Wallahi wannn abun ya na ragewa uwargida qimah a idon miji xakiga pha auntie xee wata amaryar nn ma ta girmi uwargida nesa ammn a hakan wae uwargidan ke son tayi iko akanta wanda Sam hakan baxae yiyuwa ba Dan ko bata rigaki shiga gidan ba ta rigaki sanin kan duniyar Allah ya bamu ikon ganewa ameeen
Wallahi a girmana haka akayima na agidanmu, sai uwar Gidan ta ranar da San da ragon GA jamaa, sai mu Kare da taki,ana haka tun tuni domin akalla nayi 50 yanzu
Masha Allah anty zee muna gdy dazuwan uwar saddiku kin biya ba bashi mata masu halin uwar saddiku Allah ys a gane ubangiji in yace yes ba wadda ya isa yace no kin makaro bari bashegiyabace d ubanta saura ranar nadama
Ma Sha Allah Mmh may Allah increase our imaan. Left for me Aunty Zee I would prefer if he was on his on and i was on my own. Thank you very much aunty Zee❤❤❤
him Allah dai yasa mudace dumiya da lahita nikaina anyi mani irin wnn cin mutunci ni baina tayo da aikin kaf rago da tinkiya wlh ga sanyi huntutu ana fama dashi alokacin fir matar nan tace ita batada lfy ninayi ainkim duka amma saboda tsabar rishin imani na wasu uwayen gidan sai da nayi tsomokin sannan wai zatahito nannanawa tacika gilat tashige dakinta yaranta ma hk dik tazuba masu sima ina takallansu kawai da ido wlh anahk sai ga yan uwanta sunzo suma tacika masu filat takai masu to fa ananne nace da zuciyata wnn raiin wAyon yayi yawafa nima na dauko filat nacikashi nakai dakina nayi ahiru nacigaba da aikina har laasar sannan mijin yadawo yace inkawo naman yagani yace inkirawota tazo araba kunsanme wlh matar nan sai tace wai namaj baisuyuba zai iya lalacewa idan aka ajiyeshi sai yace inkarasoyawa nace to alhalin har gidan nawake haka nasake hura huta nace idan kinsan wata ai bakisan wata ba tunda takamari rashin mutunci nagwalawa dmnama wuta saida kausa komawa gawayi nasaykeshege nace wnn muguntar kankuzata kare kedasgi da yaranki algunguma daba basuda lfyr hakora suduka yara km suka kasa cinnama yayi tauri😀wlh wai km kaga yayi tauri naman sai yakecewa kinfaye cirfa fa kince bakilafi tayi aikita ita kadai km kince baiyiba tasake km kinceshima baiyiba yakikeso tayine tayifushi tashige dakinta tabarmu shima yaficewarsa nace kwaji dashi dai sai gabababsa yazo ziyara haka matarnan fur takihitowa sai nace bacci takeyi batada fly yayitasa mani albarka yabani rafar yan dari dari alokacin nanitagodiya to ko wata dayin hk baayi bata kulla wani makircin bansan yaakaibacm yace intafi gidan mu ananemana tafiyar danayikenan sai dai kwasar kaysna nadawo yi auren yamutu hankalinnta yakamta km saki ukku banjivba banganiba nace kawai Allah bandadeba yakaro wata itakm waccan tace naci uwarki wurin makirci tasa yaimata duka yakorota 12 nadare da saki 3 itama km agen yayarta ma akaimsta saki 3 duku dasu ake kilelen nace Allah kenan garani badabajika sukwa duk dayara nakomawata karatu wata shriar sai alahira kawai
Wlh kuwa , ai ko yaya Allah ya rufa maka asiri shikenan. Se ayi ta maka lissafin mutuwa , kuma ba se matanka kawai ba, wlh harda dangi, kamar su din bazasu mutu ba
Wallahi wannn abun ya na ragewa uwargida qimah a idon miji xakiga pha auntie xee wata amaryar nn ma ta girmi uwargida nesa ammn a hakan wae uwargidan ke son tayi iko akanta wanda Sam hakan baxae yiyuwa ba Dan ko bata rigaki shiga gidan ba ta rigaki sanin kan duniyar Allah ya bamu ikon ganewa ameeen
Wallahi a girmana haka akayima na agidanmu, sai uwar Gidan ta ranar da San da ragon GA jamaa, sai mu Kare da taki,ana haka tun tuni domin akalla nayi 50 yanzu
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 allah sarki aisha allah ya Baki hakuri
Ayyah akasi aka samu da ya zamto yadda haka🤔 da aisha ce Uwar gidan abokan hira da kunga dattaku. Amma ba komi muje zuwa.
Masha Allah anty zee muna gdy dazuwan uwar saddiku kin biya ba bashi mata masu halin uwar saddiku Allah ys a gane ubangiji in yace yes ba wadda ya isa yace no kin makaro bari bashegiyabace d ubanta saura ranar nadama
MashaAllah auntie zee much love ❤️ 😍
Muna godiya kakata zainabu abu amma baduka akazama daya ba
Baga rabi ba ta kishiyace sila amma uwayan mu agyara Allah yasa mudace amin
Kai Kai Masha Allah Abokiyar hira muna göde ya wallahi❤❤❤😊
Ma Sha Allah
Mmh may Allah increase our imaan.
Left for me Aunty Zee I would prefer if he was on his on and i was on my own.
Thank you very much aunty Zee❤❤❤
Allah ya kara basira da daukaka anuty zee Muna gdy 💯💯💯💯
Masha'allah muna godiya zee Allah ya saka da alkhairi
Mommy ubangiji ya kara lfy da nisan kwana alfarman fiyayyan halitta s.a.w❤
Mashallah Sis nd may Allah bless u ❤❤❤
Masha Allah muna godiya sosai allah ya Kara basira sis tana 😘😘😘🤝🏻
iKon Allah anty zee biyan bashi Akene to gsky mungode Allah yabar zumunci ❤
Masha Allah gskya uwar saddiqu jaraba tashawo yau😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
😂😂😂😂😂❤
Hmmmm Tirkashi Gaskiya Aisha Allah yakara miki Hakuri
Uwar saddiku a kiyayi yin Allah
Masha Allah jazakallahu khairan sister ❤❤❤❤
Gaskiyane abokiyar hira atambayi iyayan gida arage zalumci
Muna godia Anty 🎉❤😊
Gaskiya ana ganin laifi wasu amare uwar gida da yawa suma akwai matsiala sosai😢😢😢😢
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti zee ALLAH yakara basira ❤❤❤🎉🎉
Anya yau na,ura bata samu matsala b kuwa🤔💃💃💃
😅😅😅😅
Masha allah alhhamdulla
Wasu matan akwai mugunta gaskiya meye ribar yin haka din oho Allah yasa mudace amin
Masha Allah Munagodiya sosai ❤❤❤
Don Allah yau abokiyar hira kodai makkah zan biya miki😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
Gaskiya kam tana farantamana
Dakin kyau ta😅😅
Gasiya yakamata 😂na yau ya bani dariya
Masha Allah
Masha
Yaudai abba kaga takanka 😂😂😂kinbiya bashi abokiyar mu👍
Inji Issa kihana Ikon Allah ai sai mugani tsun
Allah ya biya 🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Masha Allah auntyn mu ❤❤❤
Yau uwar saddiku har biyu
Ko
Masha Allah 🎉🎉🎉
Gaskiya uwar sadique kinada matsala wallahi😅
Masha Allah ❤❤❤❤
Wlh anty zee son kaine dasu da girman kai nanuna isa abanza
😂😂😂😂😂😂😂😂😅🤣🤣🤣🤣😆 wllhi uwar saddiku ta bani dariya 😂😂😂
Salam anti ❤❤❤❤muna godiya
Inba wulaƙanci ba,taya za'a ce anyanka sa anma wai bazaa raba danyen nama ba wai a taru a soya daru kenan
Angaida uwarr saddiku😂😂😂
Anbaki gangaliyon daya😂😂😂ladan hana abban saddiku bacci🤣🤣🤣🤣🤣
Overdose don Kayan mata oh 😆
Akwai halaka dai Gaskiya
Masha Allah thanks you ❤️❤️❤️❤️
Masha Allah Thank you very much auntie zee ❤❤❤❤😂
Aini harma narasa mezan ce wllahi
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi ❤️❤️❤️❤️❤️❤️👏.
A"a dai maman sadikku, ki kiyayi su Aisha
Aikuwa dai
Kuma addini batasan wani uwar gida ba
Masha Allah 💞💞
Ayhaka suke danuna isa
Macha'allah❤❤❤
him Allah dai yasa mudace dumiya da lahita nikaina anyi mani irin wnn cin mutunci ni baina tayo da aikin kaf rago da tinkiya wlh ga sanyi huntutu ana fama dashi alokacin fir matar nan tace ita batada lfy ninayi ainkim duka amma saboda tsabar rishin imani na wasu uwayen gidan sai da nayi tsomokin sannan wai zatahito nannanawa tacika gilat tashige dakinta yaranta ma hk dik tazuba masu sima ina takallansu kawai da ido wlh anahk sai ga yan uwanta sunzo suma tacika masu filat takai masu to fa ananne nace da zuciyata wnn raiin wAyon yayi yawafa nima na dauko filat nacikashi nakai dakina nayi ahiru nacigaba da aikina har laasar sannan mijin yadawo yace inkawo naman yagani yace inkirawota tazo araba kunsanme wlh matar nan sai tace wai namaj baisuyuba zai iya lalacewa idan aka ajiyeshi sai yace inkarasoyawa nace to alhalin har gidan nawake haka nasake hura huta nace idan kinsan wata ai bakisan wata ba tunda takamari rashin mutunci nagwalawa dmnama wuta saida kausa komawa gawayi nasaykeshege nace wnn muguntar kankuzata kare kedasgi da yaranki algunguma daba basuda lfyr hakora suduka yara km suka kasa cinnama yayi tauri😀wlh wai km kaga yayi tauri naman sai yakecewa kinfaye cirfa fa kince bakilafi tayi aikita ita kadai km kince baiyiba tasake km kinceshima baiyiba yakikeso tayine tayifushi tashige dakinta tabarmu shima yaficewarsa nace kwaji dashi dai sai gabababsa yazo ziyara haka matarnan fur takihitowa sai nace bacci takeyi batada fly yayitasa mani albarka yabani rafar yan dari dari alokacin nanitagodiya to ko wata dayin hk baayi bata kulla wani makircin bansan yaakaibacm yace intafi gidan mu ananemana tafiyar danayikenan sai dai kwasar kaysna nadawo yi auren yamutu hankalinnta yakamta km saki ukku banjivba banganiba nace kawai Allah bandadeba yakaro wata itakm waccan tace naci uwarki wurin makirci tasa yaimata duka yakorota 12 nadare da saki 3 itama km agen yayarta ma akaimsta saki 3 duku dasu ake kilelen nace Allah kenan garani badabajika sukwa duk dayara nakomawata karatu wata shriar sai alahira kawai
Tab, lallai Kinga sharrin kishiya, Kuma tun ba'aje ko Ina ba Allah yai miki sakayya,
Wallahi karfe uku na dare na sauriri na 9 amma fah dariya nakeyi sosai 😂😂😂😂yadda kika koni naman gurmus shine yabani 😂😂😂
😂😂😂😂😂😂@@ummausmankunyauuk1179
Hakasukai ❤🎉
Nidai inaganin harda laifin mijin sbd yawancin maza basuyin tunani sai abunda uwar gida tace idan amarya tai mgn ace daga zuwanta tafara hada husuma
Haka suke abokiyar hira sai hakuri❤
🎉🎉🎉
Wlh kawaii son Kaine anty zee
ما شاء الله
Wayyo cikina 🤣cikina ciyo yake
🎉🎉
🙏🙏
Nima uwar gida ce amma Gaskiya Nikam ba haka nake ba 😂😂😂
Gaskiya nima ba haka nike ba 😂😂
Masha Allah thank you ❤❤❤❤
Wlh iskanchine wlh idan karaina su kuma sufiya mgn
Wai me yasa har kullun lissafin mutuwar miji ake yi da tunanin cin gado???
😂😂😂ahto
Ana party ana party 😂😂
Masha allah munagodiya sosai😂😂😂
Mata yan uwan mata 😂😅
😊🎉😊🎉😊
masha allah thank you so mach my aunty ❤❤❤❤❤❤❤😅😅😅😅😅😅😅😅😅
❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤
💃💃💃👍
❤❤😂
💃💃💃💃
❤❤❤❤❤
Mugu baya lasting
Masha allah😂😂😂😂😂
Wannan littafin dai opposite din kishiyace sila😂
Wlh kuwa , ai ko yaya Allah ya rufa maka asiri shikenan. Se ayi ta maka lissafin mutuwa , kuma ba se matanka kawai ba, wlh harda dangi, kamar su din bazasu mutu ba
Eh kinga antabo halayar wasu amaran kuma antabo halayar wasu iyayan gd
Wllh kuwa jinake kamar kishiyace sila nake saurara
Hmmm😢my sister
😂😂1😂😂
thank you so very much
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Branaz🎉😂😊
🤣🤣🤣🤣🤣🤣💪
😅😅😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😊
🤣🤣🤣🤣😳😳
😂😂😂😂😂
🎉🎉🎉❤❤❤😊😂😂😂
San zuciya ne😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wlhi I don't know what is worng with women
Mata iyayanmu
Minagodiya.sosai ❤❤❤❤❤❤