An zargo wuyan Jafaru Mamudu Adamu a ilmance. Ana cigiyar maqiyin ANNABI S.A.W da zaizo ya kwace shi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 сен 2024
  • BE WARNED.‼️‼️‼️
    OUR VIDEOS ARE COPYRIGHTED.🚫
    THEY ARE STRICTLY PROHIBITED FOR UPLOAD TO ANOTHER CHANNEL‼️
    _____________________________________
    👉🏾MUNA MARABA DA KU DA ZIYARTAN WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA.
    👉🏾Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Комментарии • 100

  • @RabiouAssoumane
    @RabiouAssoumane Год назад +1

    وَعَلَيْكُم السَّلَام وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎ غسکیانی والله ماشاءاللہ الحَمْدُ ِلله جزاك اللهُ‎

  • @ismailatiamiyuabdulsalam9496
    @ismailatiamiyuabdulsalam9496 Год назад +4

    Allah yajikan Malam Jafar. Kuma yayi masa rahma. Aameen

  • @Kabirumaisa
    @Kabirumaisa Год назад +1

    Gaskiya wan malami Allah yabakalifiya.saboda kahaukacé

  • @salissouissahafou4654
    @salissouissahafou4654 Год назад +2

    Masha allah barak

  • @yoursm9378
    @yoursm9378 Год назад +1

    Allah ya kara basira

  • @ArmaIsoufou-xz5tc
    @ArmaIsoufou-xz5tc Год назад +1

    Masha Allah

  • @امبلقامبلق
    @امبلقامبلق Год назад

    Allah yassa mudace 🤲👆🤲🤲 dan darajar mahamadou rassulullah saw 🤲🤲🤲❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Год назад +2

    Karyakake allah ya sakawa Malan Jafar da alkairi

  • @saleemyahuza
    @saleemyahuza Год назад

    allah yasaka da alkairi sheik

  • @Umarismail543
    @Umarismail543 Год назад

    Allah y bamu ikon gane gaskiya da binta da gane karya da kauce mata

  • @yahayaabdullaahi1031
    @yahayaabdullaahi1031 Год назад +2

    Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Mai albarka Dan darajar annabi Muhammadu S ❤️ A ❤️ W ❤️ sheikh abulfathi sani attijany

  • @fauzulazeem6722
    @fauzulazeem6722 Год назад +2

    JazaakaLLahu khairan sayyidi

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 Год назад

    Allah ya taimaka sheikh abdulfatahi sani

  • @abdoulazizsoumana2987
    @abdoulazizsoumana2987 Год назад

    Allah ya jikan chek Jafar ya yahemichi mukuma Allah ya sa mu jikan da Imani Allah karabamu da hasada amin

  • @audubello4975
    @audubello4975 Год назад

    Gaskiya kaine wawa,wai ahaka zaka yiwa ibn taymiyya li’irabi

  • @garbaibrahim2934
    @garbaibrahim2934 Год назад

    Tabbas Malam ka fahimci kusure,Allah y ga nar da mu.

  • @umarkychannel2979
    @umarkychannel2979 Год назад

    Gaskiya ne Mal. Inajin dadin karatuttukan Malam Allah ya Kara basira ya kuma kareka daga sharrin Yan Izala.

  • @ahmadmahadi2693
    @ahmadmahadi2693 Год назад +2

    Allah qara maka lpy shehi na

  • @haedar1227
    @haedar1227 21 день назад

    Allah ya saka mk da Alkhairi gami da karfin gwiwa

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 Год назад

    ALLAH yajikan Sheikh Ja'afar rahimallahi hakika kaba Musulunci gudunmawa Allah yaimaka rahama Ameen.
    Abulfatahi kacisunan naka Jaki bakajin bugu sakari kawai

  • @akilousalifououmarou3449
    @akilousalifououmarou3449 Год назад

    MashaAllahu barakAllahu fiika

  • @sanidahiru7796
    @sanidahiru7796 Год назад +4

    Karya kake Allah jikan malan jafar ameen

  • @abdu3402
    @abdu3402 Год назад

    Sha,cha kawai

  • @MidouMidou-sg5cl
    @MidouMidou-sg5cl Год назад +1

    Macha allah ♥️💔💞💞 s aw

  • @issakahalidou6717
    @issakahalidou6717 Год назад

    Kai day wallahi bakada tarbya

  • @farouk496
    @farouk496 Год назад +1

    wallahi itadai gaskiya daya ce
    ko kaso ko kaqi .
    malam jafar masoyin manzon allah ne ﷺ
    kai kuma abulfathi jahiline
    kuma kai munafikine

  • @abubakarmusbahu6919
    @abubakarmusbahu6919 Год назад +1

    Allah yajikan shehk jafar Ameen

  • @ysfmediachannel5853
    @ysfmediachannel5853 Год назад

    Kai Abul Fasadi matsalar indai ilimi baka iya tattauna shi ba saidai cin mutuncin bayin Allah

  • @wasiyyuSabi
    @wasiyyuSabi Год назад

    Wallahi abulfathi jailine yana gyara ga matsalar da bai ma ganeba

  • @issasoumana4888
    @issasoumana4888 Год назад

    Agaski Dakake Chewa wani jaki toh Babu jaki saikai Allah yajikan Malan jafar

  • @zakirugarba5289
    @zakirugarba5289 Год назад

    Gaskiyanka SYD Abulfathi sani attijjani

  • @aishamuhammad2506
    @aishamuhammad2506 Год назад

    Ya hayyu ya qayyumu ubangiji Allah ya tsine maka albarka Ameen ya rabbi 🤲

  • @aliyugbukargbukar2847
    @aliyugbukargbukar2847 Год назад +1

    kariya kake baka bin gaskiya

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 Год назад

    Ai saika haskama duniya gudummarda babanka yabasuwa à addini shirmamme

  • @Kabirumaisa
    @Kabirumaisa Год назад

    Ammadai anji komyya

  • @aminuadamu9847
    @aminuadamu9847 Год назад

    Aslmu Alkm
    Wallahi Malam Ja, afar ya qarfin kace masa kansa cike yake da dusa. sannan kuma kasani cewa mu Ahlussunnah bamu korewa Malam Jafar kuskure, ysaboda shi Allah bane ba kuma manzon Allah bane. Kuma shima bai ce baya kuskure ba. Kana iqirarin malanta Amma kalamanka babu ladabi aciki. kasani cewa ba sai kadai a cikin watan Ramadan malam ke karattuka ba. Idan gyara zakayi to, ka kyutata niyya kuma kayi magana da ladabi

    • @issakahalidou6717
      @issakahalidou6717 Год назад

      Gaskya wallahi bakada ladabi wallahi allah kouma Kai dan allah ka a guidanku ka guirma ko ko wa yamaka tarbya dan allah

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Год назад

    Allah ya qara ma shehu Abulfathi lafiya

  • @IdiibrahIbrahim-qj9iq
    @IdiibrahIbrahim-qj9iq Год назад

    Allah ya jikan malan ja'afar wlh saï izala sak

  • @abdulisah6523
    @abdulisah6523 Год назад

    ALLAH ya jikan MALLAM jafar da rahama

  • @umarmohammed-zx4xb
    @umarmohammed-zx4xb Год назад

    Gantso karya kake, izala sak, shirka karshenku yazo

  • @abdourazakakilou
    @abdourazakakilou Год назад +1

    Allah ya shiryeka

  • @aishaaminuahmad9524
    @aishaaminuahmad9524 Год назад

    Brema mai fuskar kwata shi kake zagi. Dan hasara

  • @umarharuna8241
    @umarharuna8241 Год назад +1

    Allah yashirya

  • @aliyugbukargbukar2847
    @aliyugbukargbukar2847 Год назад

    kai bakada ilimi

  • @hassaneabdoullahi1374
    @hassaneabdoullahi1374 Год назад

    Har yanzu abu jahil na raye😊

  • @fatimasuleman6881
    @fatimasuleman6881 Год назад +1

    Annabi dakace be ajiye me ja masa baki ba yana musu tafsiri ba, badayaransu aka saukar da alqur'anin ba mukuma dayaranmu aka saukar idan ba'a fassara mana munsan zancan Allah ba zancan ubanka sani makaho kk so musani koko zancan kafiri wanda yace wlh be shaqi anshin musulunci ba kk so mu sani? Kujimin wawa mahaukaci dabbah, Qur'anin nan bada yaranmu aka saukar dashi ba idan bata hkn ba ta ina zamu gane me yake nufi? Ko so kakeyi abarmu acikin duhu kucigaba da dulmiyar damutane kmr yadda uban gidanku tijjani da inyasi suka batar da jama'a basu koya musu zancan Allah ba sai karamominsu yan iskan bazan kawai

  • @harunasanimusa2640
    @harunasanimusa2640 Год назад

    ABU JAHIL, INA DA TAMBAYA

  • @ahmednasiru8282
    @ahmednasiru8282 Год назад

    Yaro yaro ne don malaman Sunnah suna fadan irin girman da kukebama shehunanku da bamasu girmamawa har idan mitum zaifadi kaji yakera Wani shehu. Kazo kana zagin ibn taimiyya ba Wanda yakulaka, yanzu kadawo kana zagin mlm Jafar Kai sanin kankane Koda makahon mushirikin Dan dariqa yasan irin gudumar da mlm Jafar ya kawo duniya saboda Kai yarone bakagama mallakar hankali ba Muna maka uzuri.

    • @deeneygulma2210
      @deeneygulma2210 Год назад

      Wane littafi yawallafa ne dan Allah kagayamin 🙏🏻🙏🏻🙏🏻

  • @masaudurilwanububa9816
    @masaudurilwanububa9816 Год назад

    Abul Fatu Kai magaryachine Kuma Kai fajirine sannan Kuma Kai jahiline
    Bari nagayamaka sheakh Ja,afar mahamud Adam ya wuche saninka Kai Jafar bama sa,an ubannaku inyass bane a ilimin hadisi da fiqihu ko a yau suka dowo duniya ache suyi mugabala wallahi na tabbatar da Chewa sai Alahaji Ibrahim inyass ya gudu da kafarsa Baqi Dan Baqi da baqa wai shi jikan annabi karyar banza. Garma kakoma wurin Dan anti shi Zai gayamaka assalin meye tijjaniya , daga karshe DAI Allah ya sa kugane musulunchi kubar wannan kafchi da kuka gada daga iyayenku bakagen arnaakiya Manzon Allah

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Год назад

    Wallahi Jafarun nan dan cuwa cuwa ne, abinda ya fada ko dalibin ilimi irin na bazai fadi irin wannan shirmen ba. Abubuwa nawa kukeyi da sunan sunnah kuma annabi beyi ba? Qaryan banza kuzo ku damu mutane da wani haukan banza. Yan wahala kawai

  • @aliabdulrahman3850
    @aliabdulrahman3850 2 месяца назад

    Kai dai kayi tsararo a gaban Sheikh Jaafar. To Dahiru Bauci haka ya gan shi ya ƙyale. Haukan ka kawai kake.
    In banda haukan ka. Su sahabbai ba larabawa bane.

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 Год назад

    Kaifa babanka qudugun jahiline kuma bakada aiki kulun sai zagin malamai yakamata kagayawa duniya waye babanka sani makahu

  • @sanidahiru7796
    @sanidahiru7796 Год назад +1

    Karya kake malan jafar mai fadin sunnah Kuma salafiyya gaskiyane Saidai kokaine batacce assufaha,u kawaii jahili

  • @umarmohammed-zx4xb
    @umarmohammed-zx4xb Год назад

    Sabo da kai karene, inyass harijine mayan mata

  • @ilakaftaisa305
    @ilakaftaisa305 Год назад

    Hallaka sunnah batayi ba izala batayi ba yan izala sune yan bi'dia na gaske

  • @namirouayouba2232
    @namirouayouba2232 Год назад

    Masha Allah Sheik abulfathi

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 Год назад

    Shek jafar yafi ubanka abulfasadi karshenka bazeyi kyauba

  • @ibrahimmohammed5567
    @ibrahimmohammed5567 Год назад

    Wallahi Kai bakafahimci addiniba ko kuma Kai Dan sonzuciyane irinkusukasa nabartijjaniyya saboda karyar kutayi yawa mafi yawan abunda kuke fada immutum yabin cika zaiga bahakabane Allah shiryemu kan gaskiya

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 Год назад

    Yan tijjaniya zindikaine

  • @UMARHASSANNURU
    @UMARHASSANNURU Год назад

    mallam Shaikh Jafar ko batarwa yakeyi yafika basiran yadda zaiyi yajanyo dalibai ,kaji habujahil .

  • @aishaaminuahmad9524
    @aishaaminuahmad9524 Год назад

    Kai wannan abulfasadi anyi dan hasara. A haka zaka kare karya itace zata kasheka. To tunda kunsan wannan Hadith din sahih ne to mai yasa bakwayi? Sbd kunsan shirka kukeyi .ina wada wadararre dan wadararriya uban wadararre kakan wadararu kace mai ya yayi hasara.

  • @UMARHASSANNURU
    @UMARHASSANNURU Год назад

    Kagagara bada hujja Kanata sambatun banza ,duk damuwarku kunaso abaku damane kufara bautawa shehunai ,shiyasa Kuka qirqiro salati fatih sannu jahilai.

  • @nuruddeenumar1575
    @nuruddeenumar1575 Год назад

    MASHA ALLAH ❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉

  • @Ahmad-aliyukd
    @Ahmad-aliyukd Год назад

    Wannan anyi katon jahili. Malam jafar yafi karfin shehunan ka. Tunda tijjani har har mai kurukuri inyasi Wanda ya mutu yana cewa ko minti 5

  • @moussamaiga6488
    @moussamaiga6488 Год назад

    Kai malam tay kajira mituwanka jahilin banza jahilin wofi

  • @aledjoumoubarak1500
    @aledjoumoubarak1500 Год назад

    Hummm 😢😢😢

  • @muhammadtasiuabdullahi5808
    @muhammadtasiuabdullahi5808 Год назад

    Asslm alaikum wrhmtulli, malan Don Allah tambaya zanyi tukunna, Yaya Allah ta'ala da manzonshi sukace ayima mutun gyara idan yayi kuskure?, sa'annan kuma yaya musulunci yace ayi mu'amala da wanda yagirmeka ballantana Wanda ya haifeka, saboda nidai nasan cewa Allah ta'ala yace idan za'ayi kira to ayi kira da hikima Kuma manzon Allah S. A. W yace baya tare damu wanda baya girmama babanmu, sai naga kaikuma akaramakallah kana magana da wanda ya haifeka amm babu ladabi, sa'annan kuma sai naga videon da kasaka ba Akan abinda Kake naqadi akai ba ka sauka akan maudu'i. malam Shifa cewa yayi duk abinda ba'asameshi a alqur'ani ba ko hadisi, to menene kuskure acikin maganan, kokuma ince Kai Aina kake samo naka shari'an malan? Anya kuwa Allah ake nufi da Wannan naqadi kuwa kodai cin mutunci, to kasani dai komu nace bari intuna maka abinda kamanta, naman malamai dafine duk wanda ya luzumta to karshensa bazaiyi kyauba, Allah ta'ala ya shiryemu bakidaya

    • @uthmanabdullahi3063
      @uthmanabdullahi3063 Год назад

      Kadaina batalokacin ga danbidia yadda ya bullo ka bullo dashi tahaka karkatsaya kanama yimishi nasiha dan uwa domin bazai yarda da kaiba saboda duhun bidia dayake ciki.
      ALLAH yakara shirar damu bakidaya ameen

  • @ابوبكرعوض-ك6ي
    @ابوبكرعوض-ك6ي Год назад

    🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳👍👍👍👍👍👍👍👍👍🥰🥰🥰🥰😆🥰😆🥰🥰🥰🥰😆🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳

  • @BashirmkAngo-xv1eq
    @BashirmkAngo-xv1eq Год назад

    Amadai kai mahaukacine wlh

  • @hamzaabubakar977
    @hamzaabubakar977 Год назад

    Wannan shine hujja Toh 😏

  • @toshibazage8175
    @toshibazage8175 Год назад

    wlh laifin iyayanka ne da duke wasa gurin nemamma mgne wlh sunsan bakada lpa Amman suka kyaleka kake tarayuwa da cuta ya kamata sutashi tsaye akanka kafin kakarasa sbd cutar tariga tacinyeka

  • @IchaouIbrahim-jk6ke
    @IchaouIbrahim-jk6ke Год назад

    Wly kay mutunan banzané Wawa jaki.

  • @muhammadsani7732
    @muhammadsani7732 Год назад

    Lalle kai ne babban jahili.
    Ba ka san addini ba ko kadan, bai kuma cancanta a saurare ka ba
    Ban taba ganin irin wannan jahilcin ba. Ba hujja sai kamekame.
    Wawa

  • @fatimasuleman6881
    @fatimasuleman6881 Год назад +1

    Kaji dan iska idan be koyar damu fassarar Qur'ani ba so kk ya koyar damu qarerayin da tijjani arne wanda yace be shaqi qanshin musulunci ba,? Ku uban waye ya koya muku tara mutane kk koyar dasu darajoji da karamomin tijjani? Abulfasadi washshar tatacan dan iska mahaukaci 😅😅😅

  • @AbdallahIbrahim-le1fw
    @AbdallahIbrahim-le1fw Год назад

    Mallam Jafar Allah ya jika ka Allah ya kara mu sunnah daraja aminn

  • @musaalhajimusa
    @musaalhajimusa Год назад

    Kai meyasa kodan koyarwa da karatun da kuma tafsirin bakayi ? Sbd bamu iya bako😂 a je makaranta fatahi sbd kai jahilin gaske ne .

  • @facultyofintellectuals238
    @facultyofintellectuals238 Год назад

    Abu Jahli kenan😹 Allah ya baka lafiya

  • @ousmaneabdourahaman7373
    @ousmaneabdourahaman7373 Год назад

    Allah sinewa makrayaci jahili

  • @uzairouibrahim8602
    @uzairouibrahim8602 Год назад

    Tu manque

  • @abdousanino6587
    @abdousanino6587 Год назад

    Wallahi katafi likita aduba halkalin ka

    • @namirouayouba2232
      @namirouayouba2232 Год назад

      Kaine wawa kaida kebin Jafar Adam

    • @abdousanino6587
      @abdousanino6587 Год назад

      Wallahi kudake sauraronai kunfichi rachin hankali kuda ke cewa komai Allah ne kuna cewa idan chehu Ibrahim nagaban ka bazaka tafi inda Annabi Sallallahu alaihi Wasallama

    • @namirouayouba2232
      @namirouayouba2232 Год назад

      @@abdousanino6587 a wane littafi aka rubuta dan Allah ka gayamini kuma kaji tsoron Allah

    • @namirouayouba2232
      @namirouayouba2232 Год назад

      @@abdousanino6587 akan sayadina rasulullahi Saw Jafar banza Albani banza in boko Haram

    • @aminuzailani9386
      @aminuzailani9386 Год назад

      Kainedai kake neman limitations kwakwalwa ya duba lafiyar kwakwalwarka. Allah ya baka lafiya amin

  • @saleyidi2226
    @saleyidi2226 Год назад

    Masha Allah

  • @SaniLawali-nn5uy
    @SaniLawali-nn5uy Год назад

    Masha allah