Da akwai rikici in har Abdus_sabur zai hada umaima da faduwa kishi.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 165

  • @fiddausidauramooome9695
    @fiddausidauramooome9695 4 года назад +5

    Gaskiyane abokiyar hira harkar kishi sai ahankali umaima zatayi kishi

  • @user-qz9rn1nk7l
    @user-qz9rn1nk7l 5 месяцев назад +2

    ❤❤❤❤❤❤ abokiyar hira Allah ya Kara basira

  • @HauwaSulaiman-rm4pd
    @HauwaSulaiman-rm4pd 23 дня назад +1

    Dan Allah mesunan littafin

  • @hissahalhissah4790
    @hissahalhissah4790 4 года назад +1

    Hakane maganar gaskiya ce muna godiya sosai abokiyar hira allah ya saka da alkhairi

  • @houssainaabdou3477
    @houssainaabdou3477 4 года назад +2

    Ai hada su bai ma taso ba gaskiya. Idan yayi haka bai musu adalci ba dan yanzu sun zama tamkar yan uwa na jini😁😁😁
    Ya dai daure ya tsabi daya. Amma ni nafi so ya zabi Imaima ❤❤❤

  • @fuvdthfttufethdwr3474
    @fuvdthfttufethdwr3474 4 года назад +1

    hajiya fiddausi. Gaskiya aunty zainab abokiyar hira sobon nan yayi mini kisanmini

  • @nafisayusufsaudiyya8623
    @nafisayusufsaudiyya8623 4 года назад +1

    masha allah aunty zainab allah ya kara bassira my 6 allah ya tsari ki muna yinki sosai zeee💖💓

  • @ZaraMohammedauwal
    @ZaraMohammedauwal 18 дней назад

    Dan Allah wane lbr ne

  • @alhajiharunambala248
    @alhajiharunambala248 4 года назад

    Kai is impossible, Abdul Sabuor karkafaara marking your mind zaaka awuri the 2 of them, domin zaman lfyn kanka da kanka wlh, Abokiyar Hira we are waiting for you In Shaa Allah, thnx 🇬🇭🇸🇦🇬🇭♥️♥️🇬🇭🇬🇭

  • @mradamyasmina6240
    @mradamyasmina6240 4 года назад +1

    Ina yin ki abokiyar hira 🤩🥰 Allah ya bar mu na ké🥳🥳🥳💞...ameen ameen

  • @fadjimataoumarou1122
    @fadjimataoumarou1122 4 года назад +1

    Macha allah abdous sabur bawan allah

  • @abdoulkonamie576
    @abdoulkonamie576 2 года назад +1

    Allah yakara dau Kaka aunty na

  • @rukayaruki1388
    @rukayaruki1388 4 года назад +2

    Abokiyar,fira,Masha,Allah,gaskiya,be,kishiya,batayiba,Sam,

    • @soumayaadamou7510
      @soumayaadamou7510 4 года назад

      Humm 😂 😍

    • @rukayaruki1388
      @rukayaruki1388 4 года назад +1

      Wlh,inasan,mijina,amma,yanzu,tarabu,dashi,gaskiya,Aure,yafuta,a,rain,nan,Allah,dai,yasamudace

    • @fadjimataoumarou1122
      @fadjimataoumarou1122 4 года назад +1

      @@rukayaruki1388 ameen yar ouwa allah y rabamu da yasu kichiyoyi saboda nima inachikin jarabawa kichiya anma haryansu bata rabamu ba dey😢 zama ba dadi wly mata hummmm

    • @rukayaruki1388
      @rukayaruki1388 4 года назад

      @@fadjimataoumarou1122 ai,ni,nahakura,da,auran,sabada,badadi,

    • @fadjimataoumarou1122
      @fadjimataoumarou1122 4 года назад +1

      @@rukayaruki1388 da kiyi hakuri da kome yawuce ai wata rana sai labari

  • @khadija.mashaallahallahyas705
    @khadija.mashaallahallahyas705 4 года назад +1

    Gaskiya daikam hakayake wlh sista zansha asir

  • @obaanafi201
    @obaanafi201 4 года назад

    Mashallaah Anty zee🇺🇸🇺🇸🙏🙏🙏🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @soyayyarannabicetsiras.a.w1763
    @soyayyarannabicetsiras.a.w1763 4 года назад

    Gaskiya indai xaiauri DAYA to yaauri faduwa kokuma yahadasu ammaindai DAYA zaidau to faduwa maryam makkah my sis ILOVE somuch

  • @basirabichi4200
    @basirabichi4200 4 года назад

    Masha Allah, Allah ya zabamai wacce tafi Alkhairi a cikin su

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 года назад

    Masha Allah gaskiyane abokiyar hira Allah yasa mudace Allah ya kamu ajima

  • @user-th5mo3iw9s
    @user-th5mo3iw9s 4 года назад

    Allah yasaka da alkhairi anty abokiyar hira

  • @ajiyaaishayahyamossimaiga3498
    @ajiyaaishayahyamossimaiga3498 4 года назад

    Hmmmm amma kanda nagan sakani so kome zai dedeta Insha'Allah abukiya fira 😂😂💕💖 mugode sosai 👍🇸🇦🇸🇦

  • @mdkkddjjdj9217
    @mdkkddjjdj9217 4 года назад

    Hhhhhh gaskiyane wannan wlh aunty Zainab Allah yatemaka maman kirkin Ⓜ️🌹

  • @ZainabMuhammad-e5g
    @ZainabMuhammad-e5g Месяц назад +1

    Slm,Dan Allah chigaban Banda gata

    • @user-cb6nm9di8t
      @user-cb6nm9di8t 27 дней назад

      Dan Allah nima dai harnafara gajiya da jira Dan Allah munsa rai😢❤

  • @SadiyyaHFaruk
    @SadiyyaHFaruk 20 дней назад

    Don Allah ya sunan book din nan da ake mgn akai

  • @danbadanba6599
    @danbadanba6599 4 года назад +1

    Masha Allah 👍

  • @user-we7qv9or8f
    @user-we7qv9or8f 3 месяца назад +2

    ❤❤❤❤❤❤

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 4 года назад

    Gaskiya Dai Kam. Niganinake. Garayaawri. Faduwa. Saboda. Batataba. Awreba. Dayataimakamata. Nidai. Aganina

  • @faizamabbasganomoku1492
    @faizamabbasganomoku1492 4 года назад

    masha allah 😃hakayaki anty tumu

  • @sabanebabol
    @sabanebabol 9 месяцев назад

    muna godiya kina bamu nishadi sosai

  • @hamidanlauali5681
    @hamidanlauali5681 4 года назад +1

    Yan❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️👍👍👍

  • @harrypotterdrago852
    @harrypotterdrago852 4 года назад +1

    Hakane

  • @fauziyyasaminuibrahim1952
    @fauziyyasaminuibrahim1952 4 года назад

    Mina godiyA

  • @gambosaadatu4119
    @gambosaadatu4119 4 года назад +1

    hakane

  • @aishaabubakarashanty2495
    @aishaabubakarashanty2495 4 года назад +3

    Waini mamana me ake hadamanane ba Bismillah

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  4 года назад

      Hahahha, zobo ne fa, kinsan ban rabuwa da shan shi😋😂

    • @aishaabubakarashanty2495
      @aishaabubakarashanty2495 4 года назад

      @@AbokiyarHira gsky be mmn Ashe kenabiyo 😄 bil afiya

  • @user-kq9yj2zc7b
    @user-kq9yj2zc7b 2 месяца назад

    🎉🎉

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 2 года назад

    Masha Allah 🥰❤️❤️

  • @Aminaamina-dq4kv
    @Aminaamina-dq4kv 4 года назад +1

    i love like

  • @rukaiyamuhammad2037
    @rukaiyamuhammad2037 2 месяца назад

    Please meh sunan littafin

  • @aishaumaraishaumar5795
    @aishaumaraishaumar5795 4 года назад

    SLM my sister ya gida

  • @sumaiyamustaphaoyoyosister9888
    @sumaiyamustaphaoyoyosister9888 4 года назад

    Masha Allah anty na kiyi

  • @maryamothman1226
    @maryamothman1226 Месяц назад +1

    Dan Allah wanne ne litafin abdulsabur da umaimah

  • @mannaauta1728
    @mannaauta1728 4 года назад

    Hmmmm adn ya aursu yafiya san kansa shikuma bashida san kai

  • @ikilimamohd9657
    @ikilimamohd9657 4 года назад

    gaskiya zee ina yin ki

  • @Shadatoushaibu
    @Shadatoushaibu 4 года назад +1

    Nidai nafiso ya aure umera

  • @AaBb-iq9cy
    @AaBb-iq9cy 4 года назад

    Sister nagode

  • @moumounamagaria1012
    @moumounamagaria1012 4 года назад

    Gaskiya yane

  • @obifbhjm5794
    @obifbhjm5794 4 года назад

    Gaskiya ne aunty zainab nima dai hakanace

  • @idrissbabangayou7336
    @idrissbabangayou7336 4 года назад

    Idriss

  • @aishamaina4356
    @aishamaina4356 4 года назад +1

    😅😎A cigaba da gashi zainabu, mun bude kunnuwa muna sauraron Ki. Bamu san ra'ayin Abdus-Sabur ba don haka kada muyi saurin yanke hukunci.

  • @aichaaichaamadou8441
    @aichaaichaamadou8441 3 года назад

    Macha allah

  • @user-qo2wq9gl4m
    @user-qo2wq9gl4m 4 года назад

    وعليكم السلام ورحمه الله وبركاته

  • @halimamuhad3296
    @halimamuhad3296 4 года назад

    Masha Allah abokiyar hira kina borgini

  • @mamanhamida9826
    @mamanhamida9826 4 года назад

    Abinda yasamukayi kadayin hakan saboda kowacce tadace dashi sannasunada ilimi baza'asamu matsala kamar yadda wasu sukeda itaba zamuso yazama maishare musu hawaye sumahaka mungodemiki sosai

  • @shamsiyyadahir9823
    @shamsiyyadahir9823 4 года назад +1

    Assalamu alaikum Anty zainab Zan iya samun wakarki ta komai na samu a nan duniya bazan manta iyaye ba a RUclips?plz ansa my question

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  4 года назад

      Inshaa Allah zan sauketa a wannan zauren namu gobe, nagode

    • @shamsiyyadahir9823
      @shamsiyyadahir9823 4 года назад

      @@AbokiyarHira Allah shi taimaka ya baki nasarar rayuwa

  • @umfaris3202
    @umfaris3202 4 года назад

    Slm Allah 🤝😂😂

  • @kabirukabiru1242
    @kabirukabiru1242 4 года назад +1

    bazahadasuba faduwa zata aure tsaho saurayita

  • @user-dw1nz9bw1b
    @user-dw1nz9bw1b 4 года назад

    slmMa

  • @mariamaassimi4401
    @mariamaassimi4401 4 года назад

    Sallam..... ni nafi son ya aouri oumeyma gaskiya fadouwa koh allah zabba matta miji na gari mé son ta ....

  • @hajia96
    @hajia96 4 года назад

    Bazai yada su duka bah....umaima zai aura💕ita kuma faduwa zata koma da tsowon mijinta I think 😃😅💕

  • @mariyaabdoulsalam880
    @mariyaabdoulsalam880 4 года назад

    Masha allah

  • @nafisattijjanikano9803
    @nafisattijjanikano9803 4 года назад

    Masha Allah anty zee dama kinada aure

  • @maryamsiraja6343
    @maryamsiraja6343 4 года назад

    Gaskiya kam

  • @MAHERVV999G
    @MAHERVV999G 4 года назад

    Gsky indai hakane kishi bashi da amana ai yadda kowacce tasan halin yar uwarta ai abin jin dadine su kasance cikin inuwa daya😂😂

  • @abdulmina5577
    @abdulmina5577 4 года назад

    Bazaihada suba

  • @hajarahadam
    @hajarahadam 3 года назад

    Bakida yar aikine fatan alhakairi

  • @chgj6984
    @chgj6984 4 года назад +1

    Tou abokiyar hira babu fadal😋😁

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  4 года назад

      Fadal😋

    • @chgj6984
      @chgj6984 4 года назад

      @@AbokiyarHira tayab shukran munayinki abokiyar hira allah ya gara basira am abudiy

  • @nanakadija4664
    @nanakadija4664 4 года назад

    masha Allah 😂😂😂😂😂😂

  • @rashizada821
    @rashizada821 4 года назад +1

    umayma.yakamatatakumagidanta

  • @rahamaumar4934
    @rahamaumar4934 4 года назад

    Gaskiyar Magana

  • @user-lj8ed3bd1p
    @user-lj8ed3bd1p 4 года назад

    صح كلامك 😍

  • @user-ng1nu9mr2s
    @user-ng1nu9mr2s 4 года назад

    من جد والله 😉

  • @Sultan-pp4cx
    @Sultan-pp4cx 4 года назад

    صح كلامك

  • @fathimahasan5673
    @fathimahasan5673 4 года назад

    Gaskiya ne

  • @HabibaAlhassanibrahim
    @HabibaAlhassanibrahim Месяц назад

    Pls wani littafi nai

  • @user-df4jo2wn8d
    @user-df4jo2wn8d Месяц назад

    😅😅😅,😋😋😋😋😊

  • @lubabatushugaba9540
    @lubabatushugaba9540 4 года назад

    gakiya bazasu zauna lfy ba gara takoma gidan uban ýaýanta sai ya auri faduwa

  • @hussainidotiyaibrahim9954
    @hussainidotiyaibrahim9954 3 года назад

    Pls anty zainab wanna wane labarine

  • @banuabanua8346
    @banuabanua8346 4 года назад +1

    Slm

  • @ammunamuhammadsadiya3024
    @ammunamuhammadsadiya3024 4 года назад

    Hhhhhhhhh😄😄🥰

  • @talatunnanamadina9795
    @talatunnanamadina9795 4 года назад

    Wlh gaskiya ne

  • @baiwarallahtv9624
    @baiwarallahtv9624 4 года назад

    Wlh kam gaskiyane tomunajira

  • @issiakafarida7044
    @issiakafarida7044 4 года назад

    SLM wlh gaskiyane anti zainab🤣

  • @nanafatima4815
    @nanafatima4815 4 года назад

    Hhhh slm kunalafiya Gaskiya itacegwnda abdul saburya auri faduwa itaku maumaimata Ko magidan Mijinta dagataku nanafatima nagode

  • @maryammuhammad5327
    @maryammuhammad5327 4 года назад

    🙋‍♀️😋😋😋😋

  • @issah6695
    @issah6695 4 года назад

    😇🥰🥰💖👏🏽🤪

  • @user-bl2xp6vv2c
    @user-bl2xp6vv2c 4 года назад

    Hhhhhhh gaskiya kam

  • @faridaaliyut.v1364
    @faridaaliyut.v1364 4 года назад

    To ya auri humaima

  • @shawnaothman5599
    @shawnaothman5599 4 года назад

    Yaaurefaduwa,umaimaakwai,taurinkaikamarkafiran,farkofaduwa,akwaisaukinkai

  • @matairuadama4095
    @matairuadama4095 2 месяца назад

    😂😂😂😂😂😂❤❤❤

  • @hadizamuhamadelawan4936
    @hadizamuhamadelawan4936 4 года назад

    Masha Allah 🤣🤣🤣

  • @shushushaaibu3436
    @shushushaaibu3436 4 года назад

    Kumafa hakane Abokiyar hira 😅😂

  • @mariyaharuna2274
    @mariyaharuna2274 4 года назад +1

    Hummm,Dr fadawa tayi masa tsufa Umaima Kuma ta taba aure harda haihuwa, ya kenan ?baridai muji ta bakin mailittafi.

  • @astahabdulmalik1406
    @astahabdulmalik1406 Год назад

    Haryanzu de Muna jiran Dukan Ruwa daga Borno State..

  • @haouaboube577
    @haouaboube577 4 года назад

    😅😅👋

  • @nabilaumar5798
    @nabilaumar5798 4 года назад

    🤩🤩🤩🤩

  • @user-iv3eo1pb1f
    @user-iv3eo1pb1f 4 года назад

    Barka da warhaka ni ma haka nagani gaskia ya auri oumaima

  • @yahanacollection
    @yahanacollection 4 года назад

    Ai bazai yuba dole umaima kawai zai aura faduwa kuma takoma cairo ta auri tsohuwar zumarta

  • @rahinagoge7232
    @rahinagoge7232 4 года назад

    gaskiyane😂

  • @aminaali0552
    @aminaali0552 4 года назад

    Wslm in bazai hadasu a gida 1ba zasu zauna lfy Kanuri da fada awo shim3be surunid3 karube wajin3ba

  • @user-ij4jy9zh4l
    @user-ij4jy9zh4l 4 года назад

    من جد يتزوج واحده افضل واتوقع فدوى تناسب اكثر ولو اتزوجهم الاثنين مافي مشكله احس لانو عادل وهما متفهمين

  • @user-pz3ow5gr8j
    @user-pz3ow5gr8j 4 года назад +1

    Nidai a ganina abdus sabor zai auri faduwa ita kuma umaima zata koma gidan abdul basi