Burina shi ne Najeriya ta kwana cikin shiri kafin aukuwar duk wata annoba - Shugabar Hukumar NEMA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Yaya za ku ji idan aka ce a Najeriya, nan da nan ana iya tunkarar duk annobar da ta auku kamar yadda ake gani a ƙasashen waje?
    Shugabar Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta ce ya kamata jihohi su kafa hukumomin ba da agajin gaggawa nasu na kansu, don tunkarar annoba a matakin jiharsu kafin zuwan hukumomin ƙasa da na ƙetare.
    Wannan na ɗaya daga cikin matakan da ta ce ya kamata a ɗauka idan har ana son samun ci gaba a fannin bayar da agaji.

Комментарии • 13