الله خيرا ياشيخ ربنا يديك صحه وعافيه
Muna godiya malam Allah ya karamana kaunar manzon Allah SAW
Allah Ya Saka d Alheri Maulana
Ina busy kwarai amma na ga sakonka ina sane
Muna ganin haske kam Imam Allah ya ƙara kusanci.
Allah ya saka da alhairi
والله الحمد الله ماشاء الله تبارك الله ربي يحفظك يا شيخ
Jazakallahu khairan
Muna godiya sadauki
Allah yafaranta maka
Chehu afwan bansan inda ake tura muku saqo ba na mafarki in mutum yayi (nayi mafarkin na sayi sabuwar mota kuma nachiga zan tafi da ita gida to anan nafarka ) a taimakeni da fassarar maulana 😊
Masha Allah
جزاك الله خيرا سيدي
Slm sir bisimela kafa 786
Slm baraka da warhaka dahata yawu
Allah ya Kara lafiya
Allah ya sakada alkheri
Macha Allah
Asalama alaikum mallam inasun lamban da za iya samunka Asalama alaikum
Allah ya saka da mafificin alkhairi, mallam na kwana nawa za'ayi wannan aikin?
Za a iya yin kwana 3 ko bakwai
To Allah gafarta mallam muna godiya kuma insha Allah zamuyi wannan din
❤❤❤
Nayimafraka ayaba a mabicib
Godiya nakeyi
Allah ya saka da alkhairi.
Ma'sha ALLAH munagodeya
Addu o in mutum xai iyayin fiye dadaya
جزاك الله خيرا ياشيخ ربنا يديك صحه وعافيه