Fashin Baƙi (15-12-24) Ina Mafita ga Arewa?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 дек 2024

Комментарии • 62

  • @kamaladeenhamisu3857
    @kamaladeenhamisu3857 День назад +3

    Gsky bulama bukarti wlh ina matukar support din ka; sbd kana kamanta adalci da son cigaban al'ummar arewacin Nigeria da Nigeria baki daya.
    Sai Abba hikima shima yana da kokari sosai da sauran abokan aikin ka.
    Allah ya saka maku da Alkhairi ❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdullahiYunees
    @AbdullahiYunees День назад +3

    Assalamu Alaikum< Ni sha wara ta akan mafitar Arewa shi ne manyan yan kasuwan arewa sukarbi kwangilar wutar mambila suyi da kudinsu inaga wannan zerage mana zaman banza Ga matasan mu

  • @lukopshare3609
    @lukopshare3609 20 часов назад +2

    God bless you guys ✌️

  • @saifullahikabir6032
    @saifullahikabir6032 15 часов назад +1

    Ina ganin mafitar Arewacen Nigeria.Hanyoyi ne masu yawa kamar yadda matsalolin suke da yawa.Amma Yana da kyau mu Dubi asalin matsalar sannan mu magance su baki Daya.
    1.Jahilci ko karanci ilimi:Ayi kokarin inganta ilimi a matakin farko,da matsalin tsakiya da kuma matakin sama.A samar da ilimin addini (almajirance).A mayar dashi ilimi Wanda kasa ta yarda dashi(official ) a karbeshi akan kaida da tsari irin na boko.
    2.Wayar da Kai da samar Shugabanci Nagari:Mu rinka kallon Hadafin mu na ci gaba a dunkule ba a daidai ku ba ga shuwagabanni da talakkawa.
    3.Yaki da cin hanci da Rashawa:Akwai abubuwa masu yawa da ana yin su kamar yadda aka tsara akan adalci da gaskiya da halin da muke ci bamu samu kanmu ba.Misali,kudin da ake lashewa WURIN special and nomadic education da ace Anyi amfani dasu yadda ya dace da bamu samu bandits ba da almajirai da suka cika mana birane.
    4.Inganta Noma da Kiwo:A kalla kowane gida kowane gari ko wace LGA,kowane jiha zasu iya ciyar da kansu.A kawo hanyoyi na fasaha,a samar da tallafi da kudade da bankona,da masana ta yanda za a yaki yunwa.A samar da yalwa aziki a birane da karkara.
    5.Tallafar matasa da masu bukatu na mussamman:samar da masana'antu,sanao'in,bashi mara ruwa,shigar da kasuwanci a formal sector,yaki da shaye shaye,dakatar da almajirance da barace barace
    6.Samar da tsari Mai kyau da Inganta rayuwar jama'a:talafawa masu kananun sanaoi,tallafar mata,daidaita iyali,Inganta kiwon lafiya,inganta lafiya wurin zama(environment),tabbatar da ingancin abinci da abubuwan bukatu,yaki da illar hamada dss.
    7.Security:Aikin kowane.ana bukatar hadin Kai tsakanin gwamnati da shuwagabanni gargajiya,da malamai,da kungiyoyin na matasa da masu zaman kansu da yan Sakai.Kuma wallahi idan Akwai adalci da tausayi Allah zaiyi mana maganin insecurity.
    Allah yasa mu dace Allah ya saka maku da Alheri

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 21 час назад +1

    Abba hikima yazo da magana mai amfani walahi......tabbas ya kamata a zakulo masu hankalin cikinmu da basuda kwadayi masu zuciyar ceton Talaka mu sakasu gaba💯✍🏼

    • @ABUBAKARINUWA-t
      @ABUBAKARINUWA-t 18 часов назад

      Mu zamu zabo mutum, ba mutum ne zai zo yace mu zabe ba

  • @badarusunusi
    @badarusunusi 23 часа назад +2

    Arewa 19 state kudu 17 mune majority Amma sunfimu komai 😢 dole sai ansamar da banks a Arewa zaasamu changi ........

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 18 часов назад

      Banki kuma sai da kuɗin ruwa na Ribah zai yi aiki

  • @nurasurajo8536
    @nurasurajo8536 17 часов назад +1

    Slm
    Muna muku fatan alkhairi d fatan Allah ya taimakemu akan kudirin da muka dakko danganin cigaban Arewacin Nigeria dma Nigeria baki daya.
    Kuma nima ina kara yada wadannan manufofi ta hanyar kara wayar d kan 'yan uwana d abokan arziki ta hanyar kara shearing din duk program dinku da sauran important issues.
    Fatan alkhairi d fatan Nasara agaremu baki daya ❤❤😢

  • @ABUBAKARINUWA-t
    @ABUBAKARINUWA-t 18 часов назад +1

    Muna goyon bayan tarin AREWA INA MAFITA
    Amma gwamnoni suna raina mana hankali fa a kasar nan,sune manyan azzalumman shuwaganin arewa wlh, shashashun banzaye kenan

  • @MustaphaMusa-v8e
    @MustaphaMusa-v8e 5 часов назад

    Aslam barka da yamma fatan alkhairi gareku allah ya albarkaci Shirin an naku

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 21 час назад

    Masha Allah jazakallahu Khair

  • @DuniyarTikTokTV
    @DuniyarTikTokTV 19 часов назад +1

    Dan Allah bulama duk wani aiki da gwamnati ta dauko ko a inane a Nigeria sudinga karasawa karwata gwamnati ta dauko aiki wata gwamnati tazo taki karasawa kukuma dan Allah mun zabeku kubibiye su kubibiyi ayyukansu nagode

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад +1

    Don Allah Ja'afar ka daina kiran sunan Bulama duk seconds 😅

  • @aminuharuna8407
    @aminuharuna8407 14 часов назад

    Allah swa ya cika Lada amen 🙏

  • @UmarYahya-zp5kn
    @UmarYahya-zp5kn 10 часов назад

    Mu sede muce Allah ya temaki musulunci da musulmai ako ina suke Ameen summa Ameen

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад +1

    Ai wasu malaman addinai ne suke ɗaurewa Almajiranci gindi kuma abinda yake sa iyaye tura 'ya'yensu Almajiranci shi ne don sun kasa rike su saboda auratayya da haihuwa barkatai da sake-saken aure dss
    21:00

  • @YusufYakubu-sp3yo
    @YusufYakubu-sp3yo 14 часов назад

    Allah yasaka da gidan aljanna barrister bulama da sauran jagororin mu munatare daku dari bisa Dari daga Yusuf Ina zaune a kasar Mali

  • @NajaMamuda
    @NajaMamuda День назад

    Am with you guys completely but most especially Abba hikima suggestions

  • @sufyanmbuhari
    @sufyanmbuhari 7 часов назад +1

    Allah ya taimaka

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад +1

    To amma ai Ja'afar akwai wani abu da baka faɗa ba akan Bank 🏦. Arewa ba sa son yin mu'amala da Bank don Kuɗin ruwa na Ribah ko Interest.

  • @ABUBAKARINUWA-t
    @ABUBAKARINUWA-t 18 часов назад

    Mafita ga arewacin Nigeria, abu na farko shine haduwar kan matasa, kungiyoyi, malamai da yan kasuwa, sannan tsayuwa akan manufa daya da san cigaban al'umma, zamuyi nasara, sannan duk abinda zai biyo baya ya biyo, abinda yan arewa basu sani ba shine a kudancin Najeriya ba fa basuda dukkan irin matsalolin mu bane,na arewacin Nigeria ne yafi fitowa saboda munfi yawa, amma mutuwar zuciya,da rashin manufa ne yasa abubuwan suka yi mana katutu, amma yanzu mun hau saiti a cikin tafiyar matasa, Allah ya kara karfafa mu ya bamu ikon bada tamu gudunmawa

  • @ABUBAKARINUWA-t
    @ABUBAKARINUWA-t 18 часов назад

    Nayi aikin registration sim, kauyuka muke zuwa muyi, wani kauye zakaje wlh basu mutane 50 ba,a kano fa ba wani guri ba,babu ruwa ba wuta babu makaranta sai yanzu naga dacewar komawa naga tarin matsalolin kauyuka,sai dai bana gari amma idai na dawo zan je wasu wurare insha Allah domin hukumomi su yi abinda ya dace, Allah ya kara karfafa mu

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад +1

    Dole a koma karantar da ilimin Kimiyya da Fasaha ta harshen Hausa.
    7:40

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад +1

    To amma dayawa 'yen Arewa a online basuma san amfanin kididdiga ba sai suce ma "ba kada tawakkali" ko kuma suce "ka bar kome ga Allah"
    32:05

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 15 часов назад

    Yes Gaskiya Yanzun domin kaga a Katsina State babu mutanen da akewa Gorin cewa basu taɓa gwamna ba, sai mutanen Daura Zone, Ni Yanzu Ɗan Katsina Central ne Amma Mutanen mu!! Sai kaje sun ce Mu yan Katsina Central Munfi Kowa yin gwamna.

  • @saminumamman-k8i
    @saminumamman-k8i День назад +1

    Masha Allah barakhallah

  • @Sulaiman-l1z
    @Sulaiman-l1z 20 часов назад +1

    Abba hikima Allah yasaka

  • @Buhari-g5w
    @Buhari-g5w 3 часа назад

    Dan Allah Muna bukatar form na tafiyar matasa ban San ya zan same shi ba.

  • @MusaLaminu-r2r
    @MusaLaminu-r2r 8 часов назад

    Assalamu alaikum wallahi maganankugaskiyane allayasakamaka da alqhari

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад +1

    MAFITA a ganin Editor Nazeeru Mikailu 23:54

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 16 часов назад

    Allah ya kawo mana Ɗaukinsa Amma maganar Gaskiya Arewa muna fama da matsaloli masu girman gaske.

  • @AbdulazeezAdamu-s2i
    @AbdulazeezAdamu-s2i День назад +1

    Allah yasaka

  • @shehuuk
    @shehuuk День назад +1

    Fitar Arewa daga Nigeria ne kawai mafitarmu

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 21 час назад +1

    👍🏼👍🏼👍🏼

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 19 часов назад

    Dan Allah ya tsaya akan maganar Abba hikima pls

  • @businesspromotionchanel8472
    @businesspromotionchanel8472 День назад

    Naziru Mikhail is very intelligent 🧠

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh День назад

    Allah yasa shuwa gabannimmu suji sugane susadamuwarmu aransu

  • @Memorability460
    @Memorability460 3 часа назад

    🔥

  • @saminumamman-k8i
    @saminumamman-k8i День назад

    Maganar Gaskiya malam sai munsauka daga hanyar da muke na san zuciya.

  • @ibrahimisahmisauemir8703
    @ibrahimisahmisauemir8703 22 часа назад

    Assalamu alaikum.
    Gaskiya ina tare da ku. Musamman ma na hada qananun qauyuka wuri guda. Kuma in har an yi haka zai sa a iya basu tsaro da kyakkyawar kulawa mai kyau.
    Kuma ko "yan ta,addan ma ba zasu iya samun nasara a kan al'umma ba.
    2. Sai kuma akan dama da aka ba wa governor akan sarakuna, hakan bai dace ba a ba su wannan bai kamata ba.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 18 часов назад

      Zaluncin Sarakuna yafi na gomnoni.

  • @shamsudeenMuhammad007
    @shamsudeenMuhammad007 6 часов назад

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад

    Kuma mafi yawansu Fulani ne 😢
    12:16

  • @usmanmuhammadsani8806
    @usmanmuhammadsani8806 15 часов назад

    Ina tare da Maganar samar da wani wanda zai fito dun jagoranci kamar governor ko senator, amma kun hada da tsaffin shugaban ni masu kishi, kamar M Rufa'i da Bafarawa da kungiyoyi na addini, don min addini na da tasiri kwarai a siyasar kasar nan, hakama tsaffin shugaban ni,, harda yan iskan ma, za'a iya amfani dasu dun cimma nasara.
    Ina muku fatan alkhairi, Allah yakara lafiya da karfin guiwa da nasara.

  • @sanilawal-l4g
    @sanilawal-l4g 17 часов назад

    Assalamu alaikum
    Ina maku fatan alkhairi
    Tambaya
    Wai dun Allah manyanmu na arewa
    Suna irin wannan tunanin da kukeyi kuwa?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 часов назад

    To amma fa yanzu an fi samun Talauci a birane fiye da ƙauyuka a Arewa
    11:00

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 16 часов назад

    Wlh Bulama Ka faɗi kaɗan a Katsina Sai ka karamar hukuma mai ƙauyuka Sama Da Ɗari Uku

  • @SunusiIdrisdut
    @SunusiIdrisdut День назад

    AllAh Yakara mu lpy

  • @muhammadabdullahiyunus
    @muhammadabdullahiyunus День назад

    Rabuwar kasar nan shine kawai mafitarmu arewa

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 21 час назад

    صباح الخير للجميع

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 18 часов назад

    Sai an gano asalin sunan Abba Hikima. 😅
    1:50

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 16 часов назад

    Kazo safana da Dutsin-ma Kagani.

  • @YusufAbubakar-wo5jc
    @YusufAbubakar-wo5jc 12 часов назад

    GOVERNOR NAMU NA BAUCHI MUTUMIN KIRKINE MUNA TARE DASHI

  • @ahmadmaudehadejiasunnahsak2233
    @ahmadmaudehadejiasunnahsak2233 13 часов назад

    Abba Hikima sannu da kokari

  • @NafiuSuraj-zd9mo
    @NafiuSuraj-zd9mo 16 часов назад

    Abunda baku gane ba ko kungane bansani ba
    Amma su shugaban Ni daga kan govnor sanata duk baza su iya komi ba har Dangote
    Dalilin shine duk wanda yafara nemawa arewa yanci zasu ce da shugaban kasa yake faɗa
    Sai sunga bayan sa

  • @KawuMuhammadMato
    @KawuMuhammadMato День назад

    Gaskiya Nigeria ba irin sauran kasashe bane dalili kuwa idan har kunce zakuna hada garuruwa toh wlhy kunsake dawo da yan fashi saboda barayi sunsamu abunda sukeso

  • @YusufAbubakar-wo5jc
    @YusufAbubakar-wo5jc 12 часов назад

    muna tare daku daga jahar bauchi

  • @MustaphaIsa-u6r
    @MustaphaIsa-u6r 15 часов назад

    Da kunyi mana tsokaci akan batun Syria

  • @nanarukayyaadam837
    @nanarukayyaadam837 День назад

    Barka da dare❤❤❤

  • @sanilawal-l4g
    @sanilawal-l4g 17 часов назад

    Assalamu alaikum
    Ina maku fatan alkhairi
    Tambaya
    Dun Allah manyanmu na arewa
    Suna irin wannan tunanin da kukeyi kuwa?