Malama Juwairiyya Usman Sulaiman || MU GUDU TARE MU TSIRA TARE || 041

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 62

  • @حبيبةالهوساوي-خ4خ
    @حبيبةالهوساوي-خ4خ 2 года назад +1

    صحيح كلامك
    جزاك الله خيرا يا أختي الكريمة
    أبلة جورية

  • @aminaaliyu9874
    @aminaaliyu9874 3 года назад +2

    Ma Sha Allah, love you malama juwairiyya for the sake of Allah, Allah ya kara miki lfy da basira

  • @babanikram6407
    @babanikram6407 3 года назад +5

    Macha'allah malamai Allah yasa ka muku da alheri muna godiya 💯.
    Da fatan Allah ya kara muku lafiya da imani da ihlasi da rayuwa mai albarka 🤲🏼
    Mu kuma Allah ya bamu ikon aiki da abinda ake karantar damu na Alheri 🤲🏼

    • @babanikram6407
      @babanikram6407 3 года назад

      Yau antabo mas'ala Mai mahimmanci matuka, saboda a wannan zamani da muke ciki yan mata dadama suna da gurin cewa wai su baza su taba zama da kishiya, Wallahi wannan tunani nasu yana bani mamaki matuka.
      Su manta cewa duk abinda Allah ya ƙaddara babu makawa sai ya faru, macce nawa ce tasha alwashin mijinta bazai kara aure ba karshe kuma Allah yasa yayi auren.
      Haka kuma dalilai dadama ne suke maza kara aure, malama ta ambato wasu daga cikin su, ga ƙarin wasu :
      Wani namijin tun asali Allah bai kaddara ba zai rayu da macce daya ba.
      Wani yana da tsanani sha'awa.
      Wani yana son yaya diyawa.
      Wani yana son raya sunnah.
      Wani kuma yana yine ke sashi ya kara aure imma ya zamo matar sa bata haihuwa ko tazamo kazama ko bata iya magana ba ko girki.....
      To da fatan Allah ya shiryar damu yasa mu dace ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon aiki da'ita 🤲🏼.

  • @basiralawal4099
    @basiralawal4099 3 года назад +3

    Allah ya samudace Ameen Allah ya saka da Alkairi

  • @abdullahibrahim4969
    @abdullahibrahim4969 3 года назад +1

    Masha Allah gaskiya tattaunawar ku tana gamsar da mu wallahi

  • @medhtoure3380
    @medhtoure3380 2 года назад +1

    Macha Allah Malama djouwaria 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🤗🥰

  • @lamyaamuhammadnasir9446
    @lamyaamuhammadnasir9446 3 года назад +3

    Jazakumullahu be jannah

  • @hamidahali1234
    @hamidahali1234 3 года назад +3

    ALLAHU AKBAR.

  • @zaraabou3850
    @zaraabou3850 3 года назад +7

    Mashallah God bless you all, all of your dresses are beautiful I don't know which color to pick. I have a lot of questions but we have different times because I live in the US. I watch you all the time.❤❤❤❤🇱🇷🇳🇪

  • @juwairiyyamalamiyanruwa8240
    @juwairiyyamalamiyanruwa8240 3 года назад +1

    Assalamualaikum ALLAH ya karawa malama lfy dan ALLAH ina son ataimakamin da maganin sanyi mai fitarda farin ruwa wanda budurwa zata iya sha na gd

  • @mas-oudbaba4842
    @mas-oudbaba4842 3 года назад +2

    ما شاء الله بارك الله فيك و جزاكم الله خيرا

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 3 года назад +1

    Ma Sha Allah Allah ya Saka Da Alkheri Malumanmu 👍👍👍👍👍

  • @shatuibrahim5085
    @shatuibrahim5085 3 года назад +5

    Malamarrrre muuuu alhamdulillah you’re back

  • @hawahwaw4829
    @hawahwaw4829 3 года назад +3

    Jzkllh bikhair 👍👍👍

  • @faizaabubakar9844
    @faizaabubakar9844 3 года назад +2

    Masha Allah Jazakumullahu khair

  • @zakiaz7585
    @zakiaz7585 3 года назад +3

    Muma muna godia Allah ysaka d alkhairi

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 3 года назад +1

    Ma Sha Allah Allah ya Saka Da Alkheri

  • @saradjimahaman664
    @saradjimahaman664 3 года назад +2

    Masha Allah Allah kara lafiya da ilimi

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 3 года назад +1

    Allah ya Saka Da Alkheri Malumanmu 👍👍👍

  • @hamidahali1234
    @hamidahali1234 3 года назад +2

    Mallama may Almighty ALLAH CONTINUE TO BLESS U MA Ameen.

  • @MarwaMarwa-he6hb
    @MarwaMarwa-he6hb 3 года назад +2

    ما شاء الله

  • @palkisuadam5501
    @palkisuadam5501 3 года назад +3

    ASSALAMU Alekum malamai jazzkmlh khairan munajin dadi shirin nan Allah ya kara basira da lfy da imani da kwanciyar hankali mlm zuweriya xaki samu dama kimin nasiha a aure na ngd

  • @fatimamohammedyaya8691
    @fatimamohammedyaya8691 3 года назад +2

    MashaAllah..So interested, ya Allah ka bani imani da jurriya, a duk lokacin da mijina ze kara Aura 🤲🤲🤲 Not easy at all

    • @asabeisa660
      @asabeisa660 3 года назад +1

      Amin ya haiyu ya qaiyumu

  • @idrissashiitou2028
    @idrissashiitou2028 3 года назад +3

    Macha allah

  • @zaraadkamadou7321
    @zaraadkamadou7321 3 года назад +3

    Masha Allah

  • @hissahalhissah4790
    @hissahalhissah4790 3 года назад +4

    Masha Allah allah ya saka da mafificin alkhairi

  • @hindatuabdulhamid8335
    @hindatuabdulhamid8335 3 года назад +1

    Assalamu Alaikum,malama munajin dadin wannan Shirin kwarai,Allah ya Kara basira.

  • @hidouissa8767
    @hidouissa8767 3 года назад +4

    Masha allah mungode sosai

  • @fanneadam02harun7
    @fanneadam02harun7 3 года назад +3

    Mashallah tabarakallah

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 3 года назад +1

    Jazakumullahu khairan

  • @mamanfatima2329
    @mamanfatima2329 3 года назад +2

    Masha Allah muna godiya

  • @nawafhawsawi6910
    @nawafhawsawi6910 3 года назад +2

    Allah ya temaka malama 👍👍🇸🇦

  • @mmaliwwe6909
    @mmaliwwe6909 3 года назад +3

    ماشآءاللہ

  • @zahramuhdauwalzahramuhdauw4023
    @zahramuhdauwalzahramuhdauw4023 3 года назад +5

    jzkh khair mlm

  • @hauasy4377
    @hauasy4377 3 года назад +1

    مشاءالله تبارك الله ❤❤❤👑👍🏽🇸🇦

  • @doussiyaosman6132
    @doussiyaosman6132 3 года назад +4

    Aslm alekum malam dafatan kuna lafiya ina muku fatana alkairi malam da allah ya buduruwa zatayi magani sanyi na buduruwa

  • @Suu_maah
    @Suu_maah 3 года назад +3

    Masha Allah 🥰🥰

  • @hajjshawal3558
    @hajjshawal3558 3 года назад +1

    Allah help us

  • @aishas.zubair6187
    @aishas.zubair6187 3 года назад +5

    AssalamuAlaikum warahmatullahi wabarakatuhu!!! Dan Allah yaza'ayi nasamu number mallama juwairiyyah🙏🙏saboda akwai bikin dazamuyi bayan sallah kuma inda hali ita mukeso tazo tayi mana yar nasiha ataron bikin InSha Allah. Pls ataimakamun ngde🙏🙏🙏

  • @yarhajiyaskitchen8797
    @yarhajiyaskitchen8797 2 года назад

    ❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @shatuibrahim5085
    @shatuibrahim5085 3 года назад +5

    Ai na ma daina kallo tundra Malama bata nan

  • @jdjdvdhhd7213
    @jdjdvdhhd7213 3 года назад +1

    Slm

  • @AaAa-kg4jt
    @AaAa-kg4jt 3 года назад +3

    Allah ya kara lafiya

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 3 года назад +4

    gaskiya ne Mata arage kishi Allah yaganarda su

  • @بحرالتسامحبحرالتسامح

    Masha Allah

  • @abdoulaziz7258
    @abdoulaziz7258 3 года назад +1

    Macha allah

  • @bintaahamad5344
    @bintaahamad5344 3 года назад +4

    Slm

    • @hauwauyusuf7258
      @hauwauyusuf7258 3 года назад +1

      Assalamualaikum, malama Akan maganar kyautatawa maza,nikam dai agaskiya nakai karshe bani da sauran wani bajinta Akan da, namiji,domin duk wani bayani da za'ayi na Riga na wuce wurin,to Amma Ina!!! Malama nikam zanso kibani Dana mu hadu domin Kila kidan fahimce ni,Dan ni har mama Fara Dena sauraron duk wani/wata me fadakarwa Akan aure.allah ya Kara basira ameen.

    • @bintaahamad5344
      @bintaahamad5344 3 года назад

      Allah yasaka d alkairi wllh muna kokari matan wajan ne kullm burinsu sufidda nagida kiyi mgn akan maza masu gayawa matar d zasu aura sirin tagida

    • @hauwauyusuf7258
      @hauwauyusuf7258 3 года назад

      @@bintaahamad5344 gaskiyane wannan

    • @abubakarsadik2990
      @abubakarsadik2990 3 года назад

      @@bintaahamad5344 gaskiya ne

  • @jeffreyanna5649
    @jeffreyanna5649 3 года назад +3

    Masha Allah

  • @ahmadsaniahmad7269
    @ahmadsaniahmad7269 3 года назад +1

    Masha Allah