Naji wannan video clip din from A to Z a tsammani na zanji hujjoji na ilimi daga Annabi (SAW) kamar yadda title ya nuna, sai dai kash ba haka nagani ba. 1. Yin istigfari 1000 ko miliyan 1 yaxo daga Annabi ko baizoba ..?? Baka bada hujja daga littafi ko daya akan wannan mas'ala ba, sai ka dakko wani mas'ala daga littafin Ibn Qayyim kana san abaka hujja akan abinda ya ruba na maganin ciwon haqori dana habo ko sunzo daga Annabi. 2. The same thing da mas'ala tabiyu, ya halatta ayi salatin Annabi (SAW) wanda baizo daga nassi na Qur'ani da Hadisa ba..?? Duk salatin Annabi (SAW) Wanda baizo daga wajen sa ba kuskure ne, koda kuwa a cikin littafin 'yan salafiyya suka kawo ko cikin karatun su, kamar yadda Mal. Jafar ya bayyana, shin kuma kun yadda salatin naku da kukeyi kuskurene matuqar baizo daga Annabi (SAW) ba..?? A fahimta ta kafara bayyana dalilin ka akan mas'alolin dake bayyane a gareka kafin kafara cin gyaran littafin su.
Wannan Yaro ina tausayinka saboda zaka mutu da baqin cikin falalar da Allah SWA yayima Shaykh Jaafar RH. Shi tashi tayi kyau kuma an gani amma abin tausayi ga Ra'asul jareemah nan Tsohon Bauchi yayi doguwar rayuwar qasqanci da shirka zei gangara rami a cikin Kafirci!
Bana goyon bayan yin raddi, amma gaskiya yana kawo hujja wannan shine gaskiyan magana, Allah yasa mudace.
Zakin faidha ❤ Allah yatsare mana Kai Alfarmar Shugaba (S a.w)
Jazakallahu khairan maulana s'y'd Abulfathi sani attijjani hafizahullah jazakumullahu khairan
Masha allah Maulana allah ya Kara lafiya Amine souma Amin
Allah ya saka da alkhairi Sayyidiy ya kara maka karfin gwiwan yakar Yan Izala makiyan Manzon Allah
Sallallahu Alaihi Wasallama ❤❤❤❤❤ Allahumma Ameeeen bijahi Nabiyyul Rahamattiﷺ ❤💚❤🥰🙏
Masha Allah
Allah yasaka da alkhairi shehu ❤❤❤
Allah kara malan Abdul fatahi
Masha ALLAH ❤
Allah ya saka maka Alkhairi Sheikh, ilimi baiwa ne❤❤
Favorite shiekh 🥰🥰🥰🥰🥰
❤اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم❤
Ma sha allah ❤
Allah ya saka maka Abul fathi
Sani malamina
Allah ya shiryar damu akan tafarkinsa madaidaici, Amma ka bani tausayi wlh 😢
Yau jafar ya shiga hannun
Zakin faira
Ma sha Allah
Allah ya saka da Alheri ya maulana 💚💚💚
Másha Allah malam Allah Kara basira
Allah kara ilimi mai albarka zakin faidah
labbaika syd muna godiya
Allah ya kara kusanchi da Annabi ❤️
Ina maka. Fatan. Alkairi
Wannan hassada ce yake yiwa mallam Jafar wallahi
ماشاء الله ابوالفتح التجاني
S a w
ÀLLAH YAKARA MANA SON ANNABI ZAKIN FAILA ALLAH YAKARA FAHINTA AMIN.........
Allah ya Karawa malam lfy da Nisan kwana ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🌹
Makìyan ànnabi kudaina maĝana can mahaifan annabi nachewa bazasu sami rahamar allahba.........
❤❤❤❤❤
❤❤❤
Allah ya saka da alheri
سلام عليكم يا شيخي ابو فتحي شكرا جدا كم ايام مافي انت ان شاء الله خير
Saw❤❤❤❤❤
Allah yacauta
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤
Jafar waliyin kalifoni America
❤❤❤❤❤😂
Sehu dan Allah inna so number ku
Masha allah munagodiya. Kainuwa dashen allah dodon izala sallafiya wahabiyawa Makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan boko haram
Gaskiya abulfatahi bakada fahimtar addini
Malaman ka yakamata su fito su kare ba irin ka ba
Jahilcine kokuma munafircine irin naku Na wahabiyya
Bakake da farare gajeru da dogwayen Malamanka suzo su kare da hujjojin gamsassu.
Hassadace zata kasheka mahaukacin faira
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤masalla
Yaya kayi ba shi yeke nufin guda nawa kayi ba, wallahi kaji storon Allah 😂, abunda kake fadi baida hala'ka da abunda ja'far ye fada .
Sonzuciya Karara kokuma jahilci da wauta Na wahabiyya
Dodon waha'biyawa zakin zakuna zakin
faihda Hujja iya hujja malam wlh kubar wannar izalar ba gaskiya bace
haba inland kai gaka ga irinka Tommy kuskuren malam anan
Naji wannan video clip din from A to Z a tsammani na zanji hujjoji na ilimi daga Annabi (SAW) kamar yadda title ya nuna, sai dai kash ba haka nagani ba.
1. Yin istigfari 1000 ko miliyan 1 yaxo daga Annabi ko baizoba ..?? Baka bada hujja daga littafi ko daya akan wannan mas'ala ba, sai ka dakko wani mas'ala daga littafin Ibn Qayyim kana san abaka hujja akan abinda ya ruba na maganin ciwon haqori dana habo ko sunzo daga Annabi.
2. The same thing da mas'ala tabiyu, ya halatta ayi salatin Annabi (SAW) wanda baizo daga nassi na Qur'ani da Hadisa ba..??
Duk salatin Annabi (SAW) Wanda baizo daga wajen sa ba kuskure ne, koda kuwa a cikin littafin 'yan salafiyya suka kawo ko cikin karatun su, kamar yadda Mal. Jafar ya bayyana, shin kuma kun yadda salatin naku da kukeyi kuskurene matuqar baizo daga Annabi (SAW) ba..??
A fahimta ta kafara bayyana dalilin ka akan mas'alolin dake bayyane a gareka kafin kafara cin gyaran littafin su.
bana izala amma gaskiya bakayimai adalciba maulana
❤
Mene rishin adalci maqiya annabi sallah lahu alaihi wasallam
Wawa sakare banza Chacha kare dan isska azzalumi wawa
😂😂😂 mikayi kenan aikaine Wawa mara aikinyi
Ba fushi ba zagi akaramakallah, ka kwace malaminka da hujjoji in ji Sheikh Abdulfatai. Allah ya sa mu dace
@@AhmedTijani-i4l kana jina wallahi mallam Jafar babu kamarsa anan kasar Hausa wajan fadakarwa wa mutane Tafsir
@@saba-jibrilmuhammad7540 nagode da nasiha dan uwa ni dan kasar niger ne amma wallahi inaji da mallam Jafar sosai
@@AbdoulAzizAda-v7jHar kana wallahi? Ashe da gaske Wahabiyawa sun san ghaibu
Wannan Yaro ina tausayinka saboda zaka mutu da baqin cikin falalar da Allah SWA yayima Shaykh Jaafar RH.
Shi tashi tayi kyau kuma an gani amma abin tausayi ga Ra'asul jareemah nan Tsohon Bauchi yayi doguwar rayuwar qasqanci da shirka zei gangara rami a cikin Kafirci!
Qarya kake Kai ne zakamutu da Abin da kafada
Wallahi da bakin cikin sa zaka mutu
Kariya kakayi Kaine dai jahili
Amma kai mugun jahiline
Dodon wahabiya
Soki burutsu kake
Hujja ta kare sai zagi
❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤😂