Allah ya jikan malam Albani zariya da rahama Allah ya ghafartamasa Allah ya jaddada rahamansa agareshi Allah ya nawara kabrinsa da ni'iman barzau Allah ya jibinci lamarin iyalansa da sunqa saura Allah ta'ala ya karbi shahadansa AMIN.
Albani zagin da kake yi wa maulana shehu DAhisu baushi kayi hankali domin karshin ka ba zata yi kiyau ba.shawara Naki baka domin ka kula ko kuma ka tuba.
Allahu Akbar Allah yajikan malam da rahma
May Allah have mercy upon our beloved sheikh
Allah ya jikan Mallam Albani
Allah ya jikan malam Albani zariya da rahama Allah ya ghafartamasa Allah ya jaddada rahamansa agareshi Allah ya nawara kabrinsa da ni'iman barzau Allah ya jibinci lamarin iyalansa da sunqa saura Allah ta'ala ya karbi shahadansa AMIN.
Amine ya rabbi
Ameen ya hayyu qayyum
Allah yajikan al bani yasa al janna makoma
Allah ya jikan Mallam
Allah ya jikan mlm Allah yasa ya huta
Great idea.
Allahu akbar Allah ya jikan malam
❤ SAW
😢😢😢
Allah yah jikanka dah rahamah
Allahu akbar Allah ya haskaka kabarin su
Allah yayima mal rahama yasa aljannace makomarsa ameen
Allaah ya gafarta ma mallam
Allah yagafartamaka mallam
Abdousala
Albani zagin da kake yi wa maulana shehu DAhisu baushi kayi hankali domin karshin ka ba zata yi kiyau ba.shawara Naki baka domin ka kula ko kuma ka tuba.
Kai amma bakada hankali ko
Allaah ya jika kan mallam
Mallam ya fi kargin shehunka ba lantana kai
Allah yajikan malam
Matsiyanci Katuba kadenabin waniwai shehu kabi Allah da manzon sa kawai
❤ SAW