Dabarun shiryawa da Masoyi ko masoyiya,bayan anyi fada.
HTML-код
- Опубликовано: 7 фев 2025
- Sau dayawa masoya suna samun rashin jituwa ko sabani,amma wasu da yawa suna dadewa kafin a shirya,a sakamakon rashin iya sanin hayoyin da zasu bi don ganin an shirya.