Wani Malami daga Ghana ya yi Jan Hankali Ga Mabiyan Dr. Idris Abdul Aziz. Allah yasa mu fahimchi Su

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 дек 2024

Комментарии • 21

  • @JAMAL_DIARY
    @JAMAL_DIARY 5 дней назад

    Masha Allah 🎉

  • @YahuzaAly
    @YahuzaAly 6 дней назад +1

    Allah Saka da alkhairi mlm WAllahi wannan gaskiyane

  • @BashirIsa-s7i
    @BashirIsa-s7i 5 дней назад

    Allah yasaka ni dan najeriya. Ne Amma banfi shekara biyu da sanin sa ba

  • @AlioAuta
    @AlioAuta 5 дней назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @AbubakaraUsman-eg2we
    @AbubakaraUsman-eg2we 6 дней назад

    Malam Allah yasaka da alhairi ni dan Nigeria ne ama danasan malam Idris baikai shekara biyuba

  • @ALARAMMAYahaya
    @ALARAMMAYahaya 5 дней назад

    Malam Allah ya saka Maka da Alheri , kuma ya tsareka.

  • @abassabdou7340
    @abassabdou7340 6 дней назад

    Nima 2022 ne na san chi

  • @hassanmaikwalisam.142
    @hassanmaikwalisam.142 День назад

    Dr ikon she dan

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 5 дней назад

    Dr. ikon Allah

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 11 часов назад

    Zakasha zagi kuwa tunda kayiwa Dr jaki raddi

  • @Yahouzamahamadou-h8p
    @Yahouzamahamadou-h8p 5 дней назад

    Wawa Ghana

  • @yserklass2882
    @yserklass2882 6 дней назад +1

    Kai Wawa ne

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 6 дней назад

      Bai San Meye ya ke fada ba.
      Dan Ghana ne Zan ba shi uzuri. Amma ko Sunnah TV da ya ke fada ai kun san abinda ya sa Akwai mallamai da ake saka su kuma ba a saka wasu.

  • @abassabdou7340
    @abassabdou7340 6 дней назад

    Kuma yanzu ya zubar da mutunchinsu

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 6 дней назад

    Da ka san Pantami da ba ka yi wannan maganar ba.

    • @Despicable_AY
      @Despicable_AY 4 дня назад

      Isa Ali Pantami, mallamin sunnah ne ko ka ki, ko ka so.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 4 дня назад

      @ ba wanda bai ce ba mallamin sunnah ba ne Amma Pantami mu da mu ka san shi sosai mun san dabi’oin sa munana.

    • @Despicable_AY
      @Despicable_AY 4 дня назад

      @@Speedyvampir2 Kowa nada irin nashi mummunan dabi'a. Sai dai muyi fatan Allah ya shirye shi, ba mu fito mu rika aibanta shi ba.

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 2 дня назад

      ​Pantami Malamin Allah ne... mutumin kirki Ne sosai ... Allah ya yawaita mana irinsu​@@Speedyvampir2
      Ka shagala da laifinka kada ka damu da na Wani. Shi Wanda aka aiko da addinin ma watau manzan ALLAH SAW ma kaji abunda Allah ya ce masa a Alqurani
      وما أرسلنا ك عليهم حفيظا إن عليك إلا البلاغ
      Sannnan ya Kuma cewa
      ما على الرسول إلا البلاغ
      انما عليك البلاغ و علينا الحساب
      Kaje ka zauna wajen ko Wani malami da ka yadda da shi ya fassara Maka ayoyinnan domin tayi in Maka fassara kace mun ba haka bane....tunda Dr Idris shi kadai ne Mai fassara daidai