Abun shawa matan kano kyawawa | Yakubu Mohammed ft. Murja Baba
HTML-код
- Опубликовано: 6 фев 2025
- 👉 👉 Tunatarwa: Kana da damar fadin ra'ayinka amma banda Zagi ko Batanci a wannan Shafi.
Danna subscribe: / @officialsautinhausa
SUBSCRIBE : / @officialsautinhausa
---- REACH OUT TO US ON SOCIAL MEDIA ----
Facebook : www.facebook.c...
Instagram: www.instagram....
Twitter: Sa...
Tik Tok: www.tiktok.com... subscribe
Gsky wnn wakar ko da tayi fice 😍😍😍👍
Aslm wannan yakubu Muhammad ne ko bashbani Masha Allah ❤❤❤❤❤
Bashi bane
God knows I miss dis song🥰 am glad I found it😘😘😘😘😘😘😘😘
Yakubu is a legend. Respect, senior man
Wannan yakibu Muhammad ne
ba shi bane. Muktar Kabara ne.
Ma sha allah sai ya kubu muhamed
bashi bane, Muktar Kabara ne.
Oui c'est la voie de yacub Mohamed ❤❤
Allah yatemaka yakybu mohamed
😊😊😊a
Salm. Bani na yi wakar nan ba fa. Mawaki Muktar Kabara ne ya rubuta kuma ya rera shida Murja Baba.
Allah yaja zamanin sarki, Mu na godiya 🙏
Ai kuwa abin mamaki ne yadda wazanin murya da salon waƙarku yayi kama. Ban taɓa tunanin ba kai ka hi wannan waƙa ba.
salm ina gaida sarki amma salon wakar ku iri daya ne muktar kabara da kuma sani larab,
@@OfficialSautinHausao ya kamata kenan ku sake title kin wakar sai ku saka sunan Muktar Kabara kamar yadda Sarki Yakubu ya nuna ba wakarsa ce ba. Shawarace amma nake badawa. Thanks!
Yakubu wannan muryakace ,
Masha Allah 🎉🎉🎉
Wallahi this music makes me feel somehow and remember my past 🥹🥹
Same here...
Dis song ws so adorable ❤
❤🎉🎉
Wannan fa kamar Wakar MUKHTAR KABARA ce, ba YAKUBU MUHAMMAD ba
Kai yanzu muryar yakubu Muhammad dince baka gane ba😂
@@MaimunaAhmad-l3o Ba Yakubu ba ne... Mukhtar Kabara ne wannan... Muryarsu kusan daya; Akwai wani ma SANI LARAB, muryarsu kusan daya.
Nagody ykb ❤
❤❤❤
❤💖💖
My best odd song
Wannan ba wakar Yakubu bace fa, ta MUKHTAR KABARA ce
🎉
Gwani na gwanaye
Masha allah ❤❤😘😘😍😍🌹🌹🌹💝💝💯💯💯💯💯💯💯🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
❤❤❤❤❤❤
Aslam aleykum ina Mika gaisuwa zuwa ga iyalanka fatan alkhairi
This song is Mukhtar kabara not yakubu
Sarki ka'iya ka huta mawaki daya wanda ya fidda kannywood ta kunya a gaban mawakan kudancin Nigeria
mashaAllah
❤😂🎉😢😮😅😊
Pls ku saka mana wakar Ibrahim Danko ta 'tamburan masoya'
ruclips.net/video/fBwGRMScyvQ/видео.html
Ohkk ba wannan b. Akwai daya 'tamburan masoya ni Danko nazo nake kadawa'
Sarki
Cikin hankali da hkima
ai wakokin da sunfi ma'ana
@@OfficialSautinHausawlh kuwa