Allah ya jikan shi da Rahama, Allah ya sa Aljannah Firdausi ce makomarsa.Allah ya bi mashi hakkinsa.Ordinary Allah ya saka da mafificin alkhairi, Allah ya Kara tsare ka da tsarewarsa,Allah ya sa maka a mizanin kyawawan aiyukanka.
Assalamu Alaikum baban mu Ordinary President , Ina maku fatan alkairi daga jamhuriyar nijar. Fatan alkairi, zuwa ga mutane dake cikin dakin sherin Brekete Family Allah yasa kutashe lafiya. Allah yabamu ikon aikata alkairi a rayuwar , Allah ya kuma bamu ikon Ki yaye aikata abinda ba Dai Dai na a cikin rayuwar.
Asalam Alaikum brekete family arewa dafatan kuna lafiya ,dan Allah inah da kurafi ,tayazansamu ganawa daku 👏👏👏 kuma ba,anageria nakebah 👏👏👏👏 Allah yasamu dache inah muku fatan Alkairi 🙏🙏🙏
Hasbunallahu wani'imal wakeel 😭😭😭
Kai Nigeria 😢😢😢
Arewa namu wahalan Tai yawa kai ,ya Allah 😢😢
I can imagine the pain
May Nigeria never happen to us
Aslm babanmu kana da gaskiya Amma mutun yakashe allah yabada ikon futo da gaskiya baba inama fatan alkhairi allah yaqara ma lfy
Allah ya jikan shi da Rahama, Allah ya sa Aljannah Firdausi ce makomarsa.Allah ya bi mashi hakkinsa.Ordinary Allah ya saka da mafificin alkhairi, Allah ya Kara tsare ka da tsarewarsa,Allah ya sa maka a mizanin kyawawan aiyukanka.
Innalillahi wainnailahi raji'un wallahi baba kaga musiba Allah yasaka muku
Allah Kara maka lfy da Nissan kwana masu Albarka
Allah. sarki. Rayuw. Allah. Yajikan. Shi yamishi. Rahama 😭😭😭😭🤲🤲🤲
Wllh wani lokaci se naji daman Ni ba dan Nigeria bane amma ya muka iya Allah ya kawo mana ɗauki a qasar mu
Amen
To ai ba qasarda ba a zalinci . Kaidai aikata alheri
Dan Allah yaya case ɗin Salisu Mustapha shanono 😢😢😢
Dan allah ataimakamun ina da matsala ta raban gado inasa shi garda kara dan allah
Wae Nigeria anya kuwa xata geru kuwa kae ya Allah
Wlh nasan kaura sai yadauke mataki muna alfahari dashi wlh
😭😭😭Allah sarki
Assalamu Alaikum baban mu Ordinary President , Ina maku fatan alkairi daga jamhuriyar nijar.
Fatan alkairi, zuwa ga mutane dake cikin dakin sherin Brekete Family Allah yasa kutashe lafiya.
Allah yabamu ikon aikata alkairi a rayuwar , Allah ya kuma bamu ikon Ki yaye aikata abinda ba Dai Dai na a cikin rayuwar.
Hmm,Allah ya isanka ba,don cuta angama cutarka,akashemaka yaroda yakai matakin degree
Allah ya samudace 😢
Allah ya kara daukaka
😭😭😭💔💔 kai jama,a wanna duniya
😭😭😭😭😭
Ya salam
Waima ba kwanakin protest bane
والله المستعان
Hummm 😭😭😭😭
Mungode daman daxon network baida kyau
😢
😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭
Hi
Assalam alaikum Dan Allah ataimaka min DA number brekete family Dan Allah DA manzonsa
Ki dinga hawa idan suna live suna bada lamba allah kara rufa mana asiri ya rabb