Banyi kama da wanda za'a saka magana ba, Martani Barr. Ishaq Adam Ishaq ga Dr. Idris bayan kalamansa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 ноя 2024

Комментарии • 19

  • @MamanWaizina
    @MamanWaizina 7 часов назад

    Malam kaji tsoran Allah dana mai dugri yake yace yakirashi amma kajanjah

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 11 часов назад +3

    Masha Allah kaji malamin Allah yayi raddi cikin nutsuwa da ilimi ba kaman wani ba, Allah sa mudace

  • @RoufaiEzango
    @RoufaiEzango 12 часов назад +1

    Masha Allah . Allah Sarki yajikan iyayenmu

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 11 часов назад +2

    Allah ya karawa mllm lafiya ❤

  • @IbrahimMuhammad-qu6bp
    @IbrahimMuhammad-qu6bp 12 часов назад +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 8 часов назад

    Dr idris ikon Allah sai kallo

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 10 часов назад +1

    malam, walahi, yan midaine, suke, hada, mana, malamai, amma, allah, yayi, mana, sakaiya,, yahada, manana, kanku, walahi, dukkanku, muna, taredaku,

  • @mansursadiq424
    @mansursadiq424 12 часов назад +1

    Kawaii barrister kayi raddi akan mgnan da mutum ba haka yake nufi bah. Ka karbi gyara ka daina bata ma Kanka lokaci

    • @bilyaminuabubakar9907
      @bilyaminuabubakar9907 11 часов назад

      Mall idris ne zekarbi gyera ba barrister ba shi barista gskiya yafada

  • @daudmusah2740
    @daudmusah2740 11 часов назад +2

    I am very disappointed in Barrister. Why do you say does he ask before he makes radd? Habba Mallam.

  • @MadanuIbrahim
    @MadanuIbrahim 12 часов назад +1

    Sati Mai zuwa akwai huduba a kanka malam

  • @ibrahimsani3918
    @ibrahimsani3918 10 часов назад

    Kungiyar idrisiiyya sunyi mummunan karshe wlh

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 12 часов назад

    Kun gaskiya ne irin ta Dr Idris

  • @tytal_amineng9532
    @tytal_amineng9532 11 часов назад

    Na Maiduguri yace aka zuga bana kano ba

  • @JimraoIssaka
    @JimraoIssaka 12 часов назад +1

    Masosan zuciya malomankano

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 11 часов назад +1

    😅😅😅😅 Aishi in bashi yayi magana ba, to kowama akan kuskure yake

  • @ibrahimsani3918
    @ibrahimsani3918 10 часов назад +1

    Idris anji kunya wlh